Yadda 'Yan Ciranin Katsina Ke Safarar Makamai Daga Legas
Manage episode 342344054 series 3311743
A lokacin da ake faman yaki da ta’addanci a Najeriya, an kama wadansu ’yan ci-rani dauke da buhunan albarusai da miyagun kwayoyi a wata tashar mota a Jihar Legasa karshen makon da ya gabata.
Wadanda ake zargin ’yan Arewa ne kuma suna hanyarsu ne kai makaman zuwa yankunansu; Shi me ya sa suka fada wannan muguwar sana’a?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin yadda abin ya faru da wadanda aka kama.
566 episod