Shin Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?
Manage episode 445073088 series 3311743
Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur.
Sai dai wasu masan suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka.
Ko wadanne matakai ne wadannan?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi kokarin warware zare da abawa.
708 episod