Me Nasarar Shugaban Amurka Donald Trump Yake Nufi Ga Najeriya?
Manage episode 448884798 series 3311743
Tun bayan dawowar Najeriya mulkin demokaradiyya a shekarar 1999 ne dai ake gudanar da zaben shuwagabanni a duk lokacin da aka ce wa’adin shugaba ya kawo karshe.
Toh sai dai tun dawowar mulkin demokradiyyar ne ake samun korafe korafe kan yadda ake gudanar da zabuka da ma irin rawar da shugabancin wanda da ya lashe zabe a Amurka ke tasiri kan Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zaiyi Nazari ne kan wadannan batutuwa.
700 episod