Harshen Uwa: Dalilin Da Mutane Ke Mance Yarensu Na Asali
Manage episode 402058294 series 3311741
Wannan rana ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar harshen uwa ta duniya.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi ne saboda rashin amfani da yarukansu na asali.
Wasu harsuna na fuskantar barazanar shafewa a duniya saboda iyaye sun daina koyar da ’ya’yansu yadda za su yi magana da harshen. Shirin Daga Laraba na dauke da karin bayani.
191 episod