‘Yadda Rashin Gaisuwa Ya Kashe Aure’
Manage episode 375662910 series 3311741
A al’adan bahaushe, gaisuwa wata abu ce mai matuqar muhimmaci a cikin zamatakewar sa ta yau da kullum kuma Gaishe da mutum na daya daga cikin alamomin girmama shi.
A ‘yan kwanakin dai nan ana ta taƙaddama akan wane ne ya kamata ya fara gaida wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata.
A shirin Daga Laraba na wannan mako, mun duba yadda batun gaisuwa tsakanin ma'aurata yake neman lalata wasu gidajen.
191 episod