Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
…
continue reading
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.
…
continue reading
Yowes ta rungokno ae. Javanese alert !1!1!!1
…
continue reading
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
…
continue reading
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
…
continue reading
Bacotan orang biasa dari Makassar
…
continue reading
…
continue reading
Selamat datang di podcast obrolan nom noman. Podcast ini berisi konten pembahasan cangkruk yg tidak mendidik, tidak informatif dan hanya menyebarkan ujaran kebencian. Hati-hati pilih yg kamu dengar, semoga menghibur!
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
19:27
19:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:27Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a ciki…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 15, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 14, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 13, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 12, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan Da Al’adar Zanen Fuska Ke Neman Gushewa A Kasar Hausa
29:44
29:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:44Zanen fuska na da dadadden tarihi a Arewacin Najeriya musamman a kasar Hausa. Sai dai wannan dadaddiyar al’ada tana kan hanyar gushewa domin kuwa ba kasafai ake samun wadanda suke yin ta a wannan zamani ba. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan wannan al’ada da kuma dalilin gushewar ta.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 11, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 10, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 08, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 07, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 06, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 05, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Koma 'Event Centre'
29:48
29:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:48A da akan kwashe kwanaki ana bukuwan aure a kasar Hausa, kama daga kamu, zuwa sa lalle, yinin bik da zaman ajo zuwa budar kai da sayen baki. Sai dai wadannan al’adu sannu a hankali suna ta gushewa. Ko mene ne dalilin wannan sauyin? Wannan ne batun da shirin Daga Laraba zai duba a wannan makon.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 04, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 03, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Fabrairu 01, 2025
29:57
29:57
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:57A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe
20:20
20:20
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:20A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wa…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 31, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 30, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 29, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata
29:49
29:49
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:49Son haihuwar ‘ya’ya maza fiye da ‘ya’ya mata abu ne da ake samu tun tale-tale a tsakanin alummomi daban-daban. A tsakanin wasu al’ummomin, samun da namiji abin alfahari ne wanda kuma yake nuni da cigaba da dorewar ahali; sai dai ba a cika bai wa haihuwar ‘ya mace irin wannan muhimmancin ba. Ko wadanne dalilai ne suka sa wasu mutane suka fi son samu…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 28, 2025
29:58
29:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:58A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 27, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 25, 2025
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Janairu 24, 2025
29:59
29:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:59A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.Oleh VOA
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Me Ya Sa Matasa Ba Sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a?
26:56
26:56
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:56Samun ingattattun malamai a makarantun firamare da sakandare na taka muhimmiyar rawa wajen samar da tubalin ingantaccen kuma nagartaccen ilimi a cikin al’umma. Ɗorewar wannan fafutuka ta samar da ingantaccen ilimi kuma ta dogara ne a kan samun haziƙan matasa da za su maye gurbin malaman da ake da su yanzu. Sai dai a Najeriya, alamu suna nuni da yad…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama
19:58
19:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:58A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan Ɓaraka A Tsakanin Iyayen Riƙo Da Ƴaƴan Riƙo
23:01
23:01
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
23:01Duk wanda aka haifa ya tashi a kasar Hausa ya san al’adar nan ta bayar da ko karɓo ɗa ko 'ya riƙo. A wasu lokutan mutum ne ke nema a ba shi rikon, a wasu lokuta kuma iyayen ne suke bayarwa don ƙashin kansu. Wannan alada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu. Shirin Daga Laraba na wannan…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Sunayen Zamani Suke Neman Kawar Da Na Hausawa
28:27
28:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:27A tsakanin Hausawa, sunaye masu alaka da harshen Larabci sun kusan maye gurbin na gargajiya irin su Tanko da Talle da Audi da dai sauran su. Sai dai yayin da a da sunayen da Hausawa kan sanya wa ’ya’yansu na Annabawa ko Sahabbai ko mashahuran malaman Muslunci ne, a baya-bayan nan wasu iyaye kan aro wasu kalmomi su rika kiran ’ya’yansu da su. Mene n…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya
19:38
19:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:38A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka
27:46
27:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:46A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa. Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi. Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta m…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya
21:05
21:05
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:05Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti
27:33
27:33
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:33A dukkan kwanakin karshen watan Disambar kowace shekara, lokacin ne da farin ciki ke cika a fuskokin Mabiya Yesu Almasihu don gudanar da bukuwaN ranar tunawa da haihuwar sa wato kirsimeti. Sai dai, wasu darikun addinin kirista da suka hada seventh day Adventist, Jehovah Witness da ma kuma darikar Deeper Life basu yadda da gudanar da wannan biki na …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya
27:44
27:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:44Tururuwar da mutane suke yi zuwa manyan biranen Najeriya na barazana ga wadannan alƙaryu ta fuskar tsaftar muhalli. Misali, wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa a duk sa'a daya birnin Legas kan yi baƙi 77 – hakan kuma kan haddasa karuwar sharar da ake zubarwa. Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan yadda shara ke adda…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
21:25
21:25
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:25Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana
29:52
29:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:52A karshe dai an ayyana John Mahama a matsayin zababben shugaban kasar Ghana bayan da al’ummar kasar sun yanke shawarar zabensa lokacin da suka kada kuri’a ranar Asabar din da ta gabata. Duk da sauran ‘yan Takara da John Mahama ya kara da su, ciki harda mataimakin shugaban kasar mai ci a yanzu wato Mahamudu Bawumia Musulmi na farko da ya tsaya takar…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a
20:09
20:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:09Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa
31:41
31:41
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
31:41Kishin kasa na cikin abubuwan da shugabanni, da sauran masu ruwa da tsaki suke kira ga ’yan Najeriya a kullum a kansu. Muhimmancin kishin kasa ga cigaban al’umma, musamman a kasa mai kabilu da addinai daban-daban irin Najeriya, abu ne da ba zai misaltu ba. Sai dai alamu na nuna cewa yan Najeriya sun fi nuna kishin kabilun da suka fito idan aka kwat…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro
30:16
30:16
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:16Matsalar tsaro na daga cikin batutuwan da suka hana kasar nan cikas a ‘yan shekarun nan. Kuma kamar yadda alumma ke bayyanawa akwai karancin jami’an tsaro da ya kamata ace suna lura, tare da kiyaye rayuka da dukiyoyin alumma a koda yaushe. Karancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga cikin jihohin da rashin tsaron yafi kamari suka samar da wasu jami’…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari
18:09
18:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:09A cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta. Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya
24:57
24:57
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:57An daɗe ana muhawara, musamman a Arewacin Najeriya, a kan buƙatar yin garambawul ga tsarin makarantun tsangaya. A baya dai waɗannan makarantu kan samar da mahaddata alqur’ani waɗanda kuma sukan dogara da kai Sai dai a wannan zamani, yaran da suke karatu a ƙarƙashin tsarin sun zama mabarata. Gwamnatoci da dama dai sun yi kokarin yin garambawul ga ya…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci
29:35
29:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:35A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci. Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri bay a bukatar yin bara ko roko kafin ya sami na sakawa a bakin salati. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan za…
…
continue reading
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirinOleh RFI Hausa
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da.
24:13
24:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:13Kalmar almajiri ta samo asali ne daga yaren larabci wato almuhajir, dake nufin wanda ya bar garin sa don zuwa wani gari neman ilimi. Mafi yawan alummar arewa inda akafi sanin Kalmar sun taso ne sun ga ana gudanar da karatun allo ko almajirci, wanda hakan ke nufin almajirci ya samo asali ne tun lokacin da musulunci ya fara shigowa Najeriya daga gari…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Matsayin Gwamnonin Arewa Kan Kudurin Haraji – Kishin Kasa Ko Son Zuciya?
27:49
27:49
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:49Taron da Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) ta yi a Kaduna ya bar baya da kuria’a. Daya daga cikin shawarwarin da gwamnonin suka yanke ita ce ta kin amincewa da wani Kuduri da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai Majalisar Dokoki ta Kasa. Shin kishin Arewa ne ya sa gwamnonin suka yi Allah-wadai da Kudurin ko kuma son zuciya? Wannan ce muhawarar da ta…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?
26:18
26:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:18Tarbiyya kamar yadda aka san ta a al’adance tana inganta ne idan al’umma gaba daya ta hada hannu wajen ladabtar da yara. Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya daukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kauce hanya. Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi duba ne kan alfanun ko illar…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma?
30:29
30:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:29Afrika na da dadadden tarihin girmama na gaba, musamman dattawan da ke cikin al’umma. Sai dai a wannan zamani akan samu matashi ya shafa wa idonsa toka ya fito bainar jama’a yana musayar zafafan kalamai da sa’o’in mahaifinsa. Shin me ya sa ake samun irin wannan? Don jin amsar wannan tambaya da ma wasu sai ku biyo mu a cikin shirin Daga Laraba na wa…
…
continue reading