show episodes
 
Loading …
show series
 
Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kudin yanar gizo na e-Naira da Babban Banakin Najeriya ke shirin kaddamarwa da kuma sauran dangogin kudin na Cryptocurancy.Oleh RFI Hausa
 
Cikin shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson, za ji karin bayani kan ko wata hukumar tsaron wata kasa na da damar ta bukaci a mika mata wani mai laifi daga wata kasar da take zargi, kamar yadda FBI ta nemi a mika mata shahararren dan sandan nan na Najeriya Abba Kyari.Oleh RFI Hausa
 
Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da tarihin Sarkin Maradi na jamhuriyar Nijar Sultan Ali Zaki da Allah ya yi wa rasuwa cikin watan Yuni da kuma karin bayani kan manyan karafu ko duwatsu dake rikitowa daga sararin subuhana.…
 
Kamar ko wane mako, muna kawo muku wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, da kuma amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, akwai wadda ke bukatar bayani kan inda kafafen sadarwar zamani kamar Twitter da Facebook da sauransu ke samun kudaden shiga, da ma irin asarar da Ka…
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' a wannan makon yana dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare ciki har da neman karin bayani kan matakin Menopause da mata ke shiga, da kuma karashin tambayar abin da ya sa rikicin Yahudawa da Falasdinawa yaki ci yaki cinye wa.Oleh RFI Hausa
 
Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda ya saba a duk mako yana tuntubar kwararru ne kan tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za a ji karin bayani kansu akwai neman sanin ko Falasdinu ba ta ba ta da rundunar sojin kanta ne da kuma neman gajeren tarihin rikicin Yahudawa da Falasdinawa.…
 
Essentially, George Dfouni hospitality management, managers run the day-to-day operations of a restaurant or hotel, including overseeing personnel, ensuring that the facilities are properly maintained, taking steps to ensure customer satisfaction, and overseeing the upkeep of administrative and financial records.…
 
Shirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, tare da Michel Kuduson yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, shirin ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce karin bayani kan Cookis na Intanet da kuma ci gaban hira…
 
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da fashin baki kan ka'idojin karbar bashi daga hukumomin kasa da kasa da suka hada da Bankin Duniya ko IMF, sai kuma hukuncin dake hawa kan wadanda suka ki biyan bashin da suka karba.…
 
Menene ya sa saudiyya ta zake a kan yakin Yemen, kuma me ya sa yanzu ta mika tayin tsagaita wuta tsakaninta da ‘yan tawayen Houthi na kasar? Alama ce ta wannan yaki na daf da karewa? Bala, a game da wannan tambaya taka, wakilinmu na Kaduna a Najeriya Aminu Sani Sado ya gana da Malam Ibrahim Gwandu, malami a kwalejin kimiyya da Fasaha ta Kaduna, wat…
 
A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman dalilan da suka sa duk da taron dangi aka gaza hambarar da gwamnatin shugaban Syria, Bashar Al Assad.Oleh RFI Hausa
 
Ikuti pembentangan saudari Ummu Umairah yang berkongsi mengenai dapatan tesisnya di UKM bertajuk 'Pengaruh Politik dalam Industri Buku Indie Malaysia'. Beliau menceritakan perkembangan sejarah buku, teori yang digunakan sebagai kerangka kajiannya seperti Habermas dan sejarah perkembangan perbukuan indie itu sendiri.…
 
Ikuti perbincangan bersama Benz Ali dalam isu 'copyleft' buku. Isu perdebatan 'copyright' melawan 'copyleft'; haruskah copyleft hidup dalam persada dunia yang mempertahankan copyright? Adakah copyleft merupakan suatu tindakan merampas hak penulis buku, atau sebenarnya, memurnikan buku? Apa adab meng'copyleft', jika sudah terpaksa?…
 
Ikuti kupasan buku "Panggil Aku Kartini Saja" nukilan Pramoedya Ananta Toer dari saudari Fatimah Absuner. Episod kali ini membincangkan keadaan seorang feminis bernama Kartini dan perjuangannya dalam membangkitkan masalah wanita di Indonesia. Relevankah seorang feminis yang lahir dalam kalangan elit mempertahankan kesejahteraan wanita kelas bawah d…
 
Ikuti kupasan buku seterusnya iaitu daripada saudari Kia Syakira, membincangkan masalah dalam isu pembebasan wanita dalam karya Evelyn Reed. Persoalan feminisme secara keseluruhan dan gerakan feminisme di Malaysia banyak terpisah dengan golongan kebanyakan, iaitu kaum ibu dan buruh. Namun, sejauh mana feminisme dan matriaki ini berbeza? Adakah anak…
 
Ikuti kupasan saudara Kiridaren terhadap buku 'Budaya Ilmu' karya Dr. Wan Mohd Nor Wan Daud. Perbincangan ilmiah mengenai asas ilmu, cara membudayakan ilmu dan peranan wanita dalam perkembangan ilmu. Persoalan yang lebih penting muncul: Apa kedudukan ilmu itu sendiri dalam ketamadunan manusia? Apa sebenarnya budaya ilmu yang terbaik untuk manusia? …
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login