Hanyoyin Kauce Wa Manyan Cututtuka A Lokacin Zafi
Manage episode 401826983 series 3311743
Lokacin zafi wani yanayi ne da mutane da dama ke bayyanawa a matsayin wanda ke takura musu.
Ko kasan akwai waɗansu manyan cututtuka uku da ke yanayin zafi yake haddasawa?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko cututtukan da kuma hanyoyin kauce musu.
671 episod