Yadda Kabilanci Ke Barazana Ga Hadin Kan Najeriya
Manage episode 323385301 series 3311743
Kabilanci na samun wurin zama a Najeriya sakamakon wadansu ƙaidoji da aka gindaya wurin karɓar bayanan jama'a a asibitoci da wuraren ayyuka.
Tambayar garin asali da addini na ɗaya daga cikin ƙaidojin da ake zargin suna rura wutar ƙabilanci a tsakanin 'yan Najeriya.
Yaushe aka fara wannan ɗabi'a, akwai yiwuwar za'a daina kuwa?
566 episod