Yadda Za Ku Gane Kuna Da Ƙarancin Suga A Jikinku
Manage episode 386452211 series 3311741
Mutune kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu.
Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwain abubuwan da ke haddasa hakan.
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda za ku gane kuna da karancin suga a jikinku da kuma matakan kariya.
190 episod