Download the App!
show episodes
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
Bismillaah. Podcast ini mengumpulkan khutbah Jum'at dari para ustadz ahlussunnah wal jama'ah. Kualitas audio sebagian besar cukup baik. Siraman rohani bagi jiwa-jiwa yang rindu akan nasihat. Motivasi Islami bagi kaum muslimin untuk kebahagiaan dunia akhirat. Apresiasi/credits: - Asaatidzah ahlussunnah. - Team Yufid, Rumaysho, Rodja, & semua team/individu pendukung dakwah sunnah. Jazaakumullahu khayran. Donasi ke: https://yufid.com/donasi.html https://muslim.or.id/donasidakwah atau website da ...
  continue reading
 
Artwork

1
Daga Laraba

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Mingguan
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
Artwork

1
podcast muslim

podcast muslim

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
Muslim | Sejarah islam | Dakwah Media share kajian Islam Sampaikanlah dariku walau hanya satu ayat” (HR. Bukhari) Podcast muslim cuma me repost kajian dari guru, Ulama, Ustadz. Tidak ada niatan untuk mengkomersilkan untuk pribadi.
  continue reading
 
Bismillah. Mengenal Allah dan Islam. Tak kenal maka tak sayang. Ilmu menguatkan Iman. Sumber audio: Kajiandotnet dan Youtube. Ahlussunnah wal Jama'ah. Podcast ini tidak dikomersialkan. Silakan donasi ke rekening resmi yayasan dakwah sunnah seperti Yufid dan Rumaysho.
  continue reading
 
Artwork
 
Assalamualaikum teman! Lewat podcast ini, aku mau berbagi cerita, pengalaman , dan berbagi ilmu, dan share berita-muslim terkini dan juga merangkum semua kisah-kisah menginsfirasi muslimah di seluruh dunia . semoga bermanfaat dan keep enjoy listen my podcast.
  continue reading
 
Bismillaah. Kajian bersama ustadz Dr. Firanda Andirja Lc, MA , hafizhahullahu. Hidup memerlukan pedoman dan Allah Ar Rahman Ar Rahim memberikan Al Qur'an sebagai petunjuk agar kita selamat dan bahagia dunia akhirat. Kaidah-kaidah kehidupan ini kita pelajari (setidaknya) sekali namun insya Allah manfaatnya sepanjang hayat kita. Tags: Kajian Islam, Kajian Sunnah, ustadz Firanda, Firanda Andirja, Dakwah Sunnah, Kaidah Kehidupan, Kaidah-kaidah Kehidupan, Belajar Islam, Bimbingan Islam, Kajian Al ...
  continue reading
 
Assalamu'alaikum Sobat Muslim! Di Siaran ini kami akan hadirkan berbagai macam Tausiyah Singkat yang berhubungan dengan Akhlaq kita yang mungkin masih belum baik. Mari Dengarkan dan nikmati apa yang telah anda pelajari! Untuk pertanyaan dan kritik: [email protected] Jika ingin bertanya perihal Materi yang disampaikan, bisa tanya di: https://t.me/haikalkhairy
  continue reading
 
Artwork

1
PERSPECTIVE

Astriva Harahap

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
Halo! Selamat datang di Podcast yang kami beri judul : Perspective. Podcast ini dibuat sebagai media kita untuk saling belajar, berbagi informasi, berbagi insights, dan saling memberikan manfaat. Astriva dan Savira akan membahas berbagai macam isu kehidupan dari perspektif mereka. Selamat mendengarkan, ya!
  continue reading
 
Artwork

1
Gus Mus

KH. Ahmad Mustofa Bisri

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
Podcast ini Berisi Kajian Rutin Tafsir Berbagai Kitab Kuning Dari Ulama NU, KH. Ahmad Mustofa Bisri atau Gus Mus Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/gusmus/support
  continue reading
 
Artwork
 
Assalamu'alaikum! Welcome to islamic histories podcast! Kita bakal belajar bareng tentang berbagai hal-hal epic dari sejarah islam dan mengaplikasikan dalam kehidupan kita sehari-hari. Past Prevent Future! instagram: @islamichistories
  continue reading
 
Artwork

1
Pengajian Ahad PERSIS

Pengajian Ahad PERSIS

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
Podcast ini berisi ceramah agama Islam dari berbagai asatidz yang disampaikan pada Pengajian Ahad Persatuan Islam (PERSIS) yang diselenggarakan secara rutin setiap hari Ahad di Masjid PP PERSIS Viaduct
  continue reading
 
Artwork

1
Podcast Jowo

Nugraha Perdana

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
Halo perkenalkan nama saya Nugraha Perdana selaku yang membuat konten dalam podcast ini. Podcast Jowo adalah konten obrolan saya dengan teman-teman saya yang banyak memiliki pengalaman menarik dalam hidupnya. Obrolan ini menggunakan bahasa Jawa dikarenakan saya berasal dari Kota Malang dan ingin melestarikan budaya. Obrolan dalam podcast ini berisi obrolan menarik dari kisah horor, komedi, seni, politik, bisnis, dll. Tujuan adanya Podcast ini untuk menghibur dan mengedukasi masyarakat.
  continue reading
 
Artwork

1
NGAJI GUS BAHA TERBARU

Nderek Poro Kyai

icon
Unsubscribe
icon
Unsubscribe
Bulanan
 
NGAJI GUS BAHA TERBARU Ngaji ilmu Agama Islam bersama Gus Baha, yang mana sanad keilmuannya hingga kepada Nabi Muhammad SAW. Semoga menjadi manfaat baik didunia hingga akhirat nanti. Amin. Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/ngaji-gus-baha-terbaru/support
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Send us a text Mene ne ya sa jiga-jigan ’yan siyasar Najeriya bangaren adawa suka zabi inuwar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) don hada hannu da nufin kawar da Shugaban Kasa Bola Tinubu da APC dagga mulki? Da daren Talata ne dai jigogin adawar, wadanda suka hada da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, da tsohon Gwamnan Jihar K…
  continue reading
 
Send us a text Shekaru da dama kenan da hukumomin duniya ke gudanar da tarurruka da dama kan zakulo hanyoyin da za a kawo karshen dumamar yanayi a duniya. Dumama ko canjin yanayi na cigaba da barazana ga duniya, inda ake samun sauye sauye ga yanayi da wasu abubuwa da masana ke bayyana ka iya kara ta’azzara in ba’ayi wani abu a kai ba. Daya daga cik…
  continue reading
 
Dangantaka na kara runcabewa tsakanin Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, wato Kano State Censorship Board, hukumar da aka kafa a shekarar 2001 domin kula da tsaftar fina-finai da nishaɗi a jihar, musamman a fannin kiyaye al’ada da koyarwar addini wacce daya daga cikin jaruman fina finan Abba El-Mustapha, ke jagoranta. A baya-bayan nan, hukumar …
  continue reading
 
Send us a text Kula da lafiya na nufin yin abubuwa da ke kare mutum daga kamuwa da cututtuka da kuma tabbatar da cewa jiki na aiki yadda ya kamata. Wannan ya haɗa da cin abinci mai gina jiki, motsa jiki akai-akai, da dai sauran su. Sai dai a wannan zamani ‘yan Najeriya ba kasafai suke kula da lafiyar jikin su ba, a mafi yawan lokuta ma sai ciwo ya …
  continue reading
 
Send us a text Daya daga cikin ginshikan tsarin dimokuradiyya shi ne zabi – bai wa jama’a dama su zabi abin da suke so, ko kuma wanda suke so ya shugabance su. Wannan ne ya sa daya daga cikin muhimman matakai a kafuwar tsarin shi ne zabe. Sai dai kuma abin tambaya shi ne, zabin ya hada har da na yin zabe ko kaurace masa? Mene ne matsayin tsarin dim…
  continue reading
 
Send us a text Jam’iyyar NNPP wadda Dr. Boniface Aniebonam ya kafa a shekarar 2001, ta samu karfi sosai a Jihar Kano bayan tsohon gwamna Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga cikinta a shekarar 2022 tare da mabiyansa na Kwankwasiyya. Shigowarsa ta farfado da jam’iyyar, inda ta samu gagarumar nasara a zaɓen 2023 ta hanyar lashe kujerar gwamna da wasu…
  continue reading
 
Send us a text Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta yi amai ta lashe. Bayan ta musanta dukkan zarge-zargen da aka yi cewa tana da hannu a rashin kyawun sakamakon jarrabawar da ta shirya, Shugabanta ya fito ya amsa laifi. Yayin wata ganawa da ya yi da manema labarai, Farfesa Is-haq Oloyede ya ce dalibai 379,997 abin ya shafa, ku…
  continue reading
 
Karba-karba wani tsari ne da ya tanadi kewayarwar ludayi a tsakanin kudanci da arewacin Najeriya wajen rike shugabancin kasa. Manufar tsarin, wanda babu shi a Kundin Dokokin Najeriya, ita ce tabbatar da daidaito da haɗin kai da zaman lafiya a ƙasa. Sai dai yunkurin samar wa tsarin mazauni a ta yadda shugabanci zai rika kewaya a tsakanin shiyyoyi sh…
  continue reading
 
Send us a text Wasu ’yan Najeriya sun yi Allah-wadai da wani umarni da Hukumar da ke Kula da Harkar Wutar Lantarki a Najeriya, wato NERC, ta bai wa kamfanonin rarraba wutar lantarki da su biya diyya ga abokan huldarsu da ke rukunin Band A. Hukumar ta NERC ta bai wa kamfanoni rarrabar wutar, wato DisCos, wannan umarni ne saboda rashin samar wa Band …
  continue reading
 
Send us a text Alamu na nuna cewa galibin manoma a Najeriya suna da shakku a kan amfani da irin da aka sauya ƙwayoyin halittarsa. Hakan dai na faruwa ne duk da bayanan da wasu masana suka yi game da alfanun wannan iri wanda ake kira GMO ko Genetically Modified Organism a turance. Tuni dai wasu masanan, waɗanda suka shirya wani taron bita ga manema …
  continue reading
 
Send us a text Hukumomi a jihar Yobe sun dora alhakin kazancewar matsalar tamowa a kan rikicin Boko Haram da rashin shayar da jarirai nonon uwa yadda ya kamata da kuma gurbacewar harkar kiwon lafiya, da sauran su. Bayanin hakan na zuwa ne bayan ambato Babban Jami’i mai Kula da Ayyukan Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya, Mista Mohamed Mali…
  continue reading
 
Send us a text Duk wanda ya shekara arbain zuwa sama ya san irin tarbiyyan da ya samo daga wurin iyayen sa a da baya can, irin mu’amalan dake tsakanin sa da iyaye har ma da shakuwan dake tsakanin ‘ya’ya da iyaye. A yanzu kuwa abubuwa sun canza daga yadda aka san su, inda abubuwa suka rincabe sukayi wa iyaye yawa. Daya daga cikin manyan sauyin da ak…
  continue reading
 
Duk shekara, dalibai kan rubuta jarabawa a matakai daban-daban na makarantu daban-daban. Daya daga cikin nau’ukan jarabawa da daliban Najeriya suke yi ita ce Jarabawar Sharen Fagen Shiga Manyan Makarantu, wato UTME. Kamar kowace shekara, a bana ma dalibai sun rubuta wannan jarabawa kuma a cewar Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB)…
  continue reading
 
Send us a text Yin gwagwarmaya ko fafutuka wani abu ne da ke cikin jinin dan Adam, musamman idan yana kokarin ganin an samu sauyi ko cigaba a al'umma. Sai dai a Najeriya, sau da yawa ana danganta kalmar "gwagwarmaya" da rikici ko sabani da gwamnati. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan yadda za a yi gwagwarmaya ba tare da an ta…
  continue reading
 
Send us a text A ko’ina a Nahiyar Afirka za a iya samun ɗan Najeriya da ya bar ƙasar sa domin rayuwa a wata ƙasa. A yau ba sai an je Turai ko Amurka ba – kasashe irin su Mali, Ghana, Libya, Sudan da sauran su suna cike da matasa ’yan Najeriya wadanda suka je ci-rani. Shin me ya sa wadannan matasa suke barin Najeriya – uwa ga Afirka, mai albarkatu d…
  continue reading
 
Send us a text Kusan Naira biliyan day ace aka kiyasta ta salwanta sakamakon gobarar da ta kone wane sashe na babbar kasuwar dake tsakiyar Jos babbar birnin jihar Filato. An rawaito cewar gobarar ta lakume shaguna fiye da dari biyar, galibinsu na masu sayar da kayan gwanjo. Mutane da dama dai sun rasa hanyar cin abincinsu, kasancewar galibinsu sun …
  continue reading
 
Send us a text Cututtuka da dama suna Kamari a Najeriya wanda a mafi yawancin lokuta ma wadanda ke dauke da irin wadannan cututtukan basu da masaniyar suna dauke da su. Kamar yadda majalisar dinkin duniya ta bayyana, zaman lafiya, rashin matsalar kwakwalwa, da samun wadata na daga cikin abubuwan dake tabbatar da lafiyar bil’adama. Wata cuta da ta a…
  continue reading
 
Tatsuniya wata hanya ce ta ilmantarwa da bayar da tarbiyya da kuma koyar da al’adu da halaye na gari a tsakanin Hausawa. Tatsuniyoyi na ɗauke da darussa na rayuwa, suna kuma koya wa yara da manya jarumta da tausayi da sauran dabi’u kyawawa. Sai dai a yayin da duniya take sauyawa, ba kasafai matasa suke sha’awar sauraron tatsuniya ba. Wannan ne batu…
  continue reading
 
Send us a text Rahotanni suna nuna cewa farashin shinkafa, daya daga cikin nau’ukan abincin da ’yan Najeriya suka fi ci, ya karye a wasu sassan kasar. Sauyin farashin ya sa ana tambayoyi – shin me ya haifar da wannan sauyi? Kuma me hakan ka iya haddasawa a rayuwar talaka? A kan wannan sauyi da dalilansa ne shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai…
  continue reading
 
Send us a text Fagen siyasar Najeriya na ci gaba da jijjiga sakamakon sauya shekar da ’yan siyasa daga banarori daban-daban suke yi. A baya-bayan nan tsallakawar da wasu jiga-jigan jam’iyyun adawa suka yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki ta jawo diga ayar tambaya a kan dalilansu da kuma makomar hamayya a zaben 2027. Hakan dai yana faruwa ne a daidai lo…
  continue reading
 
Send us a text Zazzabin cizon sauro, wato malaria, na cikin cututtuka mafiya shahara da kuma hadari a Najeriya. Wani rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ya nuna cewa Najeriya na da kaso mafi girma na mace-macen da cutar take haifarwa a duniya. Sau da yawa wanda ya kamu da cutar ta malaria kan sake kamuwa da ita bayan ya warke. Ko me ya sa magung…
  continue reading
 
Send us a text Tun zamanin kaka da kakanni ake gudanar da kananan sana’oi, wanda alumma ke dogaro dasu don biyan bukatun su na yau da kullum. Irin wadannan sana’oi sun hada da saka, jima, balangu, suyan kosai ko masa da dai sauran sana’oi da alumma keyi. A da can baya irin masu wadannan sana’a sun dogara ne da masu wucewa a bakin hanya don siyar da…
  continue reading
 
Wutar lantarki ta zama tamkar gwal a wasu sassan Arewacin Najeriya, inda a wasu yankuna aka ba da rahoton samun sa’o’i biyu kawai a rana, wasu kuma ba sa samun ko daidai da dakika daya. Masu kananan sana’o’i suna kallon rayuwarsu da kasuwancinsu suna durkushewa yayin da kayan sana’arsu suke lalacewa saboda rashin wuta. Shirin Daga Laraba na wannan …
  continue reading
 
Send us a text Ko kun san tanadin da Kundin Tsarin Mulkin Kasa ya yi game da Ofishin Mataimakin Shuaban Kasa da ayyukansa da alhakin da ya rataya a wuyansa? Kundin na Tsarin Mulkin Kasa ne dai kundin dokoki mafi karfi a Najeriya wanda ya kunshi tanade-tanade a kan dukkan al’amuran da suka shafi alhakin da ya rataya a wuyan shuggabanni da ma al’umma…
  continue reading
 
Send us a text A daidai lokacin da ake tunanin samun sauƙi daga ɗimbin matsalolin tsaro da na tada ƙayar baya a Najeriya, sai ga wasu matsalolin na ƙara Kunno Kai. Yayin da a wannan lokaci ake fuskantar kalubale iri-iri kama daga hare-haren da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne a Arewa maso Gabas, zuwa ga sabbin kashe-kashe a wasu garuruwan jihoh…
  continue reading
 
Send us a text Masu iya magana kan ce banza ba ta kai zomo kasuwa. Mai yiwuwa hakan ne ya sa matasan da ake zargi da aikata manyan laifuffuka shiga ofishin ’yan sanda, su kuma fita ba tare da wani ya harare su ba, balle ya kama su. ’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fashi da makami da kwacen …
  continue reading
 
Send us a text Doctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da wasu matan dake yankin Arewa suke bayyanawa suna fuskanta wurin karantar fannin. Doctor Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci daya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi …
  continue reading
 
Duk wanda aka haifa ya tashi a kasar Hausa ya san al’adar nan ta bayar da ko karɓo ɗa ko ‘ya riƙo. A wasu lokutan mutum ne ke nema a ba shi rikon, a wasu lokuta kuma iyayen ne suke bayarwa don ƙashin kansu. Wannan alada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu. Shirin Daga Laraba na wannan…
  continue reading
 
Send us a text A yanzu haka, al’ummar jihar Filato na cikin fargaba da tashin hankali sakamakon jerin hare-haren da suka afku a wasu sassan jihar, inda daruruwan mutane suka rasa rayukansu, wasu kuma suka tsere daga muhallansu. Ko mene ne dalilin sake fitowar rikice-rikicen da suka dabaibaye yankin da ake ganin an fara samun zaman lafiya? Shirin Na…
  continue reading
 
Send us a text A yanzu haka al’ummar Borno na cikin zulumi sakamakon wasu hare-haren da ake zargin kungiyar Boko Haram ce ta kai a wasu sassan jihar. Wadannan hare-hare dai suna faruwa ne bayan shekaru da dama da ikirarin Gwamnati na cewa an yi nasarar nakasa kungiyar. Ko mene ne dalilin sake farfadowar kungiyar ta Boko Haram a wannan lokaci? Wanna…
  continue reading
 
Send us a text A Najeriya ana tafka muhawara a kan yadda farashin danyen man fetur yake kara faduwa a kasuwannin duniya. Wannan lamari dai ya haddasa damuwa a zukatan wasu ’yan Najeriya, kama daga masana tattalin arziki zuwa ga jami’an gwamnati, kasancewar danyen mai ne mafi muhimmanci a cikin hanyoyin samun kudin shiga. Sai dai tambayar da wasu ’y…
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Dengar rancangan ini semasa anda meneroka
Main