Pergi ke luar talian dengan aplikasi Player FM !
Muna Rayuwa A Cikin Ƙunci - Ma’aikatan Najeriya
Manage episode 415621696 series 3311741
Yau ce ranar 1 ga watan Mayu da aka ware a Najeriya da wasu sassan duniya domin jinjina ga rawar da ma’aikata ke takawa wajen ci gaban kasa.
Sai dai yayin da 'yan Najeriya da dama ke kuka da halin da aka shiga na ƙuncin rayuwa, ma'aikata na kan gaba wajen bayyana yadda suka ce suna tagayyara kuma aikin ba riba ta wani ɓangaren.
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda rayuwar ma'aikata a Najeriya ke kasancewa da sauyin da ake fatan samu.
195 episod

Alle episoder
×
1 Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi? 22:33

1 Dalilan Da Al’adar Zanen Fuska Ke Neman Gushewa A Kasar Hausa 29:44

1 Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Koma 'Event Centre' 29:48

1 Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata 29:49

1 Me Ya Sa Matasa Ba Sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a? 26:56

1 Dalilan Ɓaraka A Tsakanin Iyayen Riƙo Da Ƴaƴan Riƙo 23:01

1 Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa 28:27

1 Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka 27:46

1 Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti 27:33

1 Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya 27:44

1 Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana 29:52

1 Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa 31:41

1 Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro 30:16

1 Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya 24:57
Selamat datang ke Player FM
Player FM mengimbas laman-laman web bagi podcast berkualiti tinggi untuk anda nikmati sekarang. Ia merupakan aplikasi podcast terbaik dan berfungsi untuk Android, iPhone, dan web. Daftar untuk melaraskan langganan merentasi peranti.