Yadda Manoma Suka Ragargaji ’Yan Bindiga A Taraba
Manage episode 342288110 series 3311743
Manoma daga garuruwa akalla 30 na kananan hukumomin Gassol da Bali Jihar Taraba sun kori ’yan bindiga daga yankunansu sun koma gonakinsu kai tsaye.
Shin me ya bai wa manoman kwarin gwiwar daukar wannan mataki?
Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan kokari, ya kuma ji ta bakin masanin tsaro kan abin da wannan ke nunawa a yaki da ta’addanci.
561 episod