NE awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
Artwork
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
  continue reading
 
Artwork

1
Tanggal Merah

Taher dan Vega

Unsubscribe
Unsubscribe
Bulanan
 
Podcast dari @iqbaltaher & @astridvegs yang membahas cerita-cerita seru di balik perjalanan backpacking mereka berdua berkeliling dari satu tempat ke tempat lain. Selamat menikmati tanggal merah!
  continue reading
 
Artwork

1
Podcast Kamis Ceria

Podcast Kamis Ceria

Unsubscribe
Unsubscribe
Bulanan
 
Podcast Kamis Ceria Merupakan Podcast Comedy Yang membahas Tentang Fenomena Menarik Yang sedang Digandrung Oleh Muda - Mudi Negeri Ini. Podcast Ini Bertema Kan Obrolan waroeng Kopi Yang Obrolonya Terserah Kami.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Send us a Text Message. Wasu kalaman da jagoran Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta yana zargin Gwamnatin Tarayya suna ci gaba da tayar da kura. Fadar shugaban kasa da jam’iyyar APC a matakin kasa da jihar Kano sun yi kakkausan suka da kiran a yi maza-maza a kama shi. Shin me ya girgiza Jam’iyyar ta APC game da wadannan kalamai? Shirin Naje…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Masu bibiyar tirka-tirkar masarautun Kano na ci gaba da shiga ruɗani bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya. Ko wane bangare na murnar shi ne yake da nasara, lamarin da ya sa mutane tambayar shin wane ne Sarki? Don fahimtar inda wannan hukuncin ya dosa, ku biyo mu cikin shirin Najeriya a Yau.…
  continue reading
 
Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah. A masarautar Zazzau a kan yi wannan hawa a ranar ukun Sallah da yamma, kuma yakan tara ‘yan Kallo daga wurare daban-daban ciki har da Kano. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda aka yi hawan na bana da yadda ya samo asali musamman a masarautar Zazzau.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A kullum farashin kayan abinci kara tashi yake yi a Najeriya. Masu sharhi kuma suna ta kokarin bayar da shawarwari a kan hanyoyin fita daga wannan yanayi. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wadannan hanyoyi da tasirin da za su iya yi.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Sulaiman Hassan
  continue reading
 
Send us a Text Message. A lokacin Bikin Babbar Sallah da mutane kan yi layya, ana sa ran wanda bai yi ba ma ya samu ya ci nama. Amma wasu masu karamin karfi kan bayyana yadda makwabtansu da suka yi layya sukan shige da namansu gida su yi tuwo-na-mai-na. Shirin Najeriya a Yau zai duba halalcin yin hakan a Musulunce.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gwamnatocin Kananan Hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi. Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur. Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin yadda za a warwar…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gurbacewar iska na ci gaba da jan hankalin masu ruwa da tsaki a duniya. Hukumomi sun ce ‘yan Najeriya na amfani da wasu abubuwa da ke bayar da gudummuwa wajen gurbacewar iskar da muke shaka da barazana ga lafiyar dan adam. Shin ya girmar matsalar take a Najeriya? Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Kiraye-kiraye na karuwa game da matakin da ya kamata a dauka don dakile matsalar karancin abinci mai gina jiki wato tamowa a jikin kanan yara Kungiyar likitoci ta 'Doctors Without Borders' ta ce an samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke arewacin Najeriya. Shirin Najeriya a Yau zai duba matakan da za ya kamat…
  continue reading
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru sani kamar kowanne mako ya na gayyato ƙwararru ne don amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana. A wannan mako, shirin ya amsa tambaya game da tasirin taken ƙasa da ake kira National Anthem a Turance. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
Send us a Text Message. A yayin da damina ta fara kankama a wasu sassan Najeriya, fatan manoma shi ne samun yabanya mai kyau. Akwai matakan da masana ke ganin ya kamata manoma su dauka duk a lokacin da ruwa ya fara sauka domin kauce wa lalacewar amfanin gona. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan matakan da suka kamata manoma za su dauka a wannan y…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Yayin da muhawara ta yi zafi a kan mafi ƙarancin albashi, inda kungiyoyin kwadago ke bukatar a biya Naira 494,000, wasu kamfanoni da gwamnati kuma suke ganin a yi karin da hankali zai dauka, me ma’aikata da kansu suke ganin ya fi dacewa? Shirin Najeriya a Yau zai duba wannan domin an ce mai daki shi ya san inda yake yi mishi…
  continue reading
 
A yanayi na rashin lafiya a kan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa a asibitoci. Amma akwai matan da su ma a ganin su, kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan meyasa wasu basu yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Farashin kayan miya, musamman tumatur, ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni. Lamarin dai ya sa wasu komawa sayen busasshen tumatur domin yin girki. To shin me ya sa ake samun karanci da tsadar tumatur da sauran kayan miya? Shirin Najeriya a Yau ya ziyarci wasu kasuwanni don jin dalili.…
  continue reading
 
Shirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin.Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
Send us a Text Message. Bangaren shari’a yana cikin ginshikai uku na mulkin dimokradiyya. A cikin shekara 25 da aka yi ana mulkin dimokradiyya ba tare da katsewa ba wannan bangare ya fuskanci kalubale da dama. Shirin Najeriya a Yau ya yi duba a kan wannan lamari.Oleh Muslim Muhammad Yusuf da Sulaiman Ibrahim
  continue reading
 
Send us a Text Message. Dawo da tsohon taken Najeriya da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na shan yabo da suka. Mutane da dama dai na cewa a yanzu talakan Najeriya ba abin da yake bukata ba ke nan. Shirin Najeriya a Yau zai duba alfanun dawo da taken da muhimmancinsa a mizanin bukatun ’yan Najeriya.…
  continue reading
 
Najeriya ta cika shekara 25 cikin tsarin dimokradiyya ba tare da katsewa ba. Ana kan tsari ne na shugaban kasa mai cikakken iko tun daga 1999 a ranar 29 ga watan mayu, duk da yake an sauya bikin wannann rana zuwa 12 ga watan Yuni. Toh shin wane irin ci gaba ko akasin haka aka samu cikin wadannan shekaru 25? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tatt…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren. Bayanai sun nuna cewa a irin wannan lokaci Kwalara ko amai da gudawa da Maleriya da Thypoid da dai sauransu na cikin cututtukan da ke saurin yaduwa. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan wasu daga cikin waɗannan cututtuka da m…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A ‘yan shekarun da suka gabata tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sanya hannu a kan wata doka da ta karkasa Masarautar Kano gida biyar, daga bisani kuma ya tsige sarkin Kano na 14 bisa zargin aikata ba daidai ba da rashin da’a. Yanzu kuma gashi shekaru hudu bayan hakan, gwamnan Kano na yanzu Abba Kabir Yusuf ya s…
  continue reading
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas. Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Batun cire sarakun da aka faro ta kamar wasa ga shi ta tabbata. Sarki Sanusi shi ne sarkin da ya sake dawowa bayan tube sarakuna biyar na jihar, lamarin da za a iya cewa wasu sun yi hasashen hakan tun da fari. Shin mene ne mataki na gaba da ya rage wa sarakunan? Ya alaka za ta kasance tsakanin wadanna gidajen sarautar. Shiri…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Alkiblar siyasa da ke kaɗawa daga ɓangaren ‘yan adawa ta fara daukar hankalin jam’iya mai mulki. Yawaitar ganawar da aka hangi wasu jiga-jigan adawa na yi ta sa ana diga ayar tambaya me ke shirin faruwa, lamarin da jam’iyar APC ta ce 'yan Najeriya za su bude idanunsu kada su yarda da irin mutanen da tace suna kasuwar bukata.…
  continue reading
 
Mu’amalar farar hula da sojoji a Najeriya ta mutuntuwa ce wadda zarar aka hangi soja a cikin gari jiki har karkarwa yake. Sai dai a ‘yan kwanakin nan a iya cewa yadda labarai ke yawan fita game da yadda fararen hula ke yin tsaurin ido wajen takalar sojoji da fada yana karuwa. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa fararen hula ke k…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Wata kalma da ’yan Najeriya ke yawan ji ita ce ƙimar hauhawar farashi, wato ‘Inflation rate’ a turance. Sai dai kuma ba kowa ne ya fahimci abin da Kalmar take nufi ba, balle ya san yadda ake auna hauhawar farashin. Shin ta yaya yan kasa za su gane tasirin hakan a rayuwarsu ta yau da kullum? Shirin Najeriya a Yau zai yi kokar…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Shin kun taba cin karo da yara masu jijjiga? wani yanayi ne da larurar kwakwalwa ko kasancewar guba a cikin jinni kan haifar wa manya, zazzabi mai tsanani kuma kan haifar wa yara. Yanayin kan sa yaro ya shiga yanayin sarkewar gabobin jiki da numfashi kamar dai mai farfadiya a wasu lokutan. Shirin Najeriya a Yau na dauke laba…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A wannan zamani da mutum zai iya samun bashi kaitsaye ta waya daga manhajoji daban-daban amma idan mutum ya kasa biya kamfanonin bada bashin kan aika sakonnin cin zarafi da barazana har ga ‘yan uwan wanda ya ci. Duk da gargadin da hukumomi mutane da dama na kukan ana ɓata musu suna, kuma an kasa kulle irin wadannan manhajoji…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gwamnatin tarayyar ta ce za a ɓullo da tsarin auna ƙwazon ma’aikata bisa mizani ta yadda dagewar ma’aikaci zai sa ya samu ƙarin girma ko albashin ma zai iya bambanta, wato dai iya kwazonka iya albashinka. Irin wannan yunkuri na gwamnatin tuni ma’aikata da ‘yan kwadago suka fara suka da tunanin wata manufa ce ta kauda hankali…
  continue reading
 
Yau Laraba rukunin farko na maniyyata Hajjin bana daga Najeriya za su tashi zuwa kasa mai tsarki Duk da matsin tattalin arziki da ake ciki a kasar nan, akalla mutum sama da 50,000 ne ake sa ran za su sauke faralin daga Najeriya. Shin wane abu maniyyatan ya kamata su maida hankali a kai? NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga Kud…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A baya-bayan nan mazauna manyan biranen Najeriya na ta kokawa game da yadda masu gidajen haya ke neman mai da su saniyar tatsa wajen tsuga kudin haya. Sai dai masu gidajen na cewa ana fama da tsadar rayuwa kuma kula da irin wadannan gidaje na cin kudi sosai. Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan yadda lamarin ke shafar rayu…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Takaddama a tsakanin gwamantin Tarayya da ta jihar Zamfara a kan hanyar da ya kamata a bi don kawo karshen matsalar tsaro na neman yin kafar ungulu ga yunkurin kawar da barazanar ’yan bindiga. Gwamnatin Jihar ta Zamfara dai ta sa kafa ta shure duk wani yunkuri na sasantawa da ‘yan bindiga tana mai cewa ba da ita ba, sannan t…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Ga alama nan ba da dadewa ba yanayin sana’ar POS a kasar nan zai sauya. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wajabta wa masu wannan sana’a yin rajista da Hukumar Rajistar Kamfanoni da Kungiyoyi (CAC) zuwa nan da 7 ga watan Yulin 2024. To amma ya batun harajin da suke korafi a kai? Ku biyo mu a Shirin Najeriya a Yau don jin matsay…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Sabuwar dokar da gwamnatin jihar Kano ta sanyawa hannu kan yin gwajin lafiya kafin aure na shan yabo da suka. A cewar gwamnatin, yawaitar yaduwar cututuka a tsakanin ma’aurata bayan aure shi ne makasudin yin wannan doka. Amma me ya sa za a daure wanda ya taka dokar tsawon shekara 5 ko tarar 500,000? Idan aka samu wanda ya ta…
  continue reading
 
Idan aka zagaya jami’o’i ana samun dalibai da dama wadanda ba su wuce shekara 15 ba a aji. A yanzu zamani ya sauya, abin ya zama Ruwan dare. Mai yiwuwa a lokacin da kuke makarantar firamare ko sakandare kun hadu da wadanda aka yiwa tsallaken aji, wato a bai wa dan aji 4 damar rubuta jarabawar kammala firamare ko kuma dan SS2 damar rubuta WAEC ya wu…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ne ya sa kowa ya koma neman kudi da mota don daukar fasinjan a Abuja. Sai dai hukumomi sun ce an dauki matakin hana duk wani mutum da bai cika ka'idojin yin tasi ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan da suka sa hukumomi ke shirin tabbatar da halascin yin kabu-kabun ga masu zaman kansu…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A karshen shekarar 2023 ne dai, hukumar Lafiya ta Duniya WHO da Cibiyar hana yaduwar cututtuka suka yi gargadi cewa cutar kyanda na ci gaba da zama barazana ga yara a Najeriya. Sai ga shi kwatsam an samu rahotanni game da barkewar cutar a wasu yankunan Naijeriya har ta kashe wasu mutane da dama. Shirin Najeriya a Yau ya maya…
  continue reading
 
Shirin, wanda ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Masu amfani da shafukan sada zumunta kan fada hannun masu dandantsa inda sukan yi kutse a shafin mutum har ya rasa iko da shi. Kwararru sun ce ana yi wa wasu hakan domin bata suna ko kuma neman kudi da damfara. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da kwararru a fannin samar da matakan tsaro a soshiyal midiya game da dabarun ing…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Shafukan sada zumunta na ta girgiza bayan da wani labari ya bayyana game da yanayin walwalar ma’aikata da albashinsu a jihar Borno. Ma’aikata da dama sun yi ta yada hoton albashinsu na N7,000; wasu N8,000 ko N13,000 ko N15,000 ga ma’aikatan lafiya. Shirin Najeriya a Yau ya gano gaskiyar abin da ya sa gwamnatin jihar Borno ke…
  continue reading
 
Yau ce ranar 1 ga watan Mayu da aka ware a Najeriya da wasu sassan duniya domin jinjina ga rawar da ma’aikata ke takawa wajen ci gaban kasa. Sai dai yayin da 'yan Najeriya da dama ke kuka da halin da aka shiga na ƙuncin rayuwa, ma'aikata na kan gaba wajen bayyana yadda suka ce suna tagayyara kuma aikin ba riba ta wani ɓangaren. Shirin Daga Laraba n…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Karancin man fetur na neman tsayar da al'amura cak ga al'umma a wasu sassan Najeriya. Da dama sun ce lamarin ya shafe su kaitsaye kuma sakamakon haka suna dandana kudarsu. Shin yaushe wannan lamari zai zo karshe, musamman idan yi la’akari da cewa tun a Kamafanin Mai Na Kasa (NNPC) ya ce ya maganace matsalar? A shirin Najeriy…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gwamnonin Arewacin Najeriya da ake fuskantar kalubalen tsaro na kokarin lalubo ko ta wace hanya a samu dabarar dakile matsalar. Tafiyar gwamnoni 9 daga arewacin Najeriya zuwa Amurka a kwanan nan domin halartar taron tsaro ya nuna yadda suke kokarin daidaita lamarin har a matakin kasashen ketare. Saidai lamarin na zuwa ne a l…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Shin ka taba tunanin damammakin da za ka iya rasawa saboda rashin mallakar fasfon dan kasa a Najeriya? Yawancin mutane basu maida hankali wajen mallakar fasfo domin a tunaninsu sai idan kana kokarin ketare kasa ya zama wajibi a gare ka, amma kuma akwai damammaki da za ka iya rasawa saboda rashin mallamar shi. To ku biyo mu c…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Ana cikin matsanancin karancin ruwa a yankuna daban-daban a Najeriya. Lamarin ya sa a 'yan shekarun mutane ke ta kokarin samar da rijiyoyin burtsatse wato 'Borehole' a turance. Sai dai a cewar masana yawanci yanzu rijiyyoyi na kafewa da kuma haifar da zaizayar kasa. Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ko haƙa bohol-bohol zai…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Akwai abubuwan da ya kamata a rika bayyana wa mata idan za su yi aure amma kunya tana hanawa. Wasu sai sun je gidan aure suke tarar da abubuwan da ya kamata ace sun sani daga magabata, amma sai dai su tsinta a wajen kawayensu. Shirin Daga Laraba ya duba dalilan da ya sa ake kin bayyanawa mata wasu mahimman abubuwan da ya kam…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Hukumomi sun bayyana jihohin da za a samu matsanancin zafi a Najeriya. Lamarin ya zo daidai lokacin da makarantu ke komawa hutu, inda ake fargabar yiwuwar yaduwar cututtuka a azuzuwa masu cunkuso. Shin ta wace hanya makarantu za su kauce wa yaduwar cututtuka masu alaka da matsanancin zafi? Shirin Najeriya a Yau na da karin b…
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas