Mece Ce Ribar Kai Gwamnati Ƙara
Manage episode 374381397 series 3311741
A duk lokacin da gwamnati ta yunƙuro domin yin wani abun da ya saɓa da ra’ayin talakawa a kan samu ƙungiyoyi masu ƙalubalantar wannan matakin a kotu.
Amma irin waɗannan kararraki da kungiyoyin ke shigarwa a kotu da kalubalantar gwamnati suna tasiri kuwa? Meyasa ba kasafai ake jin sun yi nasara ba?
Abin da shirin mu na Daga Laraba ya duba a wannan makon kenan.
175 episod