France Medias Monde awam
[search 0]
lebih

Download the App!

show episodes
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
 
Loading …
show series
 
A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman dalilan da suka sa duk da taron dangi aka gaza hambarar da gwamnatin shugaban Syria, Bashar Al Assad.Oleh RFI Hausa
 
Shirin 'Tambaya Da Amsa tare da Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ne. Daga cikin tambayoyin da ya kawo amsoshinsu , akwai wacce ke neman sanin yadda Bahaushe ya samo inkiyar 'Garba' da ya ke wa 'Abubakar', da kum yadda 'yan kasasehnwaje da ke zaune a Najeriya za su yi a game da umurnin gwamnatin kasar na hada layin way…
 
Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya gana da manzanin kungiyar kasashen Afrika ta AU a Addis Ababa, a wani hukunrin su na samar da mafita a yakin da ake tsakanin dakarun Habasha da na yankin Tigrea.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu saurare dangane da rikicin Tigrea.…
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya yi karin bayani kan tarihin kafuwar kasar Isra'ila da kuma yadda ka yi tayi karfi wajen sarrafa manyan gwamnatocin kasashen duniya. Shirin ya kuma cika alkawarin karin bayani kan tsarin sake fasalin gudanar gwamnati a Najeriya da wasu masu ruwa datsaki ke cigaba da yin kiraye-kirayen aiwatarwa.…
 
A cikin shiri Tambaya da amsa daga nan sashen hausa na rediyon faransa rfi,masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da hanyoyin da hukumomi ke bi wajen karbar kudadden haraji,banda haka,mai ya dace yan kasa su yi don lalle ganin sun biya haraji a hukumance.Michael Kuduson ya duba wannan tambaya ,ga kuma amsar ta da wasu can daban a cikin s…
 
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani kan matakan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke takawa kafin samun mukamin Marshall, sai kuma amfanin Laka ga jikin dan adam.Oleh RFI Hausa
 
Gwamnatin Najeriya tace yin amfani da kyallen dake rufe baki da hanci a cikin kasar ya zama dole ga dukkan Yan kasa domin kare kai daga annobar coronavirus.Jama'a sun nemi su ji ko amfani da wannan kyalle na da amfani.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya ji ta bakin masana,sai ku biyo mu.…
 
A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' wannan makon, Michael Kuduso ya kawo amsoshin tambayoyin da wasu masu sauraro suka aiko ta wajen taimakon kwararru. Daga cikin amsoshin da aka samu har da ma'anar karin maganar Hausar nan, wato 'aikin Babangiwa'. A yi saurro lafiya.Oleh RFI Hausa
 
Shirin Tambaya da Amsa na amsa tambayoyi daga masu sauraranmu kan batutuwa da suka shige musu duhu, suke kuma neman karin haske a kai daga nan sashen hausa na Rediyo Faransa Rfi.Za mu soma shirin da wannan tambaya menene ainihin aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff? Shin wannan mukamin yana cikin kundin tsarin mulki, w…
 
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Bala Suleiman Dalhat kan abinda ake nufi da rarar man fetur da kuma yadda kasashe masu arzikin mai ke samun rarar. Shirin ya kuma amsa karin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu.Oleh RFI Hausa
 
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan bata samu ba ,bayan da manyan kasashen Duniya suka juya masa baya.Sai ku biyo mu…
 
A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.…
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login