Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
…
continue reading
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
…
continue reading
1
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
…
continue reading
1
Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma?
30:29
30:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:29
Afrika na da dadadden tarihin girmama na gaba, musamman dattawan da ke cikin al’umma. Sai dai a wannan zamani akan samu matashi ya shafa wa idonsa toka ya fito bainar jama’a yana musayar zafafan kalamai da sa’o’in mahaifinsa. Shin me ya sa ake samun irin wannan? Don jin amsar wannan tambaya da ma wasu sai ku biyo mu a cikin shirin Daga Laraba na wa…
…
continue reading
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirinOleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da.
24:13
24:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:13
Kalmar almajiri ta samo asali ne daga yaren larabci wato almuhajir, dake nufin wanda ya bar garin sa don zuwa wani gari neman ilimi. Mafi yawan alummar arewa inda akafi sanin Kalmar sun taso ne sun ga ana gudanar da karatun allo ko almajirci, wanda hakan ke nufin almajirci ya samo asali ne tun lokacin da musulunci ya fara shigowa Najeriya daga gari…
…
continue reading
1
Matsayin Gwamnonin Arewa Kan Kudurin Haraji – Kishin Kasa Ko Son Zuciya?
27:49
27:49
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:49
Taron da Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) ta yi a Kaduna ya bar baya da kuria’a. Daya daga cikin shawarwarin da gwamnonin suka yanke ita ce ta kin amincewa da wani Kuduri da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai Majalisar Dokoki ta Kasa. Shin kishin Arewa ne ya sa gwamnonin suka yi Allah-wadai da Kudurin ko kuma son zuciya? Wannan ce muhawarar da ta…
…
continue reading
1
Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?
26:18
26:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:18
Tarbiyya kamar yadda aka san ta a al’adance tana inganta ne idan al’umma gaba daya ta hada hannu wajen ladabtar da yara. Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya daukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kauce hanya. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi duba ne kan alfanun ko illar…
…
continue reading
1
Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran
20:17
20:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:17
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?
30:07
30:07
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:07
Sau da yawa akan samu rashin fahimtar juna a duk lokacin da wata mu’amala ta haɗa mata. Misali, a asibiti wajen haihuwa mata sun sha kokawa da yadda suke ce ’yan uwansu suna nuna musu rashin tausayi. Shirin Daga Laraba zai tattauna a kan wannan lamari, ya kuma auna shi a kan mizanin magamar da matan kan yi cewa “Ciwon ’ya mace na ’ya mace ne”.…
…
continue reading
1
Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi
19:42
19:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:42
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?
28:19
28:19
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:19
Wata muhawara da ta karade shafukan sada zumunta a kwanakin nan ita ce ko ’yan Arewa, musamman Hausawa, suna fita kasashen waje. Duk da wannan ba wani sabon abu ba ne, batun ya dauki sabon salo ne a shafukan sada zumunta, musamman Facebook da TikTok, inda ’yan kudancin Najeriya suke wallafa fayafayen bidiyo suna tambayar: shin Hausawa suna zuwa kas…
…
continue reading
1
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?
19:50
19:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:50
A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare. A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi?
22:33
22:33
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:33
Yanayin tattalin arziki da ma wasu dalilai kan tilasta wa mutane da dama, ciki har da masu karbar albashi a karshen wata, neman wata hanya ta daban dake kawo Karin kudade. Shin mene ne yake kawo hakan, kuma mene ne tasirinsa a kan rayuwar masu buga-bugar da ma al’umma? Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba ne a kan irin buga-bugar da ’yan …
…
continue reading
1
Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta
24:42
24:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:42
Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya. Sai dai rahotanni sun yi nuni da cewa, ana samun karancin komawar dalibai makaranta a wasu sassan kasar. Shirin Daga Laraba na wananan makon zai yi duba ne a kan dalilan faruwar hakan.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading
1
Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
17:26
17:26
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
17:26
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.…
…
continue reading
1
Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China
29:25
29:25
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:25
Dangantaka ko alaka a tsakanin Najeriya da China tana ƙara yaukaka, musamman a baya-bayan nan. Ko a kwanan nan, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci wata tawaga zuwa kasar ta China domin halartar taron kyautata alakar kasuwanci tsakaninta da kasashen Afirka. Shirin Daga Laraba na wananan mako zai tattauna a kan ko mecece ribar ’yan Najeriya…
…
continue reading
1
Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta?
21:51
21:51
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:51
A duk lokacin da dogon hutun zangon karatu na karshe ya kare, iyaye su kan kasance cikin taraddadin yadda zasu fuskanci komawar Yara makaranta, saboda dumbin bukatu da yanayin ke zuwa dasu. Shin, me ya kamata, iyaye da masu makantu su fi mayar da hankali a kai, musamman la'akari da irin yanayin tsadar kayayyaki da kuncin rayuwa da ake fama dasu a N…
…
continue reading
Duk da cewa, a wuni daya ne ake bikin ta, amma muhimman al'adun Hausawa da ake tattaunawa game dasu a ranar Hausa Ta Duniya, suna da tasiri a rayuwar al'umma ta yau da Kullum. Wata dadaddiyar al'ada da aka san al'ummar Hausawa da ita, ita ce al'adar nan ta fito da Abinci daga gidajen makota, inda ake haduwa aci tare musamman ma a Kullum da daddare.…
…
continue reading
1
Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?
26:09
26:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:09
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 21 ga watan Agusta domin tunawa da wadanda ayyukan ta’addanci ya rutsa da su. A duk lokacin da mutum ya fada hannun ‘yan ta’adda ko rikicin ta’addanci ya rutsa da su, sukan dade cikin damuwa a ransu. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai tattauna kan wannan rana da abin da ya kamata a yiwa irin wadannan mutane.…
…
continue reading
1
Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe
19:50
19:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:50
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka. Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wa…
…
continue reading
1
Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda
23:09
23:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:09
A Najeriya babban bankin kasa CBN ya bayar da wa’adi ga bankunan domin tara adadin wasu kudade a matsayin jarinsu ko kuma su hade guri daya da masu karamin karfi a bankuna. A halin yanzu wasu har sun fara hadewa da wasu bankunan, duk da yake ba sabon abu ba ne hadewar bankuna waje guda a Najeriya. To amma me ke faruwa indan bankunan suka hade? shin…
…
continue reading
1
Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?
20:17
20:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:17
A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru SaniOleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi
23:53
23:53
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:53
Gwamnati na fidda shafukan da ‘yan kasa za su iya neman bashi ko tallafi, a lokaci guda kuma masu zamba ta intanet na bullo da shafukan bogi domin yaudarar al’umma. Yana da kyau mutum ya iya tantance shafin da za a iya yi masa kuste musamman abin da ya shafi kudi. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi bayani kan yadda za ku tantance shafukan in…
…
continue reading
1
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
18:18
18:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:18
Shirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga
27:41
27:41
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:41
Lokaci na tafiya kuma matasa na turjiya kan shirinsu na zanga-zanga, duk da matakan da gwamnati ke ta dauka. Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana, domin kauce wa rikidewa zuwa ta tarzoma. Shirin Daga Laraba zai tattauna kan hanyoyin da suka kamata gwamnati ta bi domin samun mafita kan zanga-zanga.…
…
continue reading
1
Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama
23:21
23:21
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:21
A wannan yanayi na damina kusan kullum wuni ake yi ana tafka ruwan sama a wasu sassan Najeriya. Akwai masu sana’o’in da sai sun fita za a samu taro da sisi amma kuma babu hali. Shirin Daga Laraba zai tattauna lan dabarun da ya kamata masu sana’o’i su yi amfani da su domin ganin ruwan sama bai dagula musu lissafi ba.…
…
continue reading
1
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?
18:48
18:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:48
A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai. A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
24:56
24:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:56
Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta rarraba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi. A wannan makon Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarin raba tirela 20 ga kowace jiha a Najeriya da Birnin Tarayya duk da wasu na wannan salo ba ya tasiri. Shirin Daga Laraba ya duba yadda tallafin abincin daga gwamnatin zai magance damuw…
…
continue reading
1
A cikin shirin zaku ji amsar tambaya game da sabon irin masara da aka samar
20:13
20:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:13
Shirin tambaya da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da masu saurare suka aiko mana su. Danna alamar saurare don jin masoshin tambayoyin ta cikin shirin tare da Nasiru SaniOleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa
29:48
29:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:48
Kusan ko wace damina sai hukumomi sun gargadi mazauna wasu yankuna game da yiwuwar samun ambaliyar ruwa. A bana ma Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMET) ta yi gargadin cewa jihohi kusan 31 za su fuskanci ambaliyar da rushewar gine-gine. Shirin Daga Laraba ya tattauna kan abin da ya kamata a yi domin kauce wa asara sakamakon ambaliya.…
…
continue reading
1
Digiri Ko Sana’a - Wanne Ya Fi Muhimmanci?
29:50
29:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:50
Ana ci gaba da tafka muhawara a kan abin da ya kamata mutum ya fi bai wa muhimmanci a tsakanin digiri da sana’a. Shin wanne ne daga ciki mafi a'ala a rayuwar mutum? Shirin Daga Laraba zai yi muhawara a kan wannan batu.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Sulaiman Hassan
…
continue reading
1
Shirin Gwamnonin Arewa Maso Yamma Na Magance Matsalar Tsaro
23:01
23:01
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:01
Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda gwamnonin yankin suka shirya aiwatar da abin da aka cimma.Oleh Muslim Muhammad Yusuf
…
continue reading
1
Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau
28:40
28:40
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:40
Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah. A masarautar Zazzau a kan yi wannan hawa a ranar ukun Sallah da yamma, kuma yakan tara ‘yan Kallo daga wurare daban-daban ciki har da Kano. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda aka yi hawan na bana da yadda ya samo asali musamman a masarautar Zazzau.…
…
continue reading
1
Bayani a kan ayyunkan Hukumar Lafiya ta Duniya WHO
19:39
19:39
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:39
Shirin 'Tambaya Da Amsa' wanda ya ke zuwa duk mako a wannan tasha zai amsa tambayar da ke neman bayanni a kan ayyukan Hukumar Lafiya ta Duniya,,musamma inda take samun kuɗaɗen gudanar da ayyukanta da kuma yadda taa ke ɗaukar ma'ikata.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
‘Na Yi Nadamar Ajiye Aiki Saboda Tsohon Mijina’
25:09
25:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:09
Yayin da wasu mazan suke kyale matansu su yi aiki, wasu kan yi kememe su ki bari nasu matan su yi. Shin barin matar aure ta yi aiki ne ya fi alheri ko hana ta? Wadanne dalilai kowanensu ke da su? Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba a cikin wannan lamari.Oleh Muslim Muhammad Yusuf
…
continue reading
1
Amsar tambaya game da muhimmancin taken ƙasa wato National Anthem
18:53
18:53
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:53
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru sani kamar kowanne mako ya na gayyato ƙwararru ne don amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana. A wannan mako, shirin ya amsa tambaya game da tasirin taken ƙasa da ake kira National Anthem a Turance. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu
28:54
28:54
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:54
A yanayi na rashin lafiya a kan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa a asibitoci. Amma akwai matan da su ma a ganin su, kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan meyasa wasu basu yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.…
…
continue reading
1
Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dare
20:17
20:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:17
Shirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25
28:52
28:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:52
Najeriya ta cika shekara 25 cikin tsarin dimokradiyya ba tare da katsewa ba. Ana kan tsari ne na shugaban kasa mai cikakken iko tun daga 1999 a ranar 29 ga watan mayu, duk da yake an sauya bikin wannann rana zuwa 12 ga watan Yuni. Toh shin wane irin ci gaba ko akasin haka aka samu cikin wadannan shekaru 25? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tatt…
…
continue reading
1
Bayani kan kotun ICC da kuma sammacin kamo firaministan Isra'ila da shugabannin Hamas
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas. Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin…
…
continue reading
1
Abin Da Ke Sa Fararen Hula Su Raina Sojoji
23:12
23:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:12
Mu’amalar farar hula da sojoji a Najeriya ta mutuntuwa ce wadda zarar aka hangi soja a cikin gari jiki har karkarwa yake. Sai dai a ‘yan kwanakin nan a iya cewa yadda labarai ke yawan fita game da yadda fararen hula ke yin tsaurin ido wajen takalar sojoji da fada yana karuwa. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa fararen hula ke k…
…
continue reading
1
Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Aikin Hajji
29:49
29:49
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:49
Yau Laraba rukunin farko na maniyyata Hajjin bana daga Najeriya za su tashi zuwa kasa mai tsarki Duk da matsin tattalin arziki da ake ciki a kasar nan, akalla mutum sama da 50,000 ne ake sa ran za su sauke faralin daga Najeriya. Shin wane abu maniyyatan ya kamata su maida hankali a kai? NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga Kud…
…
continue reading
1
Dalilin Da Za A Hana ’Yan Ƙasa Da Shekara 18 Shiga Jami’a
23:35
23:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:35
Idan aka zagaya jami’o’i ana samun dalibai da dama wadanda ba su wuce shekara 15 ba a aji. A yanzu zamani ya sauya, abin ya zama Ruwan dare. Mai yiwuwa a lokacin da kuke makarantar firamare ko sakandare kun hadu da wadanda aka yiwa tsallaken aji, wato a bai wa dan aji 4 damar rubuta jarabawar kammala firamare ko kuma dan SS2 damar rubuta WAEC ya wu…
…
continue reading
1
Bayani a kan kamanceceniyar mulkin gurguzu da kama-karya
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00
Shirin, wanda ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi.…
…
continue reading
1
Muna Rayuwa A Cikin Ƙunci - Ma’aikatan Najeriya
25:50
25:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:50
Yau ce ranar 1 ga watan Mayu da aka ware a Najeriya da wasu sassan duniya domin jinjina ga rawar da ma’aikata ke takawa wajen ci gaban kasa. Sai dai yayin da 'yan Najeriya da dama ke kuka da halin da aka shiga na ƙuncin rayuwa, ma'aikata na kan gaba wajen bayyana yadda suka ce suna tagayyara kuma aikin ba riba ta wani ɓangaren. Shirin Daga Laraba n…
…
continue reading
1
Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Suke Fifita ‘Yan ‘Band A’?
25:53
25:53
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:53
Bayan komawa tsarin rukuni daban-daban na bayar da wutar lantarki Idan kamfanoni na neman afuwa to yawancin ga ‘yan rukunin farko ne. Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi bane ga kamfanonin domin kulawar da ake ba su ta nuna ba a tare da su. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa hankalin kamfanonin wutar lantarki ya karkata w…
…
continue reading
1
Hukumar samar da wutar lantarki ta yi bayani game da kudin wuta da jama'a za su biya a Najeriya
20:01
20:01
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:01
‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole s…
…
continue reading
1
Yadda Sabbin Ma'aurata Ke Morewa A Ramadan
22:30
22:30
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:30
A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure. Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma'aurata su kasance? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma'aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.…
…
continue reading
1
Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsa
20:01
20:01
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:01
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a kan yakin duniya da yadda za a kauce wa aukuwar wani yakin duniya.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Abubuwan Da Ba A So Mai I'itikafi Ya Aikata
23:16
23:16
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:16
I’itikafi sunna ce mai karfi a wannan lokaci, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada. To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba matakan yin i'itikafi da abubuwan da ya kamata ku sani gameda hakan.…
…
continue reading
1
Sanadin katsewar kafofin sadarwa na Internet a nahiyar Afirka
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00
shirin a wannnan mako zai ba da hankali ne akan abinda ya kai ga katsewar hanyoyin sadarwa na internet a wasu sassa na Nahiyar Afirka.Oleh RFI Hausa
…
continue reading