awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.
  continue reading
 
Artwork

1
Daga Laraba

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
  continue reading
 
Artwork

1
Zinema Movie Media

Kilat Media Nusantara

Unsubscribe
Unsubscribe
Bulanan
 
Film adalah karya seni yang tidak hanya menghibur. Terkadang, ada pesan penting yang relevan dengan kehidupan nyata. Podcast ini akan membahas film-film atau serial-serial yang menarik untuk diulik pemaknaannya.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Send us a text Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai da samun wasu abubuwa da suka hada da kyakkyawan yanayin wurin aiki da isasshen hutu da kwanciyar hankali da kuma biyan bukatar ma’aikaci a dukkan lokaci. Shirin Najeriya A Yau na wann…
  continue reading
 
Send us a text Barnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba har ma da alummar gari. A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma. A cewar hukumomin da abin ya shafa dai hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda su…
  continue reading
 
Send us a text Kanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana suna taka muhimmiyar rawa wajen karuwar arziki a kowace kasa. Galibi irin wadannan masana’antu matasa suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durkushewar kanana da matsaka…
  continue reading
 
Send us a text A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar kungiya mai suna Mujahidin – wadda aka fi sani da Lukarawa - ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya zo karshe. Kungiyar dai ta bai wa al’ummar yankunan zuwa yau Juma’a su girbe amfanin gonarsu, amma a cewar wani mazaunin daya cikin yankunan ya ce ai ba su bari wa’din ya cika na suka da…
  continue reading
 
Send us a text Tun bayan dawowar Najeriya mulkin demokaradiyya a shekarar 1999 ne dai ake gudanar da zaben shuwagabanni a duk lokacin da aka ce wa’adin shugaba ya kawo karshe. Toh sai dai tun dawowar mulkin demokradiyyar ne ake samun korafe korafe kan yadda ake gudanar da zabuka da ma irin rawar da shugabancin wanda da ya lashe zabe a Amurka ke tas…
  continue reading
 
Kalmar almajiri ta samo asali ne daga yaren larabci wato almuhajir, dake nufin wanda ya bar garin sa don zuwa wani gari neman ilimi. Mafi yawan alummar arewa inda akafi sanin Kalmar sun taso ne sun ga ana gudanar da karatun allo ko almajirci, wanda hakan ke nufin almajirci ya samo asali ne tun lokacin da musulunci ya fara shigowa Najeriya daga gari…
  continue reading
 
Send us a text Galibin ’yan Najeriya dai sun yarda cewa Allah ne mai bayarwa, Shi ne kuma mai hanawa. Mai yiwuwa hakan ne kan sa a rika yin kira, musamman ga mabiya addianai mafiya rinjaye na Musulunci da Kiristanci, da su yi addu’oi don samun waraka daga matsalolin da aka fama da su. Sai dai kuma wasu ’yan kasa suna ganin fadar haka alama ce da ta…
  continue reading
 
Send us a text Gurfanar da yaran nan da aka kama watanni uku da suka gabata yayin zanga-zangar ‘#EndBadGovernance’ na ci gaba da yamutsa hazo a Najeriya. Mutane da dama dai, musamman a Arewa, suna ta tofin Allah-tsine a kan kamen yaran, wadanda wasu suke cewa kanana ne, shekarunsu ba su kai a kama su ba ballantana a kai su gaban kotu. Shirin Najeri…
  continue reading
 
Send us a text A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu. Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kusan kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar lantarkin ya durkushe. Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.…
  continue reading
 
Taron da Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) ta yi a Kaduna ya bar baya da kuria’a. Daya daga cikin shawarwarin da gwamnonin suka yanke ita ce ta kin amincewa da wani Kuduri da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai Majalisar Dokoki ta Kasa. Shin kishin Arewa ne ya sa gwamnonin suka yi Allah-wadai da Kudurin ko kuma son zuciya? Wannan ce muhawarar da ta…
  continue reading
 
Send us a text Cin zarafi da daidaikun alumma ke fuskanta a Najeriya yayin da suke gudanar da ayyukan su na yau da kullum ba sabon abu bane, musamman la’akari da cewa mutanen biyu a mafi akasarin lokaci basu san abun da doka ta tanada game da cin zarafi ba. A wasu lokuta ma, cin zarafin nan na fito wa ne daga wadanda suke rike da madafun iko, inda …
  continue reading
 
Send us a text Tsadar man fetur a Najeriya ya tilastawa da yawa daga cikin ‘yan kasa ajiye ababen hawan su inda suka koma bin na haya don zuwa wuraren aiki, Ziyara da sauran zirga-zirgar su ta yau da kullum. A baya manyan biranen Najeriya su kan cika su batse da ababen hawa da kan yi zirga-zirga da kai kawo, wanda wasu suke ganin wadata da fin karf…
  continue reading
 
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
  continue reading
 
Send us a text Fiye da mako guda ke nan wasu sassan arewacin Najeriya suna fama da rashin wutar lantarki. Hakan ya haddasa gagarumar matsala a rayuwar mutane da dama. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba irin halin matsi da mazauna yankin suka shiga sakamakon daukewar wutar lantarkin.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas