Muslim Muhammad Yusuf awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Wata kalma da ’yan Najeriya ke yawan ji ita ce ƙimar hauhawar farashi, wato ‘Inflation rate’ a turance. Sai dai kuma ba kowa ne ya fahimci abin da Kalmar take nufi ba, balle ya san yadda ake auna hauhawar farashin. Shin ta yaya yan kasa za su gane tasirin hakan a rayuwarsu ta yau da kullum? Shirin Najeriya a Yau zai yi kokarin amsa muku wadaannan t…
  continue reading
 
Shin kun taba cin karo da yara masu jijjiga? wani yanayi ne da larurar kwakwalwa ko kasancewar guba a cikin jinni kan haifar wa manya, zazzabi mai tsanani kuma kan haifar wa yara. Yanayin kan sa yaro ya shiga yanayin sarkewar gabobin jiki da numfashi kamar dai mai farfadiya a wasu lokutan. Shirin Najeriya a Yau na dauke labarin wata matar da irin h…
  continue reading
 
A wannan zamani da mutum zai iya samun bashi kaitsaye ta waya daga manhajoji daban-daban amma idan mutum ya kasa biya kamfanonin bada bashin kan aika sakonnin cin zarafi da barazana har ga ‘yan uwan wanda ya ci. Duk da gargadin da hukumomi mutane da dama na kukan ana ɓata musu suna, kuma an kasa kulle irin wadannan manhajoji kamar yadda aka ce. Shi…
  continue reading
 
Gwamnatin tarayyar ta ce za a ɓullo da tsarin auna ƙwazon ma’aikata bisa mizani ta yadda dagewar ma’aikaci zai sa ya samu ƙarin girma ko albashin ma zai iya bambanta, wato dai iya kwazonka iya albashinka. Irin wannan yunkuri na gwamnatin tuni ma’aikata da ‘yan kwadago suka fara suka da tunanin wata manufa ce ta kauda hankali. Toh ko ta fannin shari…
  continue reading
 
A baya-bayan nan mazauna manyan biranen Najeriya na ta kokawa game da yadda masu gidajen haya ke neman mai da su saniyar tatsa wajen tsuga kudin haya. Sai dai masu gidajen na cewa ana fama da tsadar rayuwa kuma kula da irin wadannan gidaje na cin kudi sosai. Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan yadda lamarin ke shafar rayuwar mutanen da suke zaun…
  continue reading
 
Takaddama a tsakanin gwamantin Tarayya da ta jihar Zamfara a kan hanyar da ya kamata a bi don kawo karshen matsalar tsaro na neman yin kafar ungulu ga yunkurin kawar da barazanar ’yan bindiga. Gwamnatin Jihar ta Zamfara dai ta sa kafa ta shure duk wani yunkuri na sasantawa da ‘yan bindiga tana mai cewa ba da ita ba, sannan ta zargi gwamnatin Tarayy…
  continue reading
 
Ga alama nan ba da dadewa ba yanayin sana’ar POS a kasar nan zai sauya. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wajabta wa masu wannan sana’a yin rajista da Hukumar Rajistar Kamfanoni da Kungiyoyi (CAC) zuwa nan da 7 ga watan Yulin 2024. To amma ya batun harajin da suke korafi a kai? Ku biyo mu a Shirin Najeriya a Yau don jin matsayar CAC game da biyan kud…
  continue reading
 
Sabuwar dokar da gwamnatin jihar Kano ta sanyawa hannu kan yin gwajin lafiya kafin aure na shan yabo da suka. A cewar gwamnatin, yawaitar yaduwar cututuka a tsakanin ma’aurata bayan aure shi ne makasudin yin wannan doka. Amma me ya sa za a daure wanda ya taka dokar tsawon shekara 5 ko tarar 500,000? Idan aka samu wanda ya taka dokar miji za a daure…
  continue reading
 
Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ne ya sa kowa ya koma neman kudi da mota don daukar fasinjan a Abuja. Sai dai hukumomi sun ce an dauki matakin hana duk wani mutum da bai cika ka'idojin yin tasi ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan da suka sa hukumomi ke shirin tabbatar da halascin yin kabu-kabun ga masu zaman kansu ba tare da sun yi fenti…
  continue reading
 
A karshen shekarar 2023 ne dai, hukumar Lafiya ta Duniya WHO da Cibiyar hana yaduwar cututtuka suka yi gargadi cewa cutar kyanda na ci gaba da zama barazana ga yara a Najeriya. Sai ga shi kwatsam an samu rahotanni game da barkewar cutar a wasu yankunan Naijeriya har ta kashe wasu mutane da dama. Shirin Najeriya a Yau ya mayar da hankali ne kan cuta…
  continue reading
 
Masu amfani da shafukan sada zumunta kan fada hannun masu dandantsa inda sukan yi kutse a shafin mutum har ya rasa iko da shi. Kwararru sun ce ana yi wa wasu hakan domin bata suna ko kuma neman kudi da damfara. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da kwararru a fannin samar da matakan tsaro a soshiyal midiya game da dabarun inganta tsaron shafukanku.…
  continue reading
 
Shafukan sada zumunta na ta girgiza bayan da wani labari ya bayyana game da yanayin walwalar ma’aikata da albashinsu a jihar Borno. Ma’aikata da dama sun yi ta yada hoton albashinsu na N7,000; wasu N8,000 ko N13,000 ko N15,000 ga ma’aikatan lafiya. Shirin Najeriya a Yau ya gano gaskiyar abin da ya sa gwamnatin jihar Borno ke biyan irin wannan albas…
  continue reading
 
Karancin man fetur na neman tsayar da al'amura cak ga al'umma a wasu sassan Najeriya. Da dama sun ce lamarin ya shafe su kaitsaye kuma sakamakon haka suna dandana kudarsu. Shin yaushe wannan lamari zai zo karshe, musamman idan yi la’akari da cewa tun a Kamafanin Mai Na Kasa (NNPC) ya ce ya maganace matsalar? A shirin Najeriya a Yau mun tattauna da …
  continue reading
 
Gwamnonin Arewacin Najeriya da ake fuskantar kalubalen tsaro na kokarin lalubo ko ta wace hanya a samu dabarar dakile matsalar. Tafiyar gwamnoni 9 daga arewacin Najeriya zuwa Amurka a kwanan nan domin halartar taron tsaro ya nuna yadda suke kokarin daidaita lamarin har a matakin kasashen ketare. Saidai lamarin na zuwa ne a lokacin da wasu ke ganin …
  continue reading
 
Shin ka taba tunanin damammakin da za ka iya rasawa saboda rashin mallakar fasfon dan kasa a Najeriya? Yawancin mutane basu maida hankali wajen mallakar fasfo domin a tunaninsu sai idan kana kokarin ketare kasa ya zama wajibi a gare ka, amma kuma akwai damammaki da za ka iya rasawa saboda rashin mallamar shi. To ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Y…
  continue reading
 
Ana cikin matsanancin karancin ruwa a yankuna daban-daban a Najeriya. Lamarin ya sa a 'yan shekarun mutane ke ta kokarin samar da rijiyoyin burtsatse wato 'Borehole' a turance. Sai dai a cewar masana yawanci yanzu rijiyyoyi na kafewa da kuma haifar da zaizayar kasa. Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ko haƙa bohol-bohol zai iya haifar da matsala g…
  continue reading
 
Akwai abubuwan da ya kamata a rika bayyana wa mata idan za su yi aure amma kunya tana hanawa. Wasu sai sun je gidan aure suke tarar da abubuwan da ya kamata ace sun sani daga magabata, amma sai dai su tsinta a wajen kawayensu. Shirin Daga Laraba ya duba dalilan da ya sa ake kin bayyanawa mata wasu mahimman abubuwan da ya kamata su sani idan za su y…
  continue reading
 
Hukumomi sun bayyana jihohin da za a samu matsanancin zafi a Najeriya. Lamarin ya zo daidai lokacin da makarantu ke komawa hutu, inda ake fargabar yiwuwar yaduwar cututtuka a azuzuwa masu cunkuso. Shin ta wace hanya makarantu za su kauce wa yaduwar cututtuka masu alaka da matsanancin zafi? Shirin Najeriya a Yau na da karin bayani…
  continue reading
 
Dambarwa ta siyasa ci gaba da daukar hankali game da dakatar da shugaban jam’iyar APC na kasa Ana ta takaddama da zargin juna tsakanin jam’iyyun siyasa musamman na Kano da gwamnati mai ci a can. Toh amma wa ke wasa da hankalin wani ko rura wutar rikicin dakatar da Ganduje a jam’iyar APC, Shirin Najeriya a Yau na da karin bayani a kai.…
  continue reading
 
Ba shakka dokokin kasa iri guda ne a duk inda ake a Najeriya. Sai dai ana yawan samun kotuna da yin mabambantan matsaya kan shari’a iri guda a lokuta daban-daban. Ko me ya jawo haka? Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa kotuna ke yanke hukunci daba-daban kan shari’a iri guda.
  continue reading
 
Ana ta murnar dalar Amurka na karyewa watakila a samu saukin kayan masarufi. Sai dai a ganin wasu yadda ‘yan kasuwa suke azamar tsawwala kudi idan ta tashi ba su yi hakan ba a yayin da take saukowa. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilin da ya zama wajibi ‘yan Kasuwa su sauke farashin kayayyaki.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
An shiga saƙe-saƙe game da mutanen da suka yi ikirarin dakatar da Ganduje daga jam’iyar APC tun daga matakin mazaba. Sai dai uwar jam’iyar ta yi watsi da hakan, inda kuma daga bisani suka zargi jami’iyar adawa. To amma ko da ace za a dauki irin wannan matakin, wa ke da hurumin dakatar da shugaban jamiyar APC na kasa a dokance? Shirin Najeriya a Yau…
  continue reading
 
Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ya sa komai ya sauya amma banda albashin ma’aikata. Akwai mahimman abubuwan da masu daukar albashi ba su iya yi saboda ma’aikatu da hukumomi sun kasa matsawa da albashinsu gaba. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da ya kamata mutum ya fara dubawa ta fannin albashi kafin karbar aiki.…
  continue reading
 
Wane lokaci ya fi dacewa mutum ya fara azumin sitta-shawwal? Ana yawan shiga rudani kan hakan, da kuma tunanin cewa mace wadda ake binta bashin azumin Ramadan ko ya kamata ta dauki azumin kafin biyan bashi? Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani da wasu batutuwan da ya kamata ku sani game da azumin na kwanaki shidan bayan karamar Sallah.…
  continue reading
 
Matsin rayuwa yana daga cikin abin da ya hana mutane da dama yin shagali da wannan karamar Sallah. Wasu ma basu iya yin cefanen Sallah na abincin da za a ci ballantana sabbin dinkuna. Shirin Najeriya a Yau ya zagay wasu jihohu domin yadda mutane suka yi Sallah cikin matsin rayuwa.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Teloli iyayen haɗa gwarama! An saba kai ruwa rana a kowace Sallah idan teloli suka sha ta fi karfinsu. Sai dai ba saban ba, wani telan da muka zanta da shi ya ce ya kammala dinkunan da ya karba kakaf yayin da wani ya tsere ya bar masu kaya da wayyo! Shin wadanne dabaru ya kamata tela ya yi amfani da su wajen ganin ya sallami kowa? Shirin Najeriya a…
  continue reading
 
Tun bayan da aka kara kudin wutar lantarki mutane ke ta korafi game da yadda aka rarraba tsarin. Amma har yanzu wasu na cewa ba su fahimci yadda tsarin yake tafiya ba da kuma yadda lamarin ke neman shafar rayuwarsu matuƙa. Shirin Najeriya a Yau ya tattaun kan abubuwan da ya kamata ku sani game da sabon tsarin rabon lantarkin.…
  continue reading
 
Akwai abubuwa na musamman da aka fi son a roƙa a irin wannan dare. Yawanci an fi maida hankali a ranakun wutiri daga 25 zuwa 29, duk da yake malamai na ba da shawarar a yi ibada sosai a dukkanin ranakun goman karshe. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da malamai gameda alamomin gane daren lailatul-ƙadri da abin da aka fi son bawa ya roƙa a ciki.…
  continue reading
 
Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud. Wasu ɓata gari kan yi amfani da wannan damar da mutane ke fita tsakar dare domin aikata musu abin da bai dace ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba wasu matakai na tsaro da za ku dauka domin kare kanku daga fadawa matsala.…
  continue reading
 
Shin a ganinku me ya sa matasa 'yan soshiyal midiya suka dukufa a harkar nan ta kirifto musamman 'mining' ? A yanzu haka da dama ne cikin matasan ke jiran ta fashe domin su kudance, sai dai akwai masu yi wa irin wadannan matasa kallon masu raunin zuciya. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masu harkar mining da kuma masana kirifto kan abin da ya k…
  continue reading
 
Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba. A lokacin Ramadaan yana da kyau mutum ya yi kokarin kaucewa duk wani abin da zai raunana mishi azumi. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da zai faru da ku idan kuka yawaita amfani a da soshiyal midiya a lokacin Ramadan.…
  continue reading
 
Mutum sama da 300 aka saki ga gwamnatin jihar Borno a satin nan bayan wanke su daga zargin kungiyar Boko Haram. An dade ana tsare da su tsawon shekaru amma sai yanzu aka gano ba su da hannu. To amma me dokar kasa tace game da irin wannan tuhuma bayan an gano gaskiya? Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan halin da aka jefa su da kuma yadda doka za …
  continue reading
 
Za a iya cewa aikin Hajji a Najeriya sai ga mai rabo, domin tun bayan bullar labarin hukumar alhazan Najeriya NAHCON na cewa an yi ɗori kan kudin da aka ware a baya ake ta ƙorafi. Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai a yanzu, amma kuma hukumar ta ce akwai dalilan da babu yadda ta iya da su ne. Shirin Najeriya a Yau ya duba matakin, da wasu suk…
  continue reading
 
An shafe tsawon wunin jiya Lahadi ana zaman jira da dakon isowar daliban Kuriga da gwamnatin jihar Kaduna tace ta ceto. Saidai daga bisani, ba tare da wani cikakken bayani ba an umarci iyayen yaran su sake dawowa a yau Litinin domin amsar ‘ya’yan nasu. Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa gwamnatin ta dauki wannan mataki ba tare da wani cika…
  continue reading
 
Fannin shari'a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu kari kan albashinsu na baya. Ana ganin hakan zai samar da sauyi ga fannin shari'a da kuma dakile cin hanci ta wasu fannin, ko da yake wasu na ganin ba abin da ake bukata a fannin a yanzu ba kenan. Shirin Najeriya a Yau ya duba sauyin da karin albashin zai iya haifarwa a kasar.…
  continue reading
 
'Yan kasa sun jima suna kalubalantar gwamnatin tarayya ta ayyana sunayen masu daukar nauyin ta’addanci. Watakila gwamnatin ta duba wannan batu domin kamar yadda wasu suka ji a labari, ta bayyana sunan Tukur Mamu na jihar Kaduna da wasu mutane 14 waɗanda ɓaro-ɓaro ba za a iya cewa ta ambaci suna ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan doka kan ayy…
  continue reading
 
Da alama mutane sun fara kauda kai daga kula da wasu turarukan kamshin jiki. Tsadar rayuwa ta sa mutane yanzu na cewa dole su nemi wasu dabarun, lura da yadda farashin irin wadannan kayayyaki na kula da tsaftar jiki ke kara tsada. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda mutane suka daina amfani da wasu kayan tsaftar jiki.…
  continue reading
 
A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci tangardar sadarwa musaman na intanet. A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne. Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin d…
  continue reading
 
Ƙoda na daga cikin sassan jikin dan adam da ke da mahimmanci wajen rayuwa mai lafiya da kwanciyar hankali. A haka kuma, wasu ke siyar da kodar tasu guda daya duk da yike masana kiwon lafiya na cewa ganganci ne yin hakan. A shirin Najeriya a Yau mun duba yadda za ku gane alamomin cutar koda da hanyoyin magance ta.…
  continue reading
 
Masu sharhi na ci gaba da tsokaci kan kalaman tsohon shugaba Buhari na jinjinawa gwamnatin Tinubu. Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnati ta samu tangarda, irinsu tsaro, tattalin arziki da sauransu. Shirin Najeriya a Yau ya yi fashin baki kan kalaman tsohon shugaban kasan.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa. An saba da Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buda baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na tsadar kayan masarufi. Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe makudan ku…
  continue reading
 
A wannan zamanin ba kowa ke da juriyar karanta littafai ba ko da kuwa ta waya ne, amma na alakanta hakan da shigowar fasahohin zamani da kimiyya. Masana na cewa yawaita karance-karance na taimakawa basirar dan adam musamman littafai na zahiri. Shirin Najeriya a Yau ya duba alfanun karanta littafai da wallafe-wallafe da ake yi wajen habaka kwazo da …
  continue reading
 
Irin wannan rana ta 8 ga watan Maris Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar mata ta duniya domin duba rawar da suke takawa a fannoni daban-daban. Wasu na ganin mata da dama da ke yiwa junan su hassada ya sa ba a samun ci gaban da ya kamata. yayinda ake ganin ya kamata a rika tallafawa ci gaban mata da kuma habaka tunaninsu. Majalisar Dink…
  continue reading
 
Sana’o’i na samun cikas da koma baya a wasu sassan Najeriya sakamakon rashin wutar lantarki. A yan kwanakin nan ana yawan kokawa da yadda wutar lantarki ke ƙara tabarbarewa. Masu sharhi na ganin da ace za a samu ingattaciyar wutar lantarki a Najeriya, to da cigaban da za a samu ya wice misali. Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda rashin lantarki ke …
  continue reading
 
Tun bayan da CBN ta ba da umarnin a hada lambar NIN da BVN da asusun bankuna mutane ke ta turuwa domin ganin ba a kulle asusunsu ba. Masana na ganin wannan mataki zai yi tasiri sosai wajen matakan tsaro a Fannin hada-hadar kudade. Shirin Najeriya a Yau ya duba tasirin matakin da CBN ta yi umarni da yadda mutane ke shan wahalar gameda hakan.…
  continue reading
 
Bayar da agajin jini, ko kyautar jini, daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi. Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini? Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bada agajin jini.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
A lokacin da matashi ke cikin kuruciya a tsakankanin shekara 30, ana sa ran ya cimma wasu burika a rayuwarsa. Toh amma a wannan yanayi da ake ciki, ta yaya matashi zai iya jin dadin rayuwarsa ta tafi kan tari kafin ya haura 30? Shirin Najeriya a Yau na tafe da shawarwarin mafita ga wadanda su ka wuce shekaru 30 amma babu kwakkarar madafa.…
  continue reading
 
Yan kasa na kokawa kan yadda farashin komai ke hauhawa yayinda samun al’umma bai cika karuwa ba. Ya riga ya zama al’ada da zarar farashin wani abu a Najeriya ya hau sama, ba lallai ya sauko kasa ba. Shirin Najeriya a yau ya maida hankali kan sauyawar farashi abubuwa a Najeriya da yadda za a dauki matakin dakatar da hakan.…
  continue reading
 
Bayan daukar lokaci ana kai ruwa rana tsakanin ECOWAS da Nijar, Mali da Burkina Faso, daga kashe kamar yadda watakila wasun ku ke da masaniya an janye takunkuman kasashen. Ana ganin cire takunkuman da aka yiwa kasashen dake karkashin mulkin soji zai dawo da ‘yar alakar da ta rage a tsakaninsu duk da yake wasu na ganin shin alaƙa kamar irin ta da za…
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas