Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Tadinya podcast basket dari @Raihan_PD yang isinya opini dan analisa tipis-tipis, tapi beralih jadi podcast yang bahas soal Lakers. Soalnya kalo cuma bahas sejarah mah banyak di google hehehehe selamat mendengarkan!
…
continue reading
1
Yadda Takkadama Ta Kanannande Siyasar Kananan Hukumomi A Shekarar 2024
25:02
25:02
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:02
Send us a text Zabukan Kananan hukumomi na cikin al’amuran da suka dauki hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2024. Duk da an gudanar da zabukan cike gurbi a wasu daga cikin jihohin Najeriya, zabukan kananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai, mai yiwuwa saboda ganin da ake yi cewa wadannan zabukan sun fi shaf…
…
continue reading
1
Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024
27:12
27:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:12
Send us a text Tun bayan rantsar da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a watan Mayun bara ne dai ’yan Najeriya suke ta kokawa da matsin tattalin arziki sakamakon wasu tsare-tsare da manufofi da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su. Wadannan manufofi sun hada da janye tallafin man fetur da kyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin w…
…
continue reading
1
Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato
21:34
21:34
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:34
Send us a text A baya bayan nan ana cigaba da samun hare hare da sojoji ke kaiwa kan fararen hula kamar yadda wasu suka bayyana. Ko A shekarar da ta gabata, rundunar sojin kasar nan ta kai wani hari garin Tudun biri dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna inda harin yayi sanadiyyar mutuwar gomman mutane. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zaiyi…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa Ake Gudanar Da ‘’Boxing Day’’ A Ranar 26 Ga Disamba
24:47
24:47
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:47
Send us a text Ranar 26 ga watan disambar duk shekara ne ake rabon kyaututtuka a cigaba da gudanar da bukuwan kirsimeti wanda ake ma wannan rana da boxing day. Alumma da dama da sunji boxing day abun dake fara zuwa musu a rai shine wasan dambe da ake yi a wasu kasashe da ake kira da boxing. Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan wannan rana na Bo…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa ’Yan Sanda Suke Kama Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba
26:42
26:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:42
Send us a text Lokacin bukukuwa lokaci ne da ake samun karuwar zirga-zirga da hada-hadar jama’a. Wannan ne ya sa hukumomin da nauyin samar da tsaro ya rataya a wuyansu suke kara kaimi wajen ganin sun tabbatar da doka da oda. Sai dai wasu ’yan Najeriya sukan yi zargin cewa ’yan sanda kan yi amfani da wannan dama don kamen mutane babu gaira babu dali…
…
continue reading
1
Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato
25:50
25:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:50
Send us a text Lokacin da Victoria Faith, wata baiwar Allah mai shekara 27 da haihuwa, ta je coci a Gundumar Maitama da ke birnin Abuja, cike take da kyakkyawan fatan samo abincin da za ta yi bikin Kirsimeti da shi. Amma a maimakon haka da kyar ta tsira da ranta, ta yi “sa’a” da ta farka a gadon asibiti, bayan da aka tattake ta a turmutsutsun da ya…
…
continue reading
1
Yadda Direbobi Suke Zaman Kashe Wando A Tasha
27:00
27:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:00
Send us a text A shekarun baya, idan mutum ya shiga tashoshin mota a biranen Najeriya a irin wannan lokaci, zai same su cike da jama’a da hayaniya. Sai dai a bana, a tashoshi da dama, wasu direbobin a kwance suke yayin da fasinjoji suke zaune tsawon sa’o’i suna jiran tsammanin motoci su cika. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne …
…
continue reading
1
Hadarin Da Ke Tattare Da Aiwatar Da Kasafin Kudi Biyu A Lokaci Guda
19:33
19:33
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:33
Send us a text Yayin da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yake gabatar da Kudurin Kasafin Kudi na 2025, shi kuwa Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio dauke hankalin jama’a ya yi da sanar da tsawaita wa’adin Kasafi na bana zuwa tsakiyar badi. Sai dai masana sun yi gargadin cewa wannan lamari ka iya haifar da rikita-rikita a bangaren tattalin ar…
…
continue reading
1
Yadda Tamowa Ke Yaduwa Kamar Wutar Daji a Katsina
23:54
23:54
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:54
Send us a text Wani rahoto da Kungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar ya nuna cewa Arewa maso Yamma ta fi kowacce shiyya yawan karuwar yara masu tamowa. A shiyyar kuma, inji rahoton, Katsina ta fi ko wacce jiha yawan masu fama da cutar. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi bincike ne don gano yadda lamarin yake.…
…
continue reading
1
Rayuwar Maza Masu Fama Da Matsalar Rashin Haihuwa
21:40
21:40
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:40
Send us a text Rashin haihuwa matsala ce da ke wargaza gidajen aure da dama a wannan zamani. Da an samu shekara biyu zuwa uku bayan an daura aure ba tare da an samu karuwa ba za a fara yamadidi da matar a kan ba ta haihuwa. Sai dai Likitoci sun ce maza ma ka iya fama da wannan larura saboda wasu dalilai. Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne a kan…
…
continue reading
1
Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin 'Yan Sanda Da Al'umma
27:14
27:14
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:14
Send us a text Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa. Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da 'yan kasa ke yi da 'yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaka ta kas…
…
continue reading
1
Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Yayi Tashin Gwauron Zabo
24:55
24:55
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:55
Send us a text Albasa na taka muhimmiyar rawa wurin kara wa abinci armashi ko dai ta hanyar kara dandano da kamshin girki, kai a wasu lokutan ma alumma kanyi amfani da albasa saboda likitoci sun bayyana cewar yana kara lafiya ga jikin dan adam. Sai dai a kwanan nan, an wayi gari albasar tayi karanci a kasuwanni wanda hakan yasa aka samu karuwar far…
…
continue reading
1
Yadda Matsalar Cin Zarafin Mata Ta Zama Karfen Kafa A Najeriya
26:21
26:21
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:21
Send us a text Cin zarafin mata a Najeriya matsala ce da ke ci gaba da ci wa masu ruwa da tsaki a Najeriya kwarya. Hanyoyin cin zarafin na mata dai suna da yawa; kama daga lakada musu duka zuwa yi musu fyade da wasu abubuwan da dama. Ko wanne irin hali mata suke shiga sakamakon cin zarafi a gidajen aurensu? Shirin Najeriya a Yau zai yi magana da ma…
…
continue reading
1
Kuncin Da Marasa Lafiya Suke Ciki Sakamakon Tsadar Magani
22:34
22:34
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:34
Send us a text Farshin maganin asibiti yana ci gaba da tashin gwauron zabo a Najeriya, inda yake jefa marasa lafiya da ’yan uwa da abokan arziki cikin halin tsaka mai wuya. Da yawa daga cikin marasa lafiya dai sukan koma amfani da abin da ya fi musu sauki – ko dai sayen maganin a hannun masu tallansa a kafada, ko amfani da maganin gargajiya, ko kum…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa Ake Hana ’Yan Najeriya Fadin Albarkacin Bakinsu
23:38
23:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:38
Send us a text Sashe na 4 na kundin tsarin mulkin kasa na dauke da tanadetanade musamman da suka shafi ‘yancin dan adam a dokar Najeriya. Cikin tanade-tanaden akwai ’yancin da doka ta bai wa kowane dan najeriya na rayuwa, da shiga taro, da fadin albarkacin baki. Shirin Najeriya A Yau zai yi duba a kan tanade-tanaden doka a kan ’yancin fadin albarka…
…
continue reading
1
‘Karambanin’ Malamai Kan Ƙudurorin Harajin Tinubu
27:25
27:25
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:25
Send us a text Kudurorin Dokar Haraji da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike wa Majalisar Dokoki ta Kasa suna ci gaba da tayar da kura a Najeriya. Muhawara a kan batun ta dauki sabon salo ne bayan da wasu malaman addinin Musulunci daga Arewacin Najeriya suka ki amincewa da wasu tanade-tanaden kudurorin dokar. Shin har da kaza ne a cin danko? Ka…
…
continue reading
1
Dalilin Ƙulla Yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna Da ’Yan Ta’adda
28:06
28:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:06
Send us a text Yankin karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna na daya daga cikin alummomin da suka fi fuskantar matsalar tsaro musamman a arewacin Najeriya. A kwanan nan rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta shiga yarjejeniya tsakanin yan bindigan da kuma gwamnatin jihar. Shirin Najeriya A Yau yayi Nazari ne kan wannan yarjejeniya da…
…
continue reading
1
Dalilan Yawaitar Gobara A Lokacin Hunturu
25:52
25:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:52
Send us a text Lokacin hunturu lokaci ne da sau da yawa akan fuskanci barazanar tashin gobara a sassa da dama na Najeriya. A wasu lokutan kuma, abubuwan da mutane suke yi kan taka muhimmiyar rawa wajen tayar da gobara a gidaje, da kasuwanni da ma sauran wuraren zamantakewar jama’a. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalil…
…
continue reading
1
Kalubalen Da Iyaye Ke Fuskanta Wajen Tarbiyyan 'Ya'yan Su
27:12
27:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:12
Send us a text Duk wanda ya shekara arbain zuwa sama ya san irin tarbiyyan da ya samo daga wurin iyayen sa a da baya can, irin mu’amalan dake tsakanin sa da iyaye har ma da shakuwan dake tsakanin ‘ya’ya da iyaye. A yanzu kuwa abubuwa sun canza daga yadda aka san su, inda abubuwa suka rincabe sukayi wa iyaye yawa. Daya daga cikin manyan sauyin da ak…
…
continue reading
1
Matakan Da Manoman Jihar Taraba Suka Dauka Kan 'Yan Ta'adda
22:08
22:08
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:08
Send us a text Wata matsala da kasar nan ke cigaba da fuskanta itace matsalar karancin abinci sakamakon ‘yan ta’adda dake barnata amfanin noma, hana manoma yin noma, a wasu lokutan ma karbar kudaden haraji daga manoma a wasu yankunan kasar nan. Hakan yasa alummomin Karamar hukumar Gassol da Balli dake jihar Taraba daukar wasu matakai don samawa kan…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa Mutanen Tudun Biri Suka Juya Baya Ga ₦33B
27:41
27:41
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:41
Send us a text Al’ummar Tudun Biri sun ce su da ma ba su sa a ka bayan da aka ba da labarin cewa kotu ta yi fatali da wata kara da aka shigar a madadin su. Tun a bara dai, lokacin da wasu lauyoyi suka shigar da ƙara suna neman a bi wa wadanda wani harin rundunar sojin sama a kan kauyen ya hallaka hakkinsu, mazauna yankin da dama suka nesanta kansu …
…
continue reading
1
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG
23:52
23:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:52
Send us a text Galibin ’yan Najeriya ba su san amfanin da sauya ababen hawansu daga masu amfani da man fetur zuwa masu amfani da iskar gas ta CNG ke da shi ba, musamman a wannan lokaci da ake fama da tsadar man fetur. ’Yan Najeriya da dama dai suna amfani da man fetur ne saboda karancin wuraren sauya ababen hawan da sauran dalilai. Shirin Najeriya …
…
continue reading
1
Tasirin Rancen Naira Tiriliyan 138 A Rayuwar ’Yan Najeriya
31:56
31:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
31:56
Send us a text Bayan da Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu karbo wani sabon rance na sama da Naira tiriliyan daya, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai matakin da bai taba kaiwa ba a tarihi. Da wannan amincewa dai yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138! Wannan shirin na Najeriya a Yau zai yi binci…
…
continue reading
1
Yadda Cutar Amai Da Gudawa Ta Yi AjalinMutum 25 A Sakkwato
22:46
22:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:46
Send us a text A ’yan kwanakin nan an samu rahotannin bullar cutar amai da gudawa a wasu sassan Jihar Sakkwato, inda aka ba da rahoton mutuwar mutum 25. Kafafen yada labarai da dama dai sun fitar da rahotanni kan wannan al'amari da ya tayar da hankulan alumma a ciki da wajen Jihar. Sai dai kuma hukumomi sun ce wannan adadin na wadanda cutar ta yi a…
…
continue reading
1
Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?
14:55
14:55
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
14:55
Send us a text Jama’a da dama na burin da zarar sun mallaki takardar digiri, za su samu domin sun kammala jami’a. Saidai a yanzu da alama masu daukar aiki suna yawan tallata neman ma’aikata, amma kuma a cikin sharudda za a ce dole sai mai kwarewa a da sanin makamar aiki a fannin. Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi …
…
continue reading
1
Kalubalen DaZai Yi Wa Zababben Gwamnan Jihar Ondo Dabaibayi
22:50
22:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:50
Send us a text Tun bayan da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Lucky Aiyedatiwa a matsayin wanda ya lashe Zaben Gwamna da aka gudanar a Jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, hankula suka karkata zuwa ga kalubalen da ke gabansa. Kama daga rikicin cikin gida a jam’iyyarsa ta APC zuwa ga barazanar jam’iyyun adqawa da muradun al’ummar da ya yiwa alk…
…
continue reading
1
Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.
30:39
30:39
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:39
Send us a text A ranar Asabar 16 ga wannan watan ne za’a gudanar da zaben gwamna a jihar Ondo, sai dai kamar sauran zabukan da aka saba gudanarwa a Najeriya, tuni masu ruwa da tsaki suka bayyana kammala shirye shiryen tunkarar wannan zabe. To amma ba’a nan gizo ke sakar ba, domin kuwa a mafi yawan lokuta al’umma a kasar nan na korafin cewar duk da …
…
continue reading
1
Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga
27:18
27:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:18
Send us a text Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa akalla ’yan Najeriya miliyan biyar ne suke cikin hadarin kamuwa da ciwon suga nan da shekarar 2030. Yaduwar lalurar a tsakanin wadanda iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen karuwar ta. Albarkacin Ranar Ciwon Suga ta Duniya, shirin Najeriya A Yau zai tattauna a k…
…
continue reading
1
Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.
18:39
18:39
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:39
Send us a text Barnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba har ma da alummar gari. A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma. A cewar hukumomin da abin ya shafa dai hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda su…
…
continue reading
1
Dalilan Durkushewar Kananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su
26:03
26:03
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:03
Send us a text Kanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana suna taka muhimmiyar rawa wajen karuwar arziki a kowace kasa. Galibi irin wadannan masana’antu matasa suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durkushewar kanana da matsaka…
…
continue reading
1
Me Zai Faru Bayan Cikar Wa’adin Da Lakurawa Suka Bai Wa Sakkwatawa?
29:58
29:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:58
Send us a text A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar kungiya mai suna Mujahidin – wadda aka fi sani da Lukarawa - ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya zo karshe. Kungiyar dai ta bai wa al’ummar yankunan zuwa yau Juma’a su girbe amfanin gonarsu, amma a cewar wani mazaunin daya cikin yankunan ya ce ai ba su bari wa’din ya cika na suka da…
…
continue reading
1
Me Nasarar Shugaban Amurka Donald Trump Yake Nufi Ga Najeriya?
29:06
29:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:06
Send us a text Tun bayan dawowar Najeriya mulkin demokaradiyya a shekarar 1999 ne dai ake gudanar da zaben shuwagabanni a duk lokacin da aka ce wa’adin shugaba ya kawo karshe. Toh sai dai tun dawowar mulkin demokradiyyar ne ake samun korafe korafe kan yadda ake gudanar da zabuka da ma irin rawar da shugabancin wanda da ya lashe zabe a Amurka ke tas…
…
continue reading
1
Shin Addu’oi Kadai Najeriya Take Bukata Don Ficewa Daga Matsaloli?
28:27
28:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:27
Send us a text Galibin ’yan Najeriya dai sun yarda cewa Allah ne mai bayarwa, Shi ne kuma mai hanawa. Mai yiwuwa hakan ne kan sa a rika yin kira, musamman ga mabiya addianai mafiya rinjaye na Musulunci da Kiristanci, da su yi addu’oi don samun waraka daga matsalolin da aka fama da su. Sai dai kuma wasu ’yan kasa suna ganin fadar haka alama ce da ta…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Kamata A Yi Da Kananan Yara Masu Zanga-Zanga
27:38
27:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:38
Send us a text Gurfanar da yaran nan da aka kama watanni uku da suka gabata yayin zanga-zangar ‘#EndBadGovernance’ na ci gaba da yamutsa hazo a Najeriya. Mutane da dama dai, musamman a Arewa, suna ta tofin Allah-tsine a kan kamen yaran, wadanda wasu suke cewa kanana ne, shekarunsu ba su kai a kama su ba ballantana a kai su gaban kotu. Shirin Najeri…
…
continue reading
1
Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Wasu Sassan Arewa
26:41
26:41
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:41
Send us a text A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu. Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kusan kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar lantarkin ya durkushe. Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.…
…
continue reading
1
“Matsin Tattalin Arziki Ya Sa Ba Na Iya Aikina Yadda Ya Kamata”
28:44
28:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:44
Send us a text Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai da samun wasu abubuwa da suka hada da kyakkyawan yanayin wurin aiki da isasshen hutu da kwanciyar hankali da kuma biyan bukatar ma’aikaci a dukkan lokaci. Shirin Najeriya A Yau na wann…
…
continue reading
1
Dalilan Da Ake Cin Zarafin ‘Yan Najeriya
21:01
21:01
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:01
Send us a text Cin zarafi da daidaikun alumma ke fuskanta a Najeriya yayin da suke gudanar da ayyukan su na yau da kullum ba sabon abu bane, musamman la’akari da cewa mutanen biyu a mafi akasarin lokaci basu san abun da doka ta tanada game da cin zarafi ba. A wasu lokuta ma, cin zarafin nan na fito wa ne daga wadanda suke rike da madafun iko, inda …
…
continue reading
1
Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Sanya Wasu ‘Yan Najeriya Ajiye Ababen Hawan Su?
24:45
24:45
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:45
Send us a text Tsadar man fetur a Najeriya ya tilastawa da yawa daga cikin ‘yan kasa ajiye ababen hawan su inda suka koma bin na haya don zuwa wuraren aiki, Ziyara da sauran zirga-zirgar su ta yau da kullum. A baya manyan biranen Najeriya su kan cika su batse da ababen hawa da kan yi zirga-zirga da kai kawo, wanda wasu suke ganin wadata da fin karf…
…
continue reading
1
Kuncin Da Arewa Ta Shiga Sakamakon Rashin Wutan Lantarki
22:55
22:55
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:55
Send us a text Fiye da mako guda ke nan wasu sassan arewacin Najeriya suna fama da rashin wutar lantarki. Hakan ya haddasa gagarumar matsala a rayuwar mutane da dama. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba irin halin matsi da mazauna yankin suka shiga sakamakon daukewar wutar lantarkin.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading
1
Ko Garambawul Din Da Tinubu Ya Yi Zai Kawo Wa ’Yan Najeriya Sauki?
26:41
26:41
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:41
Send us a text A karon farko tun bayan rantsar da shi, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye ga Majalisar Ministocinsa. ’Yan Najeriya dai sun dade suna jiran wannan garambawul din na Shugaban Kasa; said ai abin tambaya shi ne: mene ne zai biyo bayan wannan garambawul din? A kan wannan batu shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi n…
…
continue reading
1
Sai Da Kudi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?
26:16
26:16
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:16
Send us a text Galibin ’yan Najeriya sun koma cin abin da suka samu ba tare da sun yi la’akari da abin da zai gina musu jiki ba, musamman a wannan lokaci da suke fama da matsin tattalin arziki. Sai dai masana sun ce ba sai mutum ya kashe kudi mai yawa ba zai iya cin abincin da zai gina mishi jiki ba. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba…
…
continue reading
1
Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka
23:07
23:07
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:07
Send us a text Galibin waɗanda suka rasa rayukansu sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a garin Majiya na Jihar Jigawa matasa ne. Ɗaya daga cikinsu, Hassan Hamza, matashi ne da ya yi karatu a fannin Harhaɗa Magunguna, karatun da ake matuƙar buƙatar masu yinsa a tsakanin al’umma. A shirin Najeriya a Yau na lokacin za mu yi…
…
continue reading
1
Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”.
20:30
20:30
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:30
Send us a text Al’ummar Majiya a Jihar Jigawa na ci gaba da jimamin mutuwar mutum sama da dari sakamakon hadarin tankar mai. Saboda tashin hankalin da suke ciki, wasu daga cikin mazauna garin sun ma ce sun kasa cin abinci. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wasu daga cikin ’yan uwan wadanda abin ya shafa game da yadda suka ji da faruwar wannan l…
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Ganin Tasirin Cire VAT Kan Kayan Abinci
26:52
26:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:52
Send us a text Daya daga cikin nau’ukan harajin da gwamnatoci suke karba shi ne harajin VAT wanda akan dora a kan kayayyaki ko hidimomi. Tasirin wannan haraji a kan farashin kayayyaki ya sa gwanatin Najeriya dauke harajin a kan wasu kayan abinci. Amma bayan watanni da daukar wannan mataki, ’yan Najeriya ba su ga tasirin yin hakan ba. Shirin Najeriy…
…
continue reading
1
Shin Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?
26:35
26:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:35
Send us a text Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur. Sai dai wasu masan suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka. Ko wadanne matakai ne wadannan? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi kokarin warware …
…
continue reading
1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suka Fara Yanke Kauna Da Samun Sa’ida?
23:38
23:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:38
Send us a text Muhawara ta barke a Najeriya bayan sanar da aka sanar da karin farashin man fetur a gidan gidajen mai na NNPC a kan wane ne zai kare muradun ’yan kasa, ya hana a yi musu hawan kawara? ’Yan kasa da dama dai na ganin wannan kari a matsayin wani karin mataki na takura wa rayuwarsu, wadda tuni dama take cikin wani yanayi na tsaka-mai-wuy…
…
continue reading
1
Alakar Lafiyar Kwakwalwa Da Sakamako Mai Kyau A Wurin Aiki
30:08
30:08
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:08
Send us a text Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana ranar 10 ga watan Oktoba a duk shekara a matsayin Ranar Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya. Taken bikin a bana dai shi ne “Kulawa Da Lafiyar Kwakwalwa A Wurin Aiki”. Don haka ne shirin Najeriya A Yau za iyi nazari a kan alakar da ke tsakanin lafiyar kwakwalwar da ingantuwar aiki.…
…
continue reading
1
Abin Da Ke Kawo Rashin Kyautata Wa Kwastoma a Najeriya
28:18
28:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:18
Send us a text A makon farko na watan Oktoba a duk shekara ake bikin Makon Kwastomomi a fadin duniya. A lokuta da dama dai akan samu matsaloli da kalubale a tsakanin abokan ciniki. A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading
1
Yadda Kudin Crypto Ya Sanya Matasa Yin Saki-Na-Dafe
24:22
24:22
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:22
Send us a text Matasa da dama a Najeriya ne suka yi sake-reshe-kama-ganye saboda hangen Dala. Saboda tunanin zai samu kudi masu yawa ta hanyar kudin kirifto na Hamster, John Adams ya yi murabus daga aikinsa, daga karshe ya tashi ba tsuntsu ba tarko – ma’ana, babau aikin babu kudin. Shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne a kan halin da wadannan matas…
…
continue reading