‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alkalai Ba’
Manage episode 408241674 series 3311743
Fannin shari'a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu kari kan albashinsu na baya.
Ana ganin hakan zai samar da sauyi ga fannin shari'a da kuma dakile cin hanci ta wasu fannin, ko da yake wasu na ganin ba abin da ake bukata a fannin a yanzu ba kenan.
Shirin Najeriya a Yau ya duba sauyin da karin albashin zai iya haifarwa a kasar.
566 episod