Yadda Za Ku Gane Daren Lailatul-Ƙadri Cikin Sauƙi
Manage episode 410572625 series 3311743
Akwai abubuwa na musamman da aka fi son a roƙa a irin wannan dare.
Yawanci an fi maida hankali a ranakun wutiri daga 25 zuwa 29, duk da yake malamai na ba da shawarar a yi ibada sosai a dukkanin ranakun goman karshe.
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da malamai gameda alamomin gane daren lailatul-ƙadri da abin da aka fi son bawa ya roƙa a ciki.
644 episod