Matsalolin Zama Nesa Da Iyali
Manage episode 373795771 series 3311741
Rayuwar ma'aurata na buƙatar kasancewa kusa da juna domin taimakekeniya da kuma shaƙuwa.
Saidai ma'aurata kan shiga damuwa da zarar aka yi nesa da juna, musamman wajen da ya kasance ba makawa sai an je kamar irin su sauyin wajen aiki ko kuma kasuwanci.
A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba yadda rayuwar ma'aurata ke kasancewa a lokacin da suka yi nesa da juna.
187 episod