Bands awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
Artwork

1
Howdy Buddy

Fajar Andicha

Unsubscribe
Unsubscribe
Bulanan
 
📢"Howdy Buddy!" Namaku Fajar Andicha Pratama. Di podcast ini aku akan membahas mengenai apapun tentang musik bergenre Country, mulai dari musisi, lagu maupun sejarahnya. Enjoy🤘
  continue reading
 
Merupakan kolaborasi antara Power FM dan Young On Top. Program ini dipandu oleh Arto Soebiantoro (Founder Gambaranbrand). Dalam acara ini, Arto akan menginspirasi pemilik brand lokal untuk mengasah kemampuan membangun brand lewat bincang-bincang dengan narasumber yang kompeten dan berpengalaman.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Bayan komawa tsarin rukuni daban-daban na bayar da wutar lantarki Idan kamfanoni na neman afuwa to yawancin ga ‘yan rukunin farko ne. Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi bane ga kamfanonin domin kulawar da ake ba su ta nuna ba a tare da su. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa hankalin kamfanonin wutar lantarki ya karkata w…
  continue reading
 
Cerita Duo Anggrek dari Cikini Gondangdia ke E Masbuloh https://www.youtube.com/watch?v=_3QhvLFolQI Artist : Duo Anggrek @duoanggrekofficial, Host : Noei @noeiayabie, Editor : Herdy @mertadinata, Camera : Asrul @ariefasrul, Operator : Bona Bonz, Cordinator : Eko @ekho_thea, Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan di : A…
  continue reading
 
A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure. Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma'aurata su kasance? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma'aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.…
  continue reading
 
I’itikafi sunna ce mai karfi a wannan lokaci, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada. To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba matakan yin i'itikafi da abubuwan da ya kamata ku sani gameda hakan.…
  continue reading
 
Dadido Cerita Musik Riang dan Religi Tibbil Qulub https://www.youtube.com/watch?v=slJyRmBh-vQ Artist : Dadido @dadidoband, Host : Noei @noeiayabie, Editor : Herdy @mertadinata, Camera : Asrul @ariefasrul, Operator : Bona Bonz, Cordinator : Eko @ekho_thea, Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan di : Apple Podcast, Spoti…
  continue reading
 
A yayin da ake shiga goman tsakiya na watan Ramadan, malamai na kira ga al’umma da su dage wajen ibadu domin samun dacewa. A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu musamman na tashe da kuma kirarin goma ta wuya bayan ta marmari. Shirin Daga Laraba ya yi tsokaci ne a kan wasu abubuwa da da ake yi a goman tsakiyar Ramadan a addinance da…
  continue reading
 
Cerita Ramadhan Merpati Band dan Lagu Buka Puasa https://www.youtube.com/watch?v=B5WV3habDgQ #temenNAGASWARA #2024 Artist : Merpati Band @merpatiband Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan di …
  continue reading
 
Musik Senja TUAIPUJA JANAKA KAMMA yang Daging Semua https://youtu.be/qepk1gnqdJs #temenNAGASWARA #2024 Artist : TUAIPUJA @tuaipuja_official Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan di : Apple Po…
  continue reading
 
Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa. Wasu na ganin masu liki a wajen bukukuwa da yadda ake kasuwancin sabbin kudi na taka rawa. Toh amma me ya kamata a yi, me kuma doka tace kan kudin da suka tsufa suka lalace. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba halin da mutum zai iya jefa kansa idan har aka same shi da…
  continue reading
 
Tsadar rayuwa ta sa ruwan leda wato 'fiyowata' ya fara zama abin tattaunawa gameda yadda yake tsada. Wasu na ganin shine ruwan da ake samu mai dama-dama wajen tsafta idan mutum na so ya sha ruwa, sai dai yadda yake kara tsada a sassa daban-daban na Najeriya ya sa ana komawa shan ruwa mara tsafta a wasu wuraren. Sai dai masu sarrafa ruwan na cewa ba…
  continue reading
 
Wannan rana ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar harshen uwa ta duniya. Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi ne saboda rashin amfani da yarukansu na asali. Wasu harsuna na fuskantar barazanar shafewa a duniya saboda iyaye sun daina koyar da ’ya’yansu yadda za su yi magana d…
  continue reading
 
Ranar masoya kan dauki hankali a ranar 14 ga watan Fabreru, inda yawancin masoya ke kure malejin soyayyarsu. Amma akwai masu ganin ba lallai a samu soyayyar gasakiyaa yanzu ba. Sai dai ko kun san yadda aka yi wannan ta samo asali? Albarkacin ranar masoya Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba tasirin wannan rana da salsalar ta.…
  continue reading
 
Badai Cerita Perjalanan Bermusik dan Belum Bisa Percaya https://www.youtube.com/watch?v=7wIsojrI8SY #temenNAGASWARA #2024 Artist : Badai @badaithepianoman Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemuka…
  continue reading
 
Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da ta kan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu. Ana yawan buga misali da cewa an yiwa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashin a soshiyal midiya. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dabarun da masu amfani da shafukan za su bi wajen ganin sun amfana yadda…
  continue reading
 
Perjalanan Ligea dari Pop ke Dangdut Koplo Ojo Dumeh https://www.youtube.com/watch?v=urBQyxTt5vc #temenNAGASWARA #2024 Artist : Ligea @ligea_official Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan di …
  continue reading
 
A duk lokacin da ma’aikaci ya tsinci kanshi a ofishi mai matsin lamba da takura, masu sharhi na ganin aiki bai cika tafiya daidai ba. Wasu wuraren aiki na fuskantar matsin lamba daga oganni ko kuma tsarin aiki da zai sa a yi ta korafi. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba yadda wuraren aiki masu matsin lamba ke takura rayuwar ma’aikata da yadd…
  continue reading
 
Lafiya dai ita ce uwar jiki, babu mai fushi da ita. A yanayin da aka ciki babu mai son ya ga ya kwanta rashin lafiya, domin ana lallaba halin da ake ciki. Jama’a na kokawa a fannoni da dama yayinda wasu kyale batun ziyartar asibiti ko shan magani ko da sun ji alamar canji a jikinsu. Ku kasance da shirin Daga Laraba na wannan mako domin wasu dabarun…
  continue reading
 
#temenNAGASWARA https://youtu.be/e7FF7Yvzpk4 The Virgin Jelaskan Asal Usul Cinta Terlarang 2 #TheVirginCintaTerlarang2 #podcast #nagaswararadiotemen Artist : The Virgin @mitathevirgin @darathevirgin @thevirginbandofficial Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea …
  continue reading
 
Yanzu wata guda kenan tun bayan da sojoji suka yi kuskuren kai hari kan masu Maulidi a garin Tudun Biri dake jihar Kaduna. Harin ya yi sanadin mutuwar mutane kusan 100, inda hukumomi da gwamnati ba su yi wata-wata ba wajen daukar alhakin hakan da kuma bayyana cewa za a yi abin da ya dace wajen bin hakkin waɗanda lamarin ya shafa. Toh shin zuwa yanz…
  continue reading
 
Resty Ananta Cerita Pribadi dan Lagu Pergi Sana https://www.youtube.com/watch?v=mJO1BguR2qU #restyanantapergisana #podcast #nagaswararadiotemen #temenNAGASWARA #2023 Artist : Resty Ananta @restyananta__ Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Ramdani Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Se…
  continue reading
 
Tasirin goro ga masu cinsa yana zama abu mai wahala mutum iya dainawa. Goro na da mahimmanci a Kudancin Najeriya musamman ga Kabilar Igbo. Haka ma yawanci dattawa a Arewacin Najeriya har ma matasa da mata a wasu lokutan suna cin goro, inda abin ya kan zame musu jiki, yayinda ake amfani da shi a wajen taruka na aure ko suna duk da ba a nomanshi a ya…
  continue reading
 
Da zarar an ambaci wasiyya sai mutum ya fara tunanin mutuwa, ko wani abun na daban a rai. Wasu kan bar wasiyya ko da za su yi tafiya zuwa anguwa saboda gudun riskar wa'adi a lokacin da ba shiri. Shin ya mahimmancin wasiyya take da kuma tasirin hakan? Ku biyo mu shirin Daga Laraba na wannan makon domin jin mahimmancin barin wasiyya tun mutum na raye…
  continue reading
 
Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su. Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu ba aure. Toh shin da gaske ne abinda suke fada na cin karo da kalubale bayan aure Ku biyo mu cikin shirin Daga Laraba na wannan makon inda muka duba yadda wasu mazan kan sh…
  continue reading
 
Mutune kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu. Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwain abubuwan da ke haddasa hakan. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda za ku gane kuna da karancin suga a jikinku da kuma matakan kar…
  continue reading
 
Bayan watanni tara da kammala zaben 2023 da zubar da wasu jiga-jigan yan siyasa, bangaren shari’a ma na cigaba da zartar da hukunci, inda zuwa yanzu aka tsige akalla gwamnoni hudu daga jam’iyyu daban-daban. Wasu na ɗiga ayar tambaya kan saƙaƙiyar da alƙalai ke amfani da su wajen yanke hukunci a kotunan. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ain…
  continue reading
 
Mutane na tunanin matan aure dake aiki ba sa iya sauke haƙƙoƙin da suka rataya a wuyansu saboda tarin uzuri a wuyansu da kuma kula da iyali Ko da yike akwai matan da suke da jajircewa a wajen aikinsu matuka. A shirin Daga Laraba na wannan mako mun yi nazarin rayuwar matan aure masu aiki da irin yadda suke magance kalubalen da suke fuskanta.…
  continue reading
 
Sandrina Ngomongin Kuliah Sarjana dan Slow Respon https://nagaswarafm.com/link/podcast #Sandrina #SlowRespon #SandrinaSlowRespon #temenNAGASWARA https://www.youtube.com/watch?v=9AZ7H9_Vtno Artist : Sandrina @sandrinamazayya Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_the…
  continue reading
 
https://www.youtube.com/watch?v=pIChJs3SIAQ #SitiBadriahRPH #CocoteTolongDikondisikan #SitiBadriah #RPH #temenNAGASWARA #2023 Artist : Siti Badriah @sitibadriahh & RPH @rph.music Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul & Ramdhani Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selai…
  continue reading
 
Duk wanda ya taɓa halartar zaman kotu zai iya bayar da shaidar cewa ba wurin wargi bane, ya zama wajibi mutum ya kama kansa tare da girmama alƙalai. Mutane na yawan tambayar ko me ya sa ba a barin jama’a su ɗauki hoto ko bidiyon alƙalai a lokacin shari’a a Kotu? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da doka tace gameda hana ɗaukar hoton al…
  continue reading
 
Siti Badriah Cerita Suami, Anak, Karir dan Segalanya Disini https://www.youtube.com/watch?v=gLUyOZdResU #SitiBadriah #SiBad #PodCast #temenNAGASWARA #2023 Artist : Siti Badriah @sitibadriahh Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul & Ramdhani Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @very…
  continue reading
 
Ƙawayen amarya na yawan korafi a duk lokacin da suka ji labarin kawar su za ta yi aure kuma lokaci ya matso kusa, ba wai dan ba su son ta yi ba, aa sai dan tunani da zura ido domin ganin samfurin ankon da za a fitar. Wasu amaren kan tsuga kudi a kan ankon bikinsu kuma su tilasta kawaye a lalai tilas sai sun siya a hannun su, baki isa kije kasuwa ki…
  continue reading
 
Gwamnati ta sha bullo da tsare-tsare da nufin magance tashe-tashen hankulan tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan. Sai dai lamarin ya ki ci, ya ki cinyewa, inda wasu ke ɗora laifin hakan a kan yadda bangarorin suka kasa gane cewa kowannensu na bukatar dan uwansa. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba abin da ya sa rikicin makiyaya da …
  continue reading
 
#CristMartin #RinduDirimuYangDulu #PodCast #temenNAGASWARA #2023 https://www.youtube.com/watch?v=Klt3EK0E6vY Artist : Crist Martin @cristmartinofficial Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Youtube, PodCast bisa ditemukan d…
  continue reading
 
Shan maganin karfin maza ya zama ruwan dare a wannan zamani, ta yadda masu sayar da shi ke yi a bainar jama'a, ba tare jin ko dar ba, sakamakon yadda suke cinikinsa. Shin mene ne dalilin da maza ke shan maganin karfin maza? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya ji ta bakin maza da ke shan Wadan nan magunguna, ya tuntubi mata da aka ce ana sha saboda…
  continue reading
 
#pakle #tresnomusiji #podcast Pakle Cerita Jadi Pengusaha dan Bakat Otodidak Nyanyi Tesnomu Siji https://www.youtube.com/watch?v=nsQ59rIZEEE #temenNAGASWARA Artist : Pakle @pakle_777 Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya (Selain di Yo…
  continue reading
 
A yadda wasu masu sana’o'in suka ginu, ko da za a ajiye musu aikin albashi sun gwammace si cigaba da sana’o’in su. A shirin daga Laraba na yau mun duba yadda matasan da suka kammala jami'a ke komawa sana'ar girike-girke da kayan maƙulashi. To me ya sa matasan suka fara yiwa kansu ƙiyamul-laili, ko cigaba hakan ke haifarwa. Ku biyo mu cikin shirin.…
  continue reading
 
#temenNAGASWARA #EP067 #2023 https://youtu.be/iHP_x9LtytU Andrigo Jelaskan Pacar Selingan dan Tes DNA Dunia Nyata Aja Artist : Andrigo @andrigoofficial Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinator : Eko @ekho_thea Publish : Very @verysetya #Andrigo #TesDNA #DuniaNyataAja #Viral (Sela…
  continue reading
 
A yanayi na rashin lafiya a kan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa a asibitoci. Amma akwai matan da su ma a ganin su, kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su. Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan meyasa wasu basu yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.…
  continue reading
 
Samari da 'yan mata da dama sun samu abokan rayuwar su a shafukan sada zumunta, wasu kuma sun gamu da ƙaluabale. Shin da gaske ana aure a soshiyal midiya ko nishaɗi kawai ake yi? Masu haɗa aure a shafukan sada zumunta sun bayar da matakan da za a ɗauka idan ana so a yi nasara. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba wasu mahimman abubuwa da ya ka…
  continue reading
 
Tun bayan da hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce maniyatta aikin Hajjin 2024 su fara neman kafin alkalamin Naira miliyan 4 da rabi, yan ƙasa ke ta cece-kuce kan wannan labari. Wasu na ganin anya wannan lamari ba zai gagari talaka ba, yayinHda kuma masana da hukumomin ke kare kansu a kan wannan mataki. A cikin shirin daga laraba na wannan mako mun dub…
  continue reading
 
#temenNAGASWARA #EP066 #2023 https://youtu.be/hq9BLy8i1MI Lagu Luvia Band Orang Yang Salah Viral, Inilah Penjelasan Mereka Artist : Luvia Band @luviaband_official & Hendy Irvan @hendy_irvan Official Music Video : https://youtu.be/8ONhscBGtHQ Host : Noei @noeiayabie Editor : Herdy @mertadinata Camera : Asrul @ariefasrul Operator : Bona Bonz Cordinat…
  continue reading
 
Juyin mulkin da ake yi a ƙasashen Afrika a 'yan kwanakin nan yana tayar da hankalin shugabannin yankin, inda suke ta ƙoƙarin ganin an dawo mulkin dimokraɗiyya. Sai dai wasu na ganin yawan tsoma baki da shugaban Najeriya Bola Tinubu ke yi, bai kamata ba musamman ƙasashen da ba su cikin yankin ECOWAS da yake jagoranta. Duk da yake akwai masu ganin gi…
  continue reading
 
A al’adan bahaushe, gaisuwa wata abu ce mai matuqar muhimmaci a cikin zamatakewar sa ta yau da kullum kuma Gaishe da mutum na daya daga cikin alamomin girmama shi. A ‘yan kwanakin dai nan ana ta taƙaddama akan wane ne ya kamata ya fara gaida wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata. A shirin Daga Laraba na wannan mako, mun duba yadda batun gai…
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas