Yadda Za a Ceto Najeriya Daga Mawuyacin Hali
Manage episode 401897766 series 3311743
Kusan duk wurin da kaga taron 'yan Najeriya sai kaji suna tattaunawa akan matsalolin da suka yi wa ƙasar ɗaurin minti.
Ko waɗanne hanyoyi za a bi domin ceto ƙasar daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe ƙarin bayani
618 episod