Mun Fi Son Mulkin Sojoji —Al’ummar Nijar
Manage episode 374988999 series 3311741
A yanzu ana sati na 4 da juyin mulkin jamhuriyar Nijar da aka yi a ranar 26 ga watan Yulin 2023.
Ana ta kai ruwa rana domin ganin an dawo kan tsarin dimokradiyya, inda ECOWAS ta ke son ganin an samu daidaito da ƙarfin soji. Amma 'yan Nijar na bukatar sojoji su ci gaba da mulki a ƙasa, sakamakon yadda suke zanga-zangar nuna goyon baya
Shirin Daga Laraba na wannan mako, ya duba dalilin da ya sa ECOWAS ta nace a dawo tsarin dimokraɗiyya idan har 'yan kasar ba su buƙata.
173 episod