Dabarun Samun Sadarwa Da Intanet A Lokacin Da Aka Samu Tangarɗa
Manage episode 407115160 series 3311743
A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci tangardar sadarwa musaman na intanet.
A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne.
Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin da za ku samo mafita kafin a kammala irin wadannan gyare-gyare.
618 episod