Me Ya Sa Mutane Suka Daina Shafa Turarukan Kamshin Jiki?
Manage episode 407724597 series 3311743
Da alama mutane sun fara kauda kai daga kula da wasu turarukan kamshin jiki.
Tsadar rayuwa ta sa mutane yanzu na cewa dole su nemi wasu dabarun, lura da yadda farashin irin wadannan kayayyaki na kula da tsaftar jiki ke kara tsada.
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda mutane suka daina amfani da wasu kayan tsaftar jiki.
566 episod