Selamat datang di Man Podcast. Semoga bermanfaat. Cover art photo provided by Nahil Naseer on Unsplash: https://unsplash.com/@nahilnaseer
…
continue reading
Obrolan gatel
…
continue reading
Welcome to COSMONAUT, where amazing things happen.
…
continue reading
Just to Be a Good Man
…
continue reading
Nenoka common man gurinchi matladalanukuntunna.
…
continue reading
Ingin Berbagi pengalaman, karena dengan saling bercerita pengalaman hidup atau apapun kita bisa saling belajar satu sama lain dan bisa bercermin untuk kehidupan yg lebih baik
…
continue reading
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
…
continue reading
Yo sup ma man, Perkenalkan nama gue Martin Dermawan di Podcast allaboutfilm ini gue akan membahas apapun mengenai film. entah itu review film, update berita terbaru untuk film yang mendatang dan sebagainya. And i hope u guys like it. with love, M❤️ and don't forget follow my ig: @whoami.23. Thanks a lot!!
…
continue reading
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Podcast yang dibawakan oleh fans jejepangan ini akan membahas chapter-chapter terbaru serial manga favorit kalian dengan bumbu-bumbu opini pribadi dan trivia yang menarik. Serial yang dibahas secara reguler : One Piece, Shingeki no Kyojin (Attack on Titan), Hunter X Hunter, Boku no Hero Academia, One Punch Man. Tayang setiap minggu (semoga), Podcast WIbu Pocin (PwP) akan memberikan semua yang kalian butuhkan soal manga & anime. Available on Apple Podcast, Google Podcast, and more. Warning : ...
…
continue reading
Talk with Denny Delian IG @namaku_de
…
continue reading
Rekam, Upload, dan Lupakan yg gak penting 😂 Pembahasan yg tidak akurat dan garing beud Hahhahaha
…
continue reading
Podcast-nya Para Geek dan Para Nerd
…
continue reading
Membahas dan membicarakan hal-hal tidak berguna
…
continue reading
Islam Selamatkan Negeri
…
continue reading
Bahagia itu harus di ciptakan Bahagia lah anda bersama kami. https://youtu.be/lxD4lXF7ihtQ https://renoherbalfarmapt.websites.co.in/ https://ep.asante.co.id/dedija0703 Layanan on line Rek. Bank BCA 4920442094 an Dedi Jayadi WA Bisnis 0812-1136-1100 HERBAL Nanoteknologi 0812-1136-1100 https://maps.app.goo.gl/dwBK89Aat3vL7Mzu6
…
continue reading
Sahih Bukhari-Kitab Fadhail Al-Quran
…
continue reading
Sahih Bukhari-Kitab-Al-Tafsir
…
continue reading
podcast yg isinya (semoga) berguna buat yg dengerin— entah itu bisa jadi setuju atau jd ga setuju, jadi tau dr yg sblmnya gatau. apapun itu, gue harap gaada yg merasa dirugikan. terlebih lagi ini podcast buat media gue sharing opini. feel free to comment, ok? (bisa gasi ngasi komen di podcast lol newbie)
…
continue reading
Podcast yang berisi cerita berbagai hal mengenai hobi, pekerjaan, kisah cinta, dan hal lain mengenai pemuda. Come on, share your story ..
…
continue reading

1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Su Ga Ragi A Farashin Man Fetur Ba?
20:26
20:26
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:26Send us a text Fiye da wata guda ke nan tun bayan da Matatar mai ta Dangote ta sanar da rage farashin man fetur daga naira 890 zuwa naira 825 kowace lita. Bayan wannan ragi ne dai shi ma Kamafanin Mai na Kasa wato NNPCL ya sanar da rage nasa farashin. Sai dai har yanzu ba a ga ragin a gidajen mai ba. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi na…
…
continue reading

1
Abubuwan Da Suke Shirin Faruwa A Fagen Siyasar Najeriya
21:42
21:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:42Send us a text Fagen siyasar Najeriya na ci gaba da daukar dumi yayin da ’yan kasa da dama suka yi kasake suna jiran girgiza ta gaba wadda wasu suke ganin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya diga mata dan ba. A baya-bayan nan dai an yi ta tsegunguma da rade-radi a kana bin da wasu jiga-jigan ’yan siyasar kasar nan, musamman ’yan ad…
…
continue reading

1
Ladan Da Mai Aikin Karfi Yake Samu A Lokacin Azumi
25:59
25:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:59Send us a text Watan azumi lokaci ne da akan samu wasu ma’aikatu sun sassauta wa ma’aikata ta hanyar yi musu rangwame kamar rage musu yawan sa’o’in aiki. Sai dai a lokacin da wadannan mutane suke samun rangwame, akwai wadanda suke ayyuka ko sana’o’in da suka dogara da su ciyar da iyalansu. Sau da dama irin wadannan mutane sai sun fita sun yi aiki a…
…
continue reading

1
Falalar Bude Baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi
26:50
26:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:50Send us a text Hadisi ya tabbatar da yadda cin abinci tare yake kara dankon zumunci da kaunar juna da albarka a tsakanin al’umma. Mai yiwuwa wannan ne ya sa akan samu Karin kusanci da shakuwa a tsakanin duk iyalan da kan zauna su ci abinci. Ko kafin watan azumi dai, wasu magidantan kan mayar da cin abinci tare da tare da iyalin su al’ada. Shin ko m…
…
continue reading

1
Abin Da Ya Sa Ba Mu Bayar Da ‘Ramadan Basket’ Ba
20:57
20:57
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:57Send us a text A aladance, a duk lokacin da aka ce watan Ramadana ya karato samari da ‘yan mata kan yi musayar kyaututtuka don kyautata wa abokan zaman su. Misali, a lokacin azumi samari kan sayi kayan bude baki da suka hada da madara, kwai, da sauran kayan makulashe wanda ake yiwa lakabi da ‘’Ramadan Basket’’ a turance don kaiwa ‘yan matan su. Sai…
…
continue reading

1
Yadda za ku yi girke-girken Azumi da kuɗi kaɗan
14:49
14:49
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
14:49Send us a text Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa. An saba da Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buda baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na matsin tattalin arziki. Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da …
…
continue reading

1
Ko Kun San Azumi Na Inganta Lafiyar Jiki?
42:18
42:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
42:18Send us a text Alumma na yin azumi ne bisa dalilan addini don samun lada kamar yadda Allah ya umurta a cikin Qurani mai girma. Sai dai daga baya binciken masana kimiyya ya gano cewa bayan lada da ake samu daga yin azumi, akwai wasu alfanu da mai azumi ke samu ga lafiyar jikin shi da suka hada da inganta karfi da zurfin tunani zuwa fitar da gurbatat…
…
continue reading

1
Halin da jama’a za su shiga idan Kamfanin Kaduna Electric ya ƙi sauraren ma’aikatansa
22:58
22:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:58Send us a text Wutan lantarki a Najeriya ya zama ginshikin rayuwa da alumma basa iya rayuwa ba tare dashi ba. A duk lokacin da aka ce an dauke shi zaka ga yadda alumma kan shiga cikin matsanancin hali, wasu da dama sun ta’allaka ne dashi wajen tafiyar da harkokin su na yau da kullum, kai har ma da kasuwanci. A kwanakin baya ne jihohin Kaduna, Sakkw…
…
continue reading

1
Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi?
26:29
26:29
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:29Send us a text Ko kun san sunan dabinon da kuka fi so ku ci a lokacin shan ruwa? Dan Agadas ne, ko Ruwa-Ruwa, ko Annakhiyl? Yayin da ake shirye-shiryen tarbar watan Ramadana, shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan nau’ukan dabino da alfanunsa ga dan’Adam, musamman mai azumi.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading

1
Matakan Kariya Daga Cutar Ƙyandar Biri
19:39
19:39
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:39Send us a text Cutar kyandar biri da aka fi sani da Mpox ta kara bulla a Najeriya. Na baya bayan nan shine wanda ta bulla a jihar Filato inda aka samu wadanda suka kamu da ita mutum 11 da sai wanda ya rasa ransa mutum daya. Cutar ta kyandar biri ta bulla ne a kananan hukumomi biyar da suka hada da Jos ta Arewa, Bokkos, Shendam, Mangu da kuma Kenke.…
…
continue reading

1
Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?
21:06
21:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:06Tambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Dalilan Da Ba Zamu Sauke Farashin Burodi Ba
29:51
29:51
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:51Send us a text A daidai lokacin da wasu alumma ke murnar saukar farashin kayayyakin abinci a kasuwanni kamar su shinkafa, masara da sauran kayan hatsi. Shima farashin flawa da ake amfani dashi wajen sarrafa biredi, gurasa da sauran makulashe ya sauka a kasuwa. Sai dai duk da saukar da farashin flawar tayi, alumma na cigaba da kokawa kan yadda har y…
…
continue reading

1
Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano
27:50
27:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:50Send us a text Tun bayan bayyana kafa Gwamnatin Bibiya ko kuma Shadow government a turance da wata kungiya karkashin jamiyyar APC a jihar kano tace zata yi ne ne dai alumma da dama keta jefa ayar tambaya kan halascin wannan gwamnati. Kungiyar dai ta bayyana cewa zata kafa wannan gwamnati ne don bibiyan ayyukan gwamnatin gwamna Abba Kabir Yusuf don …
…
continue reading

1
Cigaban Da Hukumomin Raya Shiyyoyi Zasu Samar
22:17
22:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:17Send us a text A kwanakin baya ne dai shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kirkiri sabbin hukumomin shiyyoyin kasar nan da nufin kawo cigaba ga wadannan shiyyoyi. Gabanin kirkirar wadannan hukumomin, gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ce ta fara kirkirar hukumar raya yankin Neja Delta bayan wasu kalubal…
…
continue reading

1
Dalilan Saukar Farashin Kayan Masarufi A Kaswanni
26:08
26:08
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
26:08Send us a text Bayanai daga sassa daban-daban na Najeriya suna nuni da cewa farashin kyayyakin masarufi na ta faduwa a kasuwanni. Kafin hakan dai farashin ya yi ta tashi, har ya kai ga duk abin da mutum ya saya a yau, idan ya koma kasuwa bayan kwana biyu zai ji an ce ya tashi. Ko wadanne dalilai ne suka sa farashin kayayyakin masarufi suke ta sauka…
…
continue reading

1
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
19:27
19:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:27Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a ciki…
…
continue reading

1
Tasirin Da Kyauta Ke Dashi A Soyayya
24:42
24:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:42Send us a text A duk lokacin da aka ce soyayya ta kullu a tsakanin mutane biyu, hakan na tafe da wasu hidimomin da soyayyar ke zuwa dasu. Cikin irin wadannan hidimomi akwai kyauta da masoya ke baiwa junan su. Wadannan kyaututtuka sun hada da turare, agogon hannu, sarka ko zobe da dai sauransu.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading

1
Kalubalen Dake Neman Durkushe Kafafen Rediyo A Arewa
28:15
28:15
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:15Send us a text Rediyo na daga cikin kafofin da alumma da dama suka dogara dasu don jin labarai, shirye shirye da kuma nishadi. Rediyo na taka muhimmiyar rawa wajen wayar wa da alumma dama kai musamman duba da yadda aka bada shaidar cewa tafi kowace kafar media saurin yada bayanai ba a cikin birane ba, har ma da yankunan karkara. Sai dai a wannan ga…
…
continue reading

1
Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya?
30:00
30:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
30:00Send us a text Doctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da wasu matan dake yankin Arewa suke bayyanawa suna fuskanta wurin karantar fannin. Doctor Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci daya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi …
…
continue reading

1
Har Yanzu Akwai Masu Rufin Asiri A Najeriya?
25:12
25:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:12Send us a text A tsakanin al’umma akan karkasa mutane gida-gida a bisa mizani na tattalin arziki, musamman a tsarin jari-hujja: akwai mawadata, akwai matalauta. A tsakanin al’umma akwai aji na mutane masu matsakaicin samu wanda ake kira “Middle Class”. Akan saka mutane a wannan aji ne galibi bisa la’akari da aiki ko sana’ar da suke yi, da kudin da …
…
continue reading

1
Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Dalilin Faduwar Farashin Tumatur A Kasuwa
27:44
27:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:44Send us a text Shin mene ne dalilin faɗuwar farashin tumatir warwar a kasuwa? Idan ba a manta ba, a watannin baya farashin Tumatur yayi tashin gwauron zabo wanda aka dade ba’a ga irin sa ba. A wancan lokacin, sai da farashin tumaturin ya kai ga iyalai da dama sun hakura dashi sun koma sayen na gwangwani ko na leda. Wannan ne batun da shirin Najeriy…
…
continue reading

1
Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata
25:44
25:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:44Send us a text A tsakanin Hausawa akan yi wa jaririya wani nau’i na kaciyar mata, wanda ake kira yankan angurya, kwana bakwai da haihuwarta. Ko menene alfanu ko illar wannan al’ada ga ’ya’ya mata? Albarkacin Ranar Yaki da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata.…
…
continue reading

1
Hanyoyin Noma Ba Tare Da Kashe Kudi Da Yawa Ba
27:04
27:04
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:04Send us a text Mutanen dake da sha’awar shiga harkar noma kodai don sama wa kansu abin da za su ci ko kuma don samun kudaden shiga na fuskantar kalubale. Wannan kalubale ya hada da karancin ilimin noman, da na irin shuka, da rashin gonaki da dai sauran su. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wannan batu tare da samar da hany…
…
continue reading

1
Dalilan Da Suka Sa Zamu Kashe Naira Biliyan Biyu Da Rabi Kan Auratayya A Kano
25:08
25:08
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:08Send us a text Tun bayan da jihar kano ta fitar da rahoton ware zunzurutun kudi har naira biliyan biyu da rabi don auratar da marasa aure a jihar ne dai batun ke ta shan suka daga bangarori daban daban a fadin Najeriya. Wasu na ganin jihar na da wasu bukatun da suka fi auratar da alumma muhimmanci da ya kamata ace gwamnatin ta mayar da hankali a ka…
…
continue reading

1
Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe
20:20
20:20
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:20A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wa…
…
continue reading

1
Anya Jam’iyyar PDP Za Ta Kai Labari A Fagen Siyasar Najeriya Kuwa?
29:27
29:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:27Send us a text Shin shure-shure PDP take yi da ba ya hana mutuwa, ko kuwa motsi ne na alamun samun lafiya? Wannan ce tambayar da wasu ’yan Najeriya suke yi game da fito-na-fito da shugabannin jam’iyyar suka jima suna yi da juna. Tuni wasu ma suka fara diga ayar tambaya a kan makomar jam’iyyar bisa la’akari da tarin rikice-rikicen da suka dabaibaye …
…
continue reading

1
Hakikanin Dalilan Takaddama Kan Kafa Kotunan Shari’ar Musulunci A Kudu
22:52
22:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:52Send us a text Ana ci gaba da zazzafar muhawara a shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya a kan batun samar da kotunan Shari’ar Musulunci. Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci a yankin ce dai ta buƙaci hakan. Sai dai wasu ƙungiyoyi da ma ɗaiɗakun mutane a yankin suna adawa da wannan buƙata. Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lok…
…
continue reading

1
Dabarun Noma Don Samun Kuɗaɗen Shiga
24:03
24:03
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:03Send us a text Akan ce “Noma tushen arziki”. Mutane da dama za su iya bayar da labarin da ke tabbatar da hakan; domin kuwa ko ba komai idan mutum ya samu abinci ya ci ya koshi babban arziki ne. Wasu ’yan Najeriya kan shuka kayan abinci a unguwannin su don sama wa kan su abincin da za su ci. Sai dai masana na ganin da wadannan mutane za su inganta w…
…
continue reading

1
Dabarun Bunƙasa Kasuwanci Ta Hanyar Intanet
29:34
29:34
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:34Send us a text Ci gaban zamani ya zo da sauye-sauye da dama a fannonin rayuwa daban-daban ciki har da kasuwanci. A yanzu hanyar sadarwa ta zamani, ko intanet, tana taka muhimmiyar rawa wajen tallata haja ko saye da sayarwa da banarori da dama. Tuni ’yan Najeriya da dama suka yi balaguro suka koma intanet da kasuwancinsu. Shrin Najeriya a Yau na wan…
…
continue reading

1
Matakan Samun Abinci A Kan Farashi Mai Rahusa A Najeriya
20:51
20:51
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:51Send us a text Wadatar da al’umma da abinci abu ne mai matukar muhimmanci ga duk ƙasar dake son zama lafiya cigaba. Sai dai a Najeriya cimma wannan buri na cin karo da ƙalubale, kama daga sauyin yanayi zuwa ambaliyar ruwa, daga rashin tsaro zuwa karancin zuba jari a bangaren noma. Rahotanni sun nuna cewa adadin abincin da aka samar bai kai yadda ya…
…
continue reading

1
Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓɓaka Tattalin Arzikin Najeriya
22:04
22:04
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:04Send us a text Kudaden crypto na cikin hanyoyin da zamani ya zo da su da nufin sauƙaƙa hada-hada a tsakanin alumma, musamman a ƙasashen da suka ci gaba. Sai dai a Najeriya, har yanzu ba kowa ne ya san wannan harka da kuma yadda ya kamata a yi ta ba, musamman duba da yadda kudin na crypto ya yi daraja a fadin duniya. Shirin Najeriya a Yau na wannan …
…
continue reading

1
Yadda Kuɗin Kujera Yake Neman Hana Maniyyata Sauke Farali
25:27
25:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:27Send us a text Yanzu haka, saura mako biyu wa’adin da aka deba wa maniyyata Hajjin bana su biya kudin kujerar ya cika, amma rahotanni daga wasu sassan kasar nan na nuna cewa kalilan ne suka iya biyan. Kudin kujerar hajjin ya tsorata ’yan Najeriya a bana, bayan da hukumomi suka ce duk mai sha’awar sauke farali sai ya biya zunzuruntun kudi sama da Na…
…
continue reading

1
Yadda Rashin Ɗaukar Darasi Ya Haddasa Gagarumin Asara A Suleja
25:40
25:40
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:40Send us a text Ƙiyasi ya nuna cewa an yi asarar miliyoyin Naira bayan da shaguna makare da kayayyaki da motocin hawa da na haya suka ƙone ƙurmus, uwa uba kuma rayuka aƙalla 80 suka salwanta sakamakon fashewar tankar mai a Marabar Dikko da ke kusa Suleja a Jihar Neja. Wannan dai ba shi ne karo na farko ba da faɗuwar tanka ta haddasa asarar dukiya da…
…
continue reading

1
Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama
19:58
19:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:58A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Dalilan Da Suka Sa Farashin Citta Ta Yi Tashin Gwauron Zabo
25:45
25:45
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:45Send us a text A kwanakin baya farashin tumatir yayi tashin gwauron zabo a kasuwani, bayan watanni kadan kuma albasa ta tsefe kai. Ana cikin jimamin tashin farashin albasar ne sai ga na itta ya zabura. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.…
…
continue reading

1
Yadda Birnin Abuja Ya Zama Yanki Mai Hatsari Ta Fuskar Tsaro
28:04
28:04
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
28:04Send us a text Rashin tsaro na ci gaba da addabar ’yan Najeriya a matakai daban-daban, a sassan kasar nan daban-daban. Yayin da a wasu yankuna ake fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda da masu tayar da kayar baya, a Abuja ana fama ne da masu kwacen motoci, da ’yan damfara, da sauran su. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wurare…
…
continue reading

1
"Wannan Ce Daya Daga Cikin Ummul Haba'isin Lalacewar Najeriya"
20:34
20:34
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:34Send us a text Saye ko sayar da guraben aiki wani abu ne da yake karuwa kuma yake barazana ga ci-gaban al’umma a Najeriya. Akan yi zargin cewa mutane suna bin wasu hanyoyin da ba su dace ba kafin a ba su aiki a gwamnati. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wadannan hanyoyi da illar da suke haifar wa al’umma da kuma dabarun k…
…
continue reading

1
Yadda "Sojoji Suka Kashe Farar Hula" A Karo Na Biyu A Wata Guda
24:16
24:16
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:16Send us a text Bayanai na kara bayyana game da wani hari da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai a kan wasu kauyuka biyu na Karamar Hukumar Maradun ta Jihar Zamfara, wanda ya yi sanadin mutuwar farar hula akalla 15. Wadanda suka shaida faruwar lamarin dai sun ce sojojin sun kai hari da jirgi mai saukar ungulu ne a kauyukan biyu wadanda ’yan…
…
continue reading

1
Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Samun Wadataccen Abinci
25:59
25:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:59Send us a text A wannan zamani, ’yan Najeriya da dama ba sa samun wadataccen abinci a yini. Magidanta da dama, musamman, sun tsallake sun bar iyalansu sun shiga bariki don neman na sanyawa a bakin salati. Mene ne dalilin hakan, kuma yaya za a yi a kauce wa fadawa cikin irin wannan yanayi? Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan …
…
continue reading

1
Amfanin Komawa Makaranta A Ranar Da Aka Bude Bayan Hutu
20:47
20:47
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:47Send us a text Malamai na dauri sun karantar da cewa idan mutum ya bar karatu na kwana daya, karatun zai bar shi tsawon mako guda; idan ya bar karatu mako guda, karatun zai bar shi wata guda. Sai dai a yau, a duk lokacin da aka ce an koma makaranta bayan hutu, a kan samu rashin komawar dalibai a ranar da aka koma – a wasu lokutan ma, har da malamai…
…
continue reading

1
Yadda Ma’aikata Za Su Daina Jira Kafin Shigowar Albashin Watan Janairu
29:32
29:32
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
29:32Send us a text A duk lokacin da aka ce an biya albashi, yanayi kan sauya ga masu karba har da masu sana’oi a kasuwanni da kananan shaguna a unguwanni. Sai dai watan Janairun ko wace shekara kan zo da kalubale kasancewar an biya masu aikin albashi da wuri a cikin watan Disamba, sun kuma karar da shi a kan bukukuwan da watan kanzo dasu. Shirin Najeri…
…
continue reading

1
Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya
19:38
19:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:38A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
“Makomar Bangaren Ilimi A 2025 Tana Cikin Hadari”
24:44
24:44
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
24:44Send us a text Ga mai son yin nazari a kan makomar bangaren ilimi a Najeriya a 2025, tanade-tanaden Kasasfin Kudi na bana ka iya zama manuniya. A kasafin kudin Gwamnatin Tarayya na 2025 dai, an ware wa bangaren ilimi sama da naira tiriliyon uku. Wannan ne kuma karo na farko da bangaren ya samu irin wannan gata. Sai dai da alamu hakan bai yi wa mala…
…
continue reading

1
Halin Da Matsalar Tsaro Ya Jefa Wasu Alummomin Arewa A Shekarar 2024
22:31
22:31
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
22:31Send us a text A cikin ‘yan shekarun nan, matsalar tsaro ta kasance babbar kalubale a Arewacin Najeriya. Musamman a jihohin Kaduna, Zamfara, Katsina da kuma jihar Sakkwato. Daga matsalar ‘yan fashi zuwa ta’addanci, yankin ya fuskanci barazanar tsaro daban daban. Duk da irin wadannan kalubale, mutanen wadannan yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-dab…
…
continue reading

1
Yadda Takkadama Ta Kanannande Siyasar Kananan Hukumomi A Shekarar 2024
25:02
25:02
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
25:02Send us a text Zabukan Kananan hukumomi na cikin al’amuran da suka dauki hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2024. Duk da an gudanar da zabukan cike gurbi a wasu daga cikin jihohin Najeriya, zabukan kananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai, mai yiwuwa saboda ganin da ake yi cewa wadannan zabukan sun fi shaf…
…
continue reading

1
Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024
27:12
27:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
27:12Send us a text Tun bayan rantsar da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a watan Mayun bara ne dai ’yan Najeriya suke ta kokawa da matsin tattalin arziki sakamakon wasu tsare-tsare da manufofi da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su. Wadannan manufofi sun hada da janye tallafin man fetur da kyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin w…
…
continue reading

1
Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya
21:05
21:05
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:05Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato
21:34
21:34
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:34Send us a text A baya bayan nan ana cigaba da samun hare hare da sojoji ke kaiwa kan fararen hula kamar yadda wasu suka bayyana. Ko A shekarar da ta gabata, rundunar sojin kasar nan ta kai wani hari garin Tudun biri dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna inda harin yayi sanadiyyar mutuwar gomman mutane. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zaiyi…
…
continue reading