Da awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.
  continue reading
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
Artwork
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
  continue reading
 
Artwork
 
Gabungan dua pelawak Asia yang mengalami A-D-D. Seorang rakyat Amerika yang berasal dari Malaysia, Ding dan seorang tempatan Malaysia, Loceng akan menjamin ketawa yang tidak terhingga tanpa mengira topik pilihan mingguan.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Send us a Text Message. Gwamnonin Arewa maso yamma suna wani babban a taron tsaro da nufin lalubo hanyar kawar da matsalar tsaro a yankin. Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron da hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma domin hada kan gwamnatocin yankin. Shin ta wace hanya gwamnonin za su iya cimma wannan buri?…
  continue reading
 
A yanayi na rashin lafiya a kan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa a asibitoci. Amma akwai matan da su ma a ganin su, kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan meyasa wasu basu yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Masu bibiyar tirka-tirkar masarautun Kano na ci gaba da shiga ruɗani bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya. Ko wane bangare na murnar shi ne yake da nasara, lamarin da ya sa mutane tambayar shin wane ne Sarki? Don fahimtar inda wannan hukuncin ya dosa, ku biyo mu cikin shirin Najeriya a Yau.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Wasu kalaman da jagoran Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta yana zargin Gwamnatin Tarayya suna ci gaba da tayar da kura. Fadar shugaban kasa da jam’iyyar APC a matakin kasa da jihar Kano sun yi kakkausan suka da kiran a yi maza-maza a kama shi. Shin me ya girgiza Jam’iyyar ta APC game da wadannan kalamai? Shirin Naje…
  continue reading
 
Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah. A masarautar Zazzau a kan yi wannan hawa a ranar ukun Sallah da yamma, kuma yakan tara ‘yan Kallo daga wurare daban-daban ciki har da Kano. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda aka yi hawan na bana da yadda ya samo asali musamman a masarautar Zazzau.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. A kullum farashin kayan abinci kara tashi yake yi a Najeriya. Masu sharhi kuma suna ta kokarin bayar da shawarwari a kan hanyoyin fita daga wannan yanayi. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wadannan hanyoyi da tasirin da za su iya yi.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Sulaiman Hassan
  continue reading
 
Send us a Text Message. A lokacin Bikin Babbar Sallah da mutane kan yi layya, ana sa ran wanda bai yi ba ma ya samu ya ci nama. Amma wasu masu karamin karfi kan bayyana yadda makwabtansu da suka yi layya sukan shige da namansu gida su yi tuwo-na-mai-na. Shirin Najeriya a Yau zai duba halalcin yin hakan a Musulunce.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gwamnatocin Kananan Hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi. Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur. Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin yadda za a warwar…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Gurbacewar iska na ci gaba da jan hankalin masu ruwa da tsaki a duniya. Hukumomi sun ce ‘yan Najeriya na amfani da wasu abubuwa da ke bayar da gudummuwa wajen gurbacewar iskar da muke shaka da barazana ga lafiyar dan adam. Shin ya girmar matsalar take a Najeriya? Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.…
  continue reading
 
Send us a Text Message. Kiraye-kiraye na karuwa game da matakin da ya kamata a dauka don dakile matsalar karancin abinci mai gina jiki wato tamowa a jikin kanan yara Kungiyar likitoci ta 'Doctors Without Borders' ta ce an samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke arewacin Najeriya. Shirin Najeriya a Yau zai duba matakan da za ya kamat…
  continue reading
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru sani kamar kowanne mako ya na gayyato ƙwararru ne don amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana. A wannan mako, shirin ya amsa tambaya game da tasirin taken ƙasa da ake kira National Anthem a Turance. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas