Hakikanin Dalilan Takaddama Kan Kafa Kotunan Shari’ar Musulunci A Kudu
Manage episode 463989251 series 3311743
Ana ci gaba da zazzafar muhawara a shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya a kan batun samar da kotunan Shari’ar Musulunci.
Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci a yankin ce dai ta buƙaci hakan.
Sai dai wasu ƙungiyoyi da ma ɗaiɗakun mutane a yankin suna adawa da wannan buƙata.
Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai yi nazari a kai.
769 episod