Pergi ke luar talian dengan aplikasi Player FM !
Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka
Manage episode 445749046 series 3311743
Galibin waɗanda suka rasa rayukansu sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a garin Majiya na Jihar Jigawa matasa ne.
Ɗaya daga cikinsu, Hassan Hamza, matashi ne da ya yi karatu a fannin Harhaɗa Magunguna, karatun da ake matuƙar buƙatar masu yinsa a tsakanin al’umma.
A shirin Najeriya a Yau na lokacin za mu yi nazari ne a kan girman asarar da al'ummar Jami’ar Jihar Jigawa ta tafka.
742 episod

Alle afleveringen
×
1 Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Su Ga Ragi A Farashin Man Fetur Ba? 20:26

1 Abin Da Ya Sa Ba Mu Bayar Da ‘Ramadan Basket’ Ba 20:57

1 Yadda za ku yi girke-girken Azumi da kuɗi kaɗan 14:49

1 Ko Kun San Azumi Na Inganta Lafiyar Jiki? 42:18

1 Halin da jama’a za su shiga idan Kamfanin Kaduna Electric ya ƙi sauraren ma’aikatansa 22:58

1 Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi? 26:29

1 Matakan Kariya Daga Cutar Ƙyandar Biri 19:39

1 Dalilan Da Ba Zamu Sauke Farashin Burodi Ba 29:51

1 Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano 27:50

1 Cigaban Da Hukumomin Raya Shiyyoyi Zasu Samar 22:17

1 Dalilan Saukar Farashin Kayan Masarufi A Kaswanni 26:08

1 Tasirin Da Kyauta Ke Dashi A Soyayya 24:42

1 Kalubalen Dake Neman Durkushe Kafafen Rediyo A Arewa 28:15

1 Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya? 30:00

1 Har Yanzu Akwai Masu Rufin Asiri A Najeriya? 25:12
Selamat datang ke Player FM
Player FM mengimbas laman-laman web bagi podcast berkualiti tinggi untuk anda nikmati sekarang. Ia merupakan aplikasi podcast terbaik dan berfungsi untuk Android, iPhone, dan web. Daftar untuk melaraskan langganan merentasi peranti.