Pergi ke luar talian dengan aplikasi Player FM !
Podcast Berbaloi untuk Didengar
DITAJA
Abin Da Addini Yace Game Da Azumin Ƙananan Yara
Manage episode 406351194 series 3311741
Watan ramadana na jefa shauki a zukatun yara masu tasowa ta yadda har rige-rige ake tsakanin juna na ganin an kai wannan munzali.
Shin ta wace hanya ya kamata iyaye su bi domin koya wa yarasu azumin ramadana?
Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan koyawa yara azumin ramadana cikin sauki.
191 episod
Manage episode 406351194 series 3311741
Watan ramadana na jefa shauki a zukatun yara masu tasowa ta yadda har rige-rige ake tsakanin juna na ganin an kai wannan munzali.
Shin ta wace hanya ya kamata iyaye su bi domin koya wa yarasu azumin ramadana?
Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan koyawa yara azumin ramadana cikin sauki.
191 episod
Semua episod
×1 Me Yasa Matasa Basa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a? 26:56
1 Dalilan Ɓaraka A Tsakanin Iyayen Riƙo Da Ƴaƴan Riƙo 23:01
1 Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa 28:27
1 Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka 27:46
1 Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti 27:33
1 Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya 27:44
1 Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana 29:52
1 Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa 31:41
1 Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro 30:16
1 Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya 24:57
1 Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da. 24:13
1 Matsayin Gwamnonin Arewa Kan Kudurin Haraji – Kishin Kasa Ko Son Zuciya? 27:49
1 Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci? 26:18
1 Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma? 30:29
Selamat datang ke Player FM
Player FM mengimbas laman-laman web bagi podcast berkualiti tinggi untuk anda nikmati sekarang. Ia merupakan aplikasi podcast terbaik dan berfungsi untuk Android, iPhone, dan web. Daftar untuk melaraskan langganan merentasi peranti.