Yadda Dabino ya Zame Wa Mazauna Kudancin Najeriya Zuma
Manage episode 324710656 series 3311743
An so mai azumi ya fara bude bakinsa da dabino.
Duba da cewa azumin watan Ramadan bai wajabta akan akasarin ‘yan kudancin Najeriya ba, amma duk da haka akwai Al’Ummar Musulmi a cikin su, to ko ta yaya su ke samun dabino domin dabbaka wannan sunnar?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanan yadda Musulmin wannan yanki ke samun dabino domin buda-baki.
566 episod