Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.
Manage episode 449736322 series 3311743
Barnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba har ma da alummar gari.
A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma.
A cewar hukumomin da abin ya shafa dai hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda sun kai wa turakun wutar lantarki hari.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo karshen barnar da ake yi wa layukan dakon wutar lantarki.
700 episod