Abin da Zai Faru da Tattalin Arzikin Najeriya
Manage episode 401232648 series 3311743
Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala, da kuma cire tallafin man fetur na cigaba da gasawa ýan Najeriya aya a hannu.
A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka cigaba a haka?
Wani dan kasuwa ya bayyana mana hasashensa, kuma mun ji ta bakin wani masanin tattalin arziki. Ku biyo mu sannu a hankali
719 episod