Pergi ke luar talian dengan aplikasi Player FM !
Podcast Berbaloi untuk Didengar
DITAJA
Yadda ‘Yan Arewa Za Su Samu Kuɗi A Soshiyal Midiya
Manage episode 399721796 series 3311741
Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da ta kan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu.
Ana yawan buga misali da cewa an yiwa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashin a soshiyal midiya.
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dabarun da masu amfani da shafukan za su bi wajen ganin sun amfana yadda ya kamata.
191 episod
Manage episode 399721796 series 3311741
Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da ta kan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu.
Ana yawan buga misali da cewa an yiwa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashin a soshiyal midiya.
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dabarun da masu amfani da shafukan za su bi wajen ganin sun amfana yadda ya kamata.
191 episod
Semua episod
×1 Me Yasa Matasa Basa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a? 26:56
1 Dalilan Ɓaraka A Tsakanin Iyayen Riƙo Da Ƴaƴan Riƙo 23:01
1 Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa 28:27
1 Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka 27:46
1 Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti 27:33
1 Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya 27:44
1 Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana 29:52
1 Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa 31:41
1 Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro 30:16
1 Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya 24:57
1 Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da. 24:13
1 Matsayin Gwamnonin Arewa Kan Kudurin Haraji – Kishin Kasa Ko Son Zuciya? 27:49
1 Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci? 26:18
1 Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma? 30:29
1 Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne? 30:07
1 Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje? 28:19
1 Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi? 22:33
1 Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta 24:42
1 Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China 29:25
1 Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta? 21:51
1 Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su? 26:09
1 Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda 23:09
1 Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi 23:53
1 Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga 27:41
1 Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama 23:21
1 Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya? 24:56
1 Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa 29:48
1 Digiri Ko Sana’a - Wanne Ya Fi Muhimmanci? 29:50
Selamat datang ke Player FM
Player FM mengimbas laman-laman web bagi podcast berkualiti tinggi untuk anda nikmati sekarang. Ia merupakan aplikasi podcast terbaik dan berfungsi untuk Android, iPhone, dan web. Daftar untuk melaraskan langganan merentasi peranti.