Download the App!

show episodes
 
Loading …
show series
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson kamar yadda ya saba a kowanne mako yakan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a wannan karon shirin ya amsa tambaya kan tasirin da fitaccen malamin Shi'ar Iraqi Moqtada Sadr, ke da shi ga siyasar kasar da ma takaitaccen bayani kan tsohuwar tarayyar Soviet da kuma dalilin rushewarta.…
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya sake amsa muhimman tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da amsar tambaya kan tasirin tsohon shugaban tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev da ya mutu a farkon makon da muke bankwana da shi, mutumin da ya yi rawar gani wajen kawo karshen yakin cacar baka a Duniya da kuma baiwa kas…
 
Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson na kokarin amsa tambayoyin da masu sauraro ke aiko mana, kuma daga cikin amsoshin tambayoyin da za mu kawo muku a yau, har da wadda ke neman karin bayani a kan tsibirin Taiwan da abin da ya sa Amurka ke kokarin kare tsibirin duk da cewa na China ne. sai a kasance tare da mu.…
 
A cikin shirin tambaya da amsa na yau, za mu ji bayani a kan wasu kasashen duniya da rana ba ta faduwa, sai ku kasance tare da mu.Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ daga nan sashen Hausa na Radio France Internationale. Aiko da tambaya ta adireshinmu na imel a rfihausatambayoyi@gmail.com sai mun ji kaOleh RFI Hausa
 
Kamar kowanne mako shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga cikin masu sauraronmu, kuma daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, har da wadda ke neman bayani a kan tsawon lokacin da ake dauka wajen hakar rijiyar man fetur, da kuma inda aka kwana a game da danyen man da aka ce …
 
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana. Baya ga ga neman sani kan yadda za warware matsalar tallafin man fetur a kasashen Afirka musamman a Najeriya, shirin ya kuma yi karin bayani akan tambayar da ta nemi sanin wanene Lauya me zaman kansa da kuma…
 
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a wannan karon akwai tarihin wani Sarki da ya shafe shekaru 71 bisa karagar mulki a Jamhuriyar Nijar, sai kuma neman karin bayani akan cutar hanta da dalilan da suke h…
 
A kowane mako, ‘Tambaya Da Amsa na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga ciki masu sauraronmu ne kamar yadda muka saba, kuma daga cikin tambayoyin da za mu amsa, har da wadda ke neman bayani a kan yadda kafafen yada labarai ke samun kudaden daukar dawainiyar kansu da ma’aikatansu.…
 
Shiri ne da ke amsa tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu, yake kuma zuwa muku duk mako a daidai wannan lokaci. Daga cikin amsoshin da za mu kawo muku a yau, har da amsar tambayar da ke neman sanin dalilan da suka sa kasashe ke yin gwajin makaman nukiliya da kuma alfanunsa a gare su. Michael Kuduson ne ya shirya ya kuma gabatar.…
 
A cikin shirin ‘Tambaya Da Amsa, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana muke kawo muku, tare da amsoshinsu, kuma duk mako yake zuwa muku, inda a wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko an soke biyan ma’aikatan gwamnati musamman na Najeriya da suka bar aiki kudin sallama da ake kira graduity ne.…
 
A cikin Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon, za a ji abin da saka dokar hana shawagin jiragen sama wato ‘No Fly Zone’ ke nufi, da dai sauran bayanai a game da rikicin Ukraine da Rasha. Sai kuma karin bayani kan tambayar da ta nemi sanin ainihin yawan gurbataccen man da aka shigar da shi Najeriya.Oleh RFI Hausa
 
Shirin 'Tambaya Da Amsa' amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraranmu suka aiko mana, daga cikinsu akwai tambayar da ta nemi bayani a kan dogari, irin wanda ake bai wa shugaban kasa ko gwamna da dai sauran manyan jami'an gwamnati, da kuma tambayar da ta nemi sanin alakar yanayin sanyi da lafiyar kwakwalwa.…
 
الليلة الثامنة الليلة الثامنة: الإسلام والحريّة الفكريّة. ﴿لاَ إِكْرَاهَ فِي الدِّينِ قَد تَّبَيَّنَ الرُّشْدُ مِنَ الْغَيِّ﴾ – البقرة، 256 -. المحاور: الحريّة: في الاعتقاد، أم في منهج التفكير؟ الانسجام بين دعوة القرآن للتفكير، وحُكْم الله بالارتداد في فرض العدول عن النَّهج الصائب. حدّ الارتداد بحسب المنظور الفقهيّ.…
 
الليلة السابعة الليلة السابعة: الأُخوَّة الإسلاميّة وإعصار الطائفيّة. ﴿إِنَّمَا الْمُؤْمِنُونَ إِخْوَةٌ فَأَصْلِحُوا بَيْنَ أَخَوَيْكُمْ وَاتَّقُوا اللَّهَ لَعَلَّكُمْ تُرْحَمُونَ﴾ – الحجرات، 10 -. المحاور: الأُخوَّة في المنظور القرآنيّ. إعصار الطائفيّة وخطره. معالم الأُخوَّة الإيمانيّة.Oleh السيد منير الخباز
 
الليلة السادسة الليلة السادسة: خطر الذنوب على الشخصيّة الإنسانيّة. ﴿أَلَمْ يَأْنِ لِلَّذِينَ آمَنُوا أَن تَخْشَعَ قُلُوبُهُمْ لِذِكْرِ اللَّهِ وَمَا نَزَلَ مِنَ الْحَقِّ﴾ – الحديد، 16 -. المحاور: القراءة الفقهيّة والعرفانيّة للذَّنب. خطر الذَّنب في خطورة رؤيته. علاقتنا بالذُّنوب: علاقة مسؤوليّة، أم تبرير؟…
 
الليلة الخامسة الليلة الخامسة: القِيَم الخُلُقيّة بين المثاليّة والواقع. ﴿إِنَّ اللّهَ يَأْمُرُ بِالْعَدْلِ وَالإِحْسَانِ وَإِيتَاء ذِي الْقُرْبَى وَيَنْهَى عَنِ الْفَحْشَاء وَالْمُنكَرِ وَالْبَغْيِ يَعِظُكُمْ لَعَلَّكُمْ تَذَكَّرُونَ﴾ – النحل، 90 -. المحاور: الصراع بين الطبع البشريّ والقِيَم الخُلُقيّة. روافد اكتساب القِيَم والمُثُل. مراتب القِيَم…
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1436/04-01-1436.mp3 الليلة الرابعة: رمز الكرامة: الدُّين، أم الإنسانيّة؟ ﴿وَلَقَدْ كَرَّمْنَا بَنِي آدَمَ وَحَمَلْنَاهُمْ فِي الْبَرِّ وَالْبَحْرِ وَرَزَقْنَاهُم مِّنَ الطَّيِّبَاتِ وَفَضَّلْنَاهُمْ عَلَى كَثِيرٍ مِّمَّنْ خَلَقْنَا تَفْضِيلاً﴾ – الإسراء، 70 -. المحاور: التصنيف الدينيّ والتمييز. هل الدِّين فارقٌ…
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1436/03-01-1436.mp3 الليلة الثالثة: مبدأ المواطنة في النظام الإسلاميّ. ﴿الَّذِينَ أُخْرِجُوا مِن دِيَارِهِمْ بِغَيْرِ حَقٍّ إِلَّا أَن يَقُولُوا رَبُّنَا اللَّه ُ﴾ – الحج، 40 -. المحاور: المعيار في المواطنة: الانتماء للتربة، أم الدِّين؟ العلاقة الوجدانيّة والقِيَمِيَّة بالأرض. التشريعات القانونيّة والتدبيريّة ف…
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1436/02-01-1436.mp3 الليلة الثانية: الفكر الإماميّ ونظريّة السُّلطة السِّياسيّة. ﴿إِنَّ اللّهَ يَأْمُرُكُمْ أَن تُؤدُّواْ الأَمَانَاتِ إِلَى أَهْلِهَا وَإِذَا حَكَمْتُم بَيْنَ النَّاسِ أَن تَحْكُمُواْ بِالْعَدْلِ إِنَّ اللّهَ نِعِمَّا يَعِظُكُم بِهِ إِنَّ اللّهَ كَانَ سَمِيعاً بَصِيراً﴾ النساء، 58. المحاور: مصا…
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1436/01-01-1436.mp3 الليلة الأولى: الطقوس الحسينية وصناعة الحزن. ﴿فَلْيَضْحَكُواْ قَلِيلاً وَلْيَبْكُواْ كَثِيراً جَزَاء بِمَا كَانُواْ يَكْسِبُونَ﴾ – التوبة، 82 -. المحاور: الفرح والحزن بالمنظور القرآنيّ. الفرح الانفعاليّ والحزن الهادف. خَطّ المظلوميّة وأهدافه عند الأئمّة .…
 
الليلة الثالثة عشر: التقية في التراث الإسلامي {لَا يَتَّخِذِ الْمُؤْمِنُونَ الْكَافِرِينَ أَوْلِيَاءَ مِنْ دُونِ الْمُؤْمِنِينَ وَمَنْ يَفْعَلْ ذَلِكَ فَلَيْسَ مِنَ اللَّهِ فِي شَيْءٍ إِلَّا أَنْ تَتَّقُوا مِنْهُمْ تُقَاةً} http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1435/13-01-1435.mp3Oleh السيد منير الخباز
 
الليلة الثانية عشر: الإسرائيليات والتراث الإمامي {وَلَا تَقْفُ مَا لَيْسَ لَكَ بِهِ عِلْمٌ} المحاور: 1/ تعريف المصطلح وأقسامه. 2/ موقف الإمامية من ظاهرة الإسرائيليات. 3/ إختلاف التقويم. لسماحة العلامة السيد منير الخباز دام عطاؤه شبكة المنير-Oleh السيد منير الخباز
 
الليلة الحادية عشر: العطاء الروحي ليوم عاشوراء {الَّذِينَ آمَنُوا وَتَطْمَئِنُّ قُلُوبُهُمْ بِذِكْرِ اللَّهِ أَلَا بِذِكْرِ اللَّهِ تَطْمَئِنُّ الْقُلُوبُ} http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1435/11-01-1435.mp3Oleh السيد منير الخباز
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1435/09-01-1435.mp3 الليلة التاسعة: البعد الإجتماعي لغة المسالمة والمداراة في التراث الإمامي {ادْعُ إِلَى سَبِيلِ رَبِّكَ بِالْحِكْمَةِ وَالْمَوْعِظَةِ الْحَسَنَةِ}Oleh السيد منير الخباز
 
http://www.almoneer.org/sounds/Moharm/1435/08-01-1435.mp3الليلة الثامنة: شعاع القرآن في التراث الإمامي {كِتَابٌ أَنْزَلْنَاهُ إِلَيْكَ مُبَارَكٌ لِيَدَّبَّرُوا آيَاتِهِ وَلِيَتَذَكَّرَ أُولُو الْأَلْبَابِ} https://ia601003.us.archive.org/10/items/ibna7mad_gmail_2/8.pdfOleh السيد منير الخباز
 
الليلة الرابعة: البعد القيمي في التراث الامامي “الشخصية الجذابة” {وَالْكَاظِمِينَ الْغَيْظَ وَالْعَافِينَ عَنِ النَّاسِ وَاللّهُ يُحِبُّ الْمُحْسِنِين}Oleh السيد منير الخباز
 
الليلة الثالثة: المنهج الامامي في حفظ التراث {فَالَّذِينَ آمَنُوا بِهِ وَعَزَّرُوهُ وَنَصَرُوهُ وَاتَّبَعُوا النُّورَ الَّذِي أُنْزِلَ مَعَهُ أُولَئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ} تسجيل حسينية السنان – مأتم أهل البيت (ع) تلخيص المحاضرة https://www.dropbox.com/s/ctg6a21a5ykhxk7/الليلة%20الثالثة.pdfOleh السيد منير الخباز
 
الليلة الثانية: الإبداع في الفكر الامامي {وَتِلْكَ الْأَمْثَالُ نَضْرِبُهَا لِلنَّاسِ وَمَا يَعْقِلُهَا إِلَّا الْعَالِمُونَ} تلخيص https://ia601003.us.archive.org/10/items/ibna7mad_gmail_2/2.pdfOleh السيد منير الخباز
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login