Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
…
continue reading
1
Abun Da Masu Ruwa Da Tsaki Ke Yi Na Dakile Laifuka A Wurin Matasa
24:44
24:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:44Send us a text Masu iya magana kan ce banza ba ta kai zomo kasuwa. In ba haka ba, me ya kai matasan da ake zargi da aikata manyan laifuffuka ofishin ’yan sanda, suka kuma fit oba tare da wani ya harae su ko ya yi mutsu tsawa ba, balle ya saka su a cell? ’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fash…
…
continue reading
1
Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro
28:22
28:22
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:22Ana sa ran Majalisar Dattawa za ta tantance tare da tabbatar da Janar Christopher Musa mai ritaya a matsayin Ministan Tsaro, bayan da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunansa zuwa majalisar. Wannan naɗin ya zo ne a wani lokaci da Najeriya ke fuskantar ƙalubalen tsaro a sassa daban-daban na ƙasar, musamman hare-haren ’yan bindiga, da ‘yan …
…
continue reading
1
Matsalar Kansar Mama Da Hanyoyin Magance Ta
28:58
28:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:58Send us a text Cutar kansar mama na ɗaya daga cikin manyan cututtukan da ke addabar mata a Najeriya da ma duniya baki ɗaya. An kiyasta cewa mata sama da dubu ɗari biyu na kamuwa da cutar a kowace shekara a Najeriya, yayin da miliyoyin mata a duniya ke fama da wannan cuta. Abin damuwa shi ne cewa yawancin lokuta ana gano cutar ne a kurarren lokaci, …
…
continue reading
1
Halayen Da Ambasadoji Ya Kamata Su Mallaka Kafin Tura Su Wasu Kasashe
24:22
24:22
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:22Send us a text A mafi yawan ƙasashen duniya, ana ɗaukar jakadu a matsayin fuskar ƙasa kuma ginshiƙan hulɗar diflomasiyya. Saboda haka, akwai muhimman halaye da suke tilas jakadan ƙwarai ya mallaka domin ya wakilci ƙasarsa cikin mutunci, da nagarta da kwarewa. Tun bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fitar da sunayen jakadu da yake sa ran maj…
…
continue reading
1
Waiwaye Kan Irin Gudunmawar Da Sheikh Dahiru Bauci Ya Bayar Ga Cigaban Addini
24:25
24:25
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:25Send us a text Sheikh Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Musulunci, masanin tafsiri, kuma jagoran darikar Tijjaniyya, shahararre ne saboda iliminsa mai zurfi da tasirin da ya yi a fagen addini da tarbiyya a Najeriya da ma ƙasashen Yammacin Afirka. Sheikh Dahiru Bauci ya shafe sama da shekaru saba’in yana koyar da ilimi, ya gudanar da tar…
…
continue reading
1
Amafani Da Karfin Soji Ko Tattaunawa Ne Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?
21:42
21:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:42Send us a text A cikin shekarun nan, matsalolin tsaro a Najeriya kamar ta’addanci, da garkuwa da mutane, da rikicin manoma da makiyaya, da kuma ayyukan ’yan bindiga suna kara ta’azzara, lamarin da ya sanya al’umma da masana tsaro ke tambayar wace hanya ta fi dacewa gwamatani ta yi amfani da shi wajen kawo karshen wadannan matsaloli da suka ki ci su…
…
continue reading
1
Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?
22:12
22:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:12A cikin 'yan shekarun nan, batun garkuwa da mutane ya zama babban kalubale ga tsaro a Najeriya da wasu ƙasashen duniya. Lokacin da mutane suka fada hannun masu garkuwa, iyaye da 'yan uwa sau da yawa suna fuskantar babban zabi mai wahala: biyan kudin fansa don sakin wanda aka sace ko tsayawa da kafafun tsaro har zuwa samun taimakon hukumomi. Shin ko…
…
continue reading
1
Irin Radadin Da Masu Cutar Amosanin Jini Ke Fuskanta
23:35
23:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:35Send us a text Cutar amosanin jini wacce aka fi sani da cutar sikila na cigaba da barazana ga rayukan masu dauke da ita. Wannan cuta na saka masu ita da ‘yan uwan su cikin halin ha’ula’i, a wasu lokutan ma tana haifar da rasa rayukan wasu dake dauke da ita. Rahotannin Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) sun nuna cewa, kusan yara 300,000 ne ake haifa da …
…
continue reading
1
Halin Da Shirin Samar Da Tsaro A Makarantun Najeriya Ke Ciki
24:18
24:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:18Send us a text A shekarar 2014, bayan tashin hankalin da ya biyo bayan sace ɗaliban Chibok da kuma yawaitar hare-hare kan makarantun yankin Arewa maso Gabas, gwamnatin tarayya tare da haɗin gwiwar ƙasashen duniya ta ƙaddamar da wani muhimmin shiri mai suna Safe School Initiative. Manufar wannan shiri ita ce tabbatar da cewa dalibai suna iya zuwa ma…
…
continue reading
1
Ba A Yi Ma Nnamdi Kanu Adalci Ba- Emmanuel Kanu
25:05
25:05
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:05Send us a text Hukuncin da kotun tarayya ta Abuja ta yanke wa shugaban haramtacciyar ƙungiyar IPOB, Mazi Nnamdi Kanu, ya sake tayar da kura a tsakanin magoya bayansa, ‘yan yankin Kudu maso Gabas, da al’ummar Najeriya gaba ɗaya. Yayin da gwamnati ke cewa hukuncin ya biyo bayan dogon shari’a da hujjoji da suka tabbatar da aikata laifukan da ake tuhum…
…
continue reading
1
Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki
19:29
19:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:29Send us a text Mata da dama da aka yi garkuwa da su na shiga wani irin mawuyacin hali yayin da suke hannun wadanda suka sace su, suna fuskantar rayuwar kaskanci, da cin zarafi, da muzgunawa da wasu irin yanayi wanda sai ka tausaya musu. Irin wadannan mata a wasu lokutan basa tsira da rayukansu, a wasu lokutan kuma ko sun tsira, sukan shiga halin ci…
…
continue reading
1
Hanyoyin Da Suka Kamata A Bi Wajen Ceto Daliban Kebbi Da Aka Sace
28:29
28:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:29Batun kubutar da ɗalibai mata da masu garkuwa da mutane suka sace na makarantar GGCSS Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi na daya daga cikin abubuwan da alumma suka maida hankali a kai. Iyayen wadannan yara, da sauran masu ruwa da tsaki na ganin ya kamata a yi dukkan mai yiwuwa don ganin an ceto wadannan yara ba tare da sun samu ra…
…
continue reading
1
Matsayar Doka Kan Taron Da Jam'iyyar PDP Ta Gudanar
25:28
25:28
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:28Send us a text Matsayar doka ta zama babbar abun tattaunawa a Najeriya yayin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron ta na kasa duk da mabanbantan hukunce hukunce daga kotuna biyu. Umarnin kotu guda yana goyon bayan taron, ɗayan kuwa ya haramta shi gaba ɗaya. Wadannan hukunce hukunce ba baiwa jam’iyyar damar yi ko haramta musu taron kadai suka yi ba, …
…
continue reading
1
Dalilan Da Ke Hana Manoman Najeriya Noman Rani
27:14
27:14
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:14Send us a text A duk shekara bayan girbin damina, ana sa ran manoma su ci gaba da noma a lokacin rani domin tabbatar da wadatar abinci da bunkasar tattalin arziki. Sai dai hakan na fuskantar kalubale da dama da ke hana yawancin manoma shiga noman rani. Kamar yadda masana suka sha bayyanawa, akwai dalilai da dama dake hana manoma shiga noman rani a …
…
continue reading
1
Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji A Najeriya
26:50
26:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:50Send us a text A kwanakin nan ana samun raguwar kujerun maniyyata aikin Hajji daga Najeriya, abin da ya jawo fargaba ga masu shirin zuwa kasa mai tsarki da kuma masu hidimar su. A da, Najeriya na samun kujeru sama da dubu casa’in daga gwamnatin Saudiyya, amma cikin shekaru kadan da suka gabata adadin ya ragu zuwa kusan dubu sittin da biyar. Kazalik…
…
continue reading
1
Tasirin Da Tura Jami’an ‘Yan Sanda Kare Manyan Mutane Zai Haifar Ga Tsaron Al’umma
26:51
26:51
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:51A Najeriya, an saba ganin jami’an ‘yan sanda suna gadin manyan mutane ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, ko shugabanni maimakon su kasance a cikin al’umma suna tabbatar da tsaro ga kowa. Wannan tsarin ya haifar da tambayoyi masu zurfi game da adalci da yadda ake rarraba jami’an tsaro a ƙasar. A halin da ake ciki, yawancin unguwanni da kauyuka na fama da ƙar…
…
continue reading
1
Dalilan Malaman Jami’oi Masu Zaman Kansu Na Shiga Kungiyar ASUU
25:07
25:07
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:07Send us a text A yayin da tattaunawa kan makomar ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ke ci gaba da ɗaukar hankali, batun yadda za a haɗa jami’o’i masu zaman kansu cikin tsarin ƙungiyar ya sake tasowa. Wasu na ganin wannan sabon yunƙuri zai iya zama sabuwar hanyar ƙarfafa hadin kai tsakanin malamai, yayin da wasu ke gargadin cewa hakan na i…
…
continue reading
1
Dalilan Yaduwar Cutuka A Irin Wannan Lokaci
27:47
27:47
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:47Send us a text Da zarar damuna ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya dake yaduwa a cikin alumma. Ko wadanne dalilai ne suka sa ake samun yaduwar rashin lafiya a wannan lokaci? Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.…
…
continue reading
1
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar Basir
26:06
26:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:06Send us a text Cutar basir na daga cikin cututtukan da mutane da dama ke da mabanbantan ra’ayoyi akan ta. A lokuta da dama za ka ji yadda mutane ke fadin dalilai daban daban da ke janyo cutar basir, yayin da wasu ke ganin yawan zama ne ke kawo ta, wasu kuwa gani suke yi zaki da maiko ne ke kawo ta. Wannan shine abun da da yawa daga cikin mutane suk…
…
continue reading
1
Yadda 'Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai
28:03
28:03
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:03Kiyasi ya nuna cewa Najeriya tana asarar sama da dala biliyan 9 a duk shekara sakamakon ayyukan masu hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba, kuma kaso mafi tsoka shi ne fannin zinare. Rahotanni sun ce hakan na karawa ‘yan ta’adda karfi, inda suke amfani da wannan dama wajen tara muggan makamai a yankin Arewa maso Yamma da ke fama da matsalar tsaro. 'Yan…
…
continue reading
1
Rashin Aikin Yi Da Hanyoyin Magance Su A Najeriya
25:31
25:31
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:31Send us a text Rashin aikin yi na daya daga cikin manyan kalubalen da najeriya ke fuskanta a wannan lokaci, musamman la’akari da yanda ake cigaba da samun matasa dake da karfi a jika amma babu aikin yi. Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da bayanan dake baiyana cewa rashin aikin yi ya karu a najeriya da kaso 5.3 a farkon wannan shekarar, kazalika b…
…
continue reading
1
Ko Kawo Dakarun Kasar Amurka Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?
24:36
24:36
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:36Send us a text Ana ta ce-ce- ku-ce kan batun da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi na kawo dakarun kasar sa Najeriya don taimakawa wajen yaki da matslar tsaro. Yayin da wasu ke ganin hakan abun san barka ne, wasu kuwa tofin Ala tsine suka yi ga wannan batu. Shin ko me zai faru idan aka kawo dakarun kasar Amurka Najeriya don shawo matsalar tsa…
…
continue reading
1
Dalilan Da Daliban Makarantar Kudi Suka Fi Na Gwamnati Kokari
24:31
24:31
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:31Send us a text Duk da cewa gwamnati na da dubban kwararrun malamai a makarantunta, har yanzu ana ganin ɗaliban makarantun gwamnati na kasa da na makarantun masu zaman kansu wajen ƙoƙari da kuma sakamakon jarabawa. Wannan matsala ta daɗe tana jawo muhawara tsakanin iyaye, malamai da hukumomin ilimi. Wasu na ganin matsaloli ne da ba za su rasa nasaba…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa PDP Ta Ki Sayarwa Sule Lamido Fom Din Takarar Shugaban Jam’iyya
27:19
27:19
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:19Sabuwar dambarwa ta kunno kai tsakanin wasu manyan ‘ya’yan jam’iyyar adawa ta PDP, inda ake zargin cewa rikicin ya kai ga hana tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, sayen fom ɗin takarar shugabancin jam’iyyar. Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin manyan jam’iyyar a matakin kasa sun nuna adawa da niyyar Lamido na neman kujerar shugaban…
…
continue reading
1
Shin Ko Sauya Hafsoshin Tsaro Zai Kawo Karshen Aikin Ta’dda A Najeriya?
25:03
25:03
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:03Send us a text Tun bayan sauya hafsoshin tsaro da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ne dai mutane da dama keta tofa albarkacin bakinsu, yayin da wasu ke ganin hakan zai taimaka wajen yaki da rashin tsaro, wasu kuwa na ganin duk jama’ar ja ce. Shin ko sauya hafsoshin tsaro zai kawo karshen fargaban da al’umma ke yi? Wannan shine batun da shirin …
…
continue reading
1
Me Dawowar Hare-hare Kan Sojoji Ke Nufi A Arewa Maso Gabas?
27:08
27:08
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:08Send us a text A cikin ‘yan watannin da suka gabata, an sake ganin karuwar hare-haren Boko Haram da ISWAP musamman a yankin Arewa maso Gabas. Kazalika, ko a kwanan nan ma anga irin wadannan hare hare. Wadannan hare-haren sun fi karkata kan sansanonin sojoji, inda ake samun asarar rayuka da dama, da kuma lalata kayan aikin gwamnati. Rahotanni daga B…
…
continue reading
1
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Haraji Da Zai Fara Aiki A 2026
24:46
24:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:46Send us a text A ranar 26 ga watan Yuni, shekara ta 2025, gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan sabon tsarin haraji wanda za a fara aiwatarwa daga ranar 1 ga Janairu, 2026. Wannan sabon tsarin haraji na daga cikin matakan da gwamnati ke cewa zai taimaka wajen kara samun kudaden shiga da kuma rage dogaro da albarkatun mai. Sai dai, jama’a da dama ba …
…
continue reading
1
Halin Da Muka Shiga Sakamakon Haihuwar ‘Ya Mai Cutar Motsewar Kwakwalwa
28:46
28:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:46Send us a text Cutar Cerebral Palsy, wadda ake kira Ciwon tsukewar kwakwalwa, na daga cikin manyan matsalolin lafiyar yara da ke tasowa tun daga haihuwa. Wannan cuta tana faruwa ne sakamakon rauni ko lalacewar wani ɓangare na kwakwalwa da ke kula da motsi, magana, da daidaiton jiki. A mafi yawan lokuta, cutar tana bayyana ne tun daga ƙuruciya, a wa…
…
continue reading
1
Shin Ya Kamata A Saki Shugaban IPOB Nnamdi Kanu?
24:48
24:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:48Send us a text Tun bayan fara shari’ar Nnamdi Kanu a shekarar 2021 mutane da dama suke bayyana ra’ayoyinsu a kan sake shi ko a kyale shari’a ta yi halinta. Hasali ma har zanga-zanga wasu ‘yan Najeriya suka kira don bayyana bukatar sakin shugaban na ‘yan aware. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan ko ya dace a saki Nnamdi Ka…
…
continue reading
1
Yadda Cire Darasin Lissafi Zai Taimakawa Dalibai Shiga Jami’a
18:56
18:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:56Send us a text Cire darasin Lissafi daga jerin wajibcin da ake buƙata domin samun shiga manyan makarantu ya samu karɓuwa daga wasu ɓangarori na dalibai da malamai. Wasu dalibai sun nuna farin ciki da wannan mataki, suna ganin zai sauƙaƙa musu damar samun shiga jami’a da sauran manyan makarantu ba tare da shan wahalar lissafi ba. Sai dai wasu masana…
…
continue reading
1
Shin Ko Jam’iyyar PDP Ta Fara Gushewa Ne?
27:17
27:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:17Yadda ‘ya’yan jamiyyar PDP ke ficewa suna komawa jam’iyya mai mulki na cigaba da nuna yadda take kara samun koma baya a siyasar Najeriya. Banda haka, rikicin cikin gida da yaki ci yaki cinyewa na cigaba da yi mata dabaibayi. Shin ko hakan na nufin jam’iyyar ta fara gushewa ne a siyasar Najeriya? Wannan shine batun da shirin Daga Laraba na wannan ma…
…
continue reading
1
Shin Babu Wata Hanyar Magance Matsalolin ASUU Ne Sai Ta Yajin Aiki?
23:07
23:07
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:07Send us a text Shekara da shekaru kungiyar malaman jami’oi ASUU ta kwashe ta na gudanar da yajin aiki ba tare da samun biyan bukata ba. Irin wannan yajin aiki da kungiyar malaman ke shiga ya jefa dalibai da malaman da ma harkar ilimi cikin halin ni ‘yasu a Najeriya. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wasu hanyoyin da kungiy…
…
continue reading
1
Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa
21:59
21:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:59Send us a text A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama. Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai a Najeriya da 'yan kasa ke cece-kuce a kai. Ko wadanne irin Kalubale ne ke gaban sabon shugaban hukumar zabe ta kasa? Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari…
…
continue reading
1
Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Nada Shugaban Hukumar Zabe
27:56
27:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:56Send us a text A tsarin mulkin Najeriya, an bai wa Shugaban Ƙasa ikon naɗa shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) tare da sauran mambobinta. Wannan iko yana daga cikin muhimman nauyukan da ke hannun shugaban ƙasa domin tabbatar da cewa ana gudanar da zaɓe cikin tsari, gaskiya da adalci. Sai dai, kafin wanda shugaban ƙasa ya naɗa ya fa…
…
continue reading
1
Yadda Aka Yi Almajiri Ya Zama Mabaraci
29:35
29:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:35A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci. Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri baya bukatar yin bara ko roko kafin ya sami na sakawa a bakin salati. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zam…
…
continue reading
1
Tasirin Takardun Shaida Na Bogi Ga Rayuwar Al’umma
28:29
28:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:29Oleh Idris Daiyab Bature
…
continue reading
1
‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’
27:20
27:20
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:20Send us a text Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya. Mutane a birane kamar Abuja da Legas Da Fatakwal na cikin halin matsi sakamakon rashin ingattaccen muhalli. Ko wannen irin rayuwa irin wadannan mutanen ke yi? Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lo…
…
continue reading
1
Yadda Fasahar AI Ke Barazana Ga Sana’ar Masu Shagunan Daukar Hoto
22:56
22:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:56Send us a text A zamanin yau na fasahar zamani, musamman fasahar kirkirarriyar basir ta (AI), harkokin sana’o’i da dama suna fuskantar sauye-sauye masu girma. Daya daga cikin sana’o’in da ke cikin babban hadari shi ne sana’ar ɗaukar hoto musamman irin wadanda ke kashe makudan kudi wajen sayen kyamara da bude katafaren gidajen daukar hoto. A da, mut…
…
continue reading
1
Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan
27:28
27:28
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:28Send us a text Batun siyasar Najeriya ya sake ɗaukar hankali yayin da jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, zai tsaya mata takarar shugaban ƙasa a 2027. Wannan batu ya tayar da muhawara mai zafi a tsakanin masana, da ‘yan siyasa da ma al’umma. Idan za a iya tunawa dai, an rantsar da tsohon shugaban ƙasan, har …
…
continue reading
1
Tasirin Bambance-bambance Tsakanin ‘Yan Najeriya Shekara 65 Da Samun ‘Yancin Kai
30:16
30:16
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:16Tun daga ranar 1 ga Oktoba, 1960, Najeriya ta samu ’yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma tun daga wannan lokaci, al’ummar Najeriya sun kasance cike da bambance-bambancen addini da kabila da harshe da al’adu da kuma ra’ayin siyasa. Wadannan bambance-bambancen sun kasance ginshiki guda biyu: a wani lokaci suna zama jigo wajen gina ƙasa mai ci…
…
continue reading
1
Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?
26:05
26:05
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:05Send us a text A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto. Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi …
…
continue reading
1
Hanyoyin Da Dangote, PENGASSAN Ba Su Bi Ba Don Magance Takaddamarsu
27:40
27:40
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:40Send us a text Gwamnatin Tarayya ta gayyaci Kungiyar Manyan Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (PENGASSAN) da Matatar Dangote don a sasanta a yau. Hakan ya biyo bayan umarnin da ’yan kwadagon suka bai wa mambobinsu ne na shiga yajin aiki bayan da Matatar Dangote ta salami ma’aikata fiye da 800. Sai dai wasu masana suna ganin tun farko ba…
…
continue reading
1
Hanyoyin Magance Gubar Cikin Abinci
25:47
25:47
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:47Send us a text Cin guba ta hanyar abinci (food poisoning) wata cuta ce da ke faruwa idan mutum ya ci abinci ko ya sha abin sha da ya gurɓace. Gurɓacewar abincin na iya fitowa daga ƙwayoyin cuta kamar Salmonella, E. coli, ko Listeria, ko kuma daga ƙwayoyin cutar virus, ƙwari (parasites), ko sinadarai masu guba. Alamomin cutar sun haɗa da ciwon ciki,…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suke Sa Dalibai Cin NECO Fiye da WAEC
23:32
23:32
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:32Send us a text Yayin da dalibaI da dama da suka rubuta jarrabawar kammala karatun sakandare suka fitar da zaton samun gurbi a makarantun gaba a bana bisa la’akari da sakamakon WAEC, sai ga sakamakon NECO ya taho musu da sabon albishiri. Yayin da sakamakon WAEC ya bar baya da kura, inda galibi suka kasa samun makin da ake bukata a mafi karancin adad…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata
27:52
27:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:52Duk da amfanin kifi ga lafiyar jikin mutum da kuma samar da kudin shiga masana sun ce ba a amfani da shi yadda ya kamata a Najeriya. Baya ga bai wa jiki lafiya, kifi ka iya samar da kudaden shiga ga daidaikun ’yan Najeriya da ma kasar gaba daya. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa ’yan Najeriya basa samun …
…
continue reading
1
Abin Da Doka Ya Ce Kan Kisan Jami’an ‘Yan Sanda
20:46
20:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:46Send us a text Kisan jami’an tsaro na cigaba da zama ruwan dare a Najeriya, lamarin da ya daɗe yana tayar da hankali, amma a ‘yan kwanakin nan abin ya ƙara muni. Misali, kwanan nan a an kashe wasu jami’an ‘yan sanda a kananan hukumomin Katsina-Ala da Ukum a jihar Benue, inda ‘yan bindiga suka kai hari tare da kashe ‘yan sanda uku inda suka kuma sac…
…
continue reading
1
Yadda Wata Bakuwar Cuta Take Cin Naman Jikin Mutanen Malabu
25:35
25:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:35Send us a text Wata cuta mai cin naman jikin dan’Adam ta yi sandin mutuwar mutum takwas yayin da wasu fiye da 60 suke kwance a asibiti a garin Malabu dake Karamar Hukumar Fufure ta Jihar Adamawa. Wannan lamari dai ya jefa fargaba a zukatan mazauna yankin. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi bincike a kan yadda wannan cuta take yaduwa da m…
…
continue reading
1
Ayyukan Da Fasahar AI Za Ta Raba Mutane Da Su Nan Ba Da Jimawa Ba
20:13
20:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:13Send us a text Mutane da dama na nuna damuwa game da mmakomar ayyukansu tun bayan fitowar fasahar AI. Sai dai yayin da wasu manazarta suke ganin fasahar za ta raba mutane da ayyukansu, wasu kuwa gani suke yi wannan ba abu ne mai yiwuwa ba. Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan sayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su.…
…
continue reading
1
Wadanne Kalubale Gwamna Fubara Zai Fuskanta Bayan Dawowa Mulkin Ribas?
25:13
25:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:13Send us a text A yau ne Gwamna Siminalaye Fubara ke dawowa kujerarsa a matsayin gwamnan Jihar Ribas bayan dakatarwa da ayyana dokar ta baci na watanni shidda da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a jihar. Manazarta dai na hasashen wannan dawowar zata bude wani sabon babi a siyasar jihar Ribas. Yayin da wasu ke ganin gwamna Fubara zai koma bakin …
…
continue reading
1
Dalilan Tashin Farashin Doya A Wasu Kasuwannin Najeriya
29:45
29:45
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:45A daidaikun kasuwannin Abuja da wasu manyan birane na ƙasar nan, an bayyana yadda farashin doya ke ƙara hawa fiye da yadda ake tsammani. Wannan na faruwa ne duk da cewa yanzu sabuwar doya ta fara shigowa kasuwa, bisa al’ada, a duk shekara fitowar sabuwar doya kan karya farashin wanda yake kasuwa. Sai dai a bana, wasu daililai na sa farashin doya ka…
…
continue reading