France awam
[search 0]
lebih

Download the App!

show episodes
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
 
Loading …
show series
 
Ga wannan tambayar da ta fito daga Aminu Adamu Malamadori, Abdulllahi Aliyu Koya Miga da Malam Musa Dan Malam Mai Wankin Hula Garbo Miga a jihar Jigawa dake Najeriya. Suka ce a yi musu bayani a kan matsayin magajin gari musamman a kasashenTurai da ake zaba? Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ , daga sashen Hausa na Radio France Internationale tare da abokinku…
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan makon ya bayar da amsa kan wasu daga cikin tambayoyin da kuka turo ciki har da wanda ke tambaya kan alfanun da kasar da ta karbi bakoncin gasar cin kofin Duniya ke samu, dama kasar da ta fi kashe kudi wajen karbar bakoncin ita wannan gasa a tarihi.…
 
Shirin Tambaya da amsa tare da Michael Kuduson a wannan makon kamar kowanne lokaci ya amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a wannan mako za ku ji amsar tambaya kan dalilin da ya sa batun tallafin man fetur ya ki ci ya ki cinyewa a kasashe masu tasowa da kuma yiwuwar kawo karshen makamantan matsalolin idan kasashen suka fara tace man su a…
 
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.…
 
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
 
Majalisar Dinkin Duniya ta ce yawan al'ummar duniya ya kai biliyan 8. Shin ko ya ya ake yi a gane hakan, ganin cewa kasashe da dama sun dade basu kidaya al'ummar su ba?Dangane da hakka Michael Kuduson ya mika wannan tambaya daga cikin tambayoyin ku masu saurare a cikin shirin tambaya da amsa.Oleh RFI Hausa
 
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
 
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagaru…
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' tare da Micheal Kuduson kamar kowane mako, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko yake amsawa, kuma a wannan mako ma ya kawo muku ci gaban zantawar da muke da shahararren mawakin nan na kasar Tangale a Gomben Najeriya Lambala wali a game da tarihinsa.Oleh RFI Hausa
 
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo muka tarihin Kofi Atta Annan jami'in diflomasiyyar kasar Ghana wanda ya zama babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na bakwai daga shekarar 1997 zuwa 2006. Amatsayin bakar fata na farko dan kasar Afirka ya dare wannan kujera, ya karbi kyautar zaman lafiya ta Nobel a…
 
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
 
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ tare da Michael Kuduson, daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI zai bayar da amsa daga cikin wasu tambayoyin masu saurare.Tarihin mutumin nan MICHEL LOTITO wanda aka ce yana cin ƙarfe kamar abinci. Shin da gaske ne yana cin ƙarfe? Kuma da gaske ya cinye jirgin sama guda da wasu kekuna? Ya matsayin wannan abin …
 
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.…
 
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson kamar yadda ya saba a kowanne mako yakan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a wannan karon shirin ya amsa tambaya kan tasirin da fitaccen malamin Shi'ar Iraqi Moqtada Sadr, ke da shi ga siyasar kasar da ma takaitaccen bayani kan tsohuwar tarayyar Soviet da kuma dalilin rushewarta.…
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya sake amsa muhimman tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da amsar tambaya kan tasirin tsohon shugaban tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev da ya mutu a farkon makon da muke bankwana da shi, mutumin da ya yi rawar gani wajen kawo karshen yakin cacar baka a Duniya da kuma baiwa kas…
 
Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson na kokarin amsa tambayoyin da masu sauraro ke aiko mana, kuma daga cikin amsoshin tambayoyin da za mu kawo muku a yau, har da wadda ke neman karin bayani a kan tsibirin Taiwan da abin da ya sa Amurka ke kokarin kare tsibirin duk da cewa na China ne. sai a kasance tare da mu.…
 
A cikin shirin tambaya da amsa na yau, za mu ji bayani a kan wasu kasashen duniya da rana ba ta faduwa, sai ku kasance tare da mu.Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ daga nan sashen Hausa na Radio France Internationale. Aiko da tambaya ta adireshinmu na imel a rfihausatambayoyi@gmail.com sai mun ji kaOleh RFI Hausa
 
Kamar kowanne mako shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga cikin masu sauraronmu, kuma daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, har da wadda ke neman bayani a kan tsawon lokacin da ake dauka wajen hakar rijiyar man fetur, da kuma inda aka kwana a game da danyen man da aka ce …
 
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
 
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma n…
 
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
 
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
 
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana. Baya ga ga neman sani kan yadda za warware matsalar tallafin man fetur a kasashen Afirka musamman a Najeriya, shirin ya kuma yi karin bayani akan tambayar da ta nemi sanin wanene Lauya me zaman kansa da kuma…
 
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a wannan karon akwai tarihin wani Sarki da ya shafe shekaru 71 bisa karagar mulki a Jamhuriyar Nijar, sai kuma neman karin bayani akan cutar hanta da dalilan da suke h…
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login