Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 8/14
21:06
21:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:06
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14
20:22
20:22
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:22
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 7/14
21:06
21:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:06
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 5/14
20:52
20:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:52
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 4/14
20:02
20:02
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:02
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14
21:28
21:28
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:28
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagaru…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14
19:43
19:43
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:43
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagaru…
…
continue reading
1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 1/14
20:55
20:55
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:55
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo muka tarihin Kofi Atta Annan jami'in diflomasiyyar kasar Ghana wanda ya zama babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na bakwai daga shekarar 1997 zuwa 2006. Amatsayin bakar fata na farko dan kasar Afirka ya dare wannan kujera, ya karbi kyautar zaman lafiya ta Nobel a…
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8
21:00
21:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:00
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8
20:36
20:36
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:36
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.…
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8
19:48
19:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:48
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 5/8
19:52
19:52
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:52
Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 4/8
20:12
20:12
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:12
Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8
20:27
20:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:27
Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 2/8
20:20
20:20
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:20
Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 1/8
21:35
21:35
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:35
Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya faro tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4
21:02
21:02
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:02
A cikin shirin 'Tarihin Afirka' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tattauna tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4
21:27
21:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:27
Shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya dora kan na makon jiya game da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun 'yancin kai daga kasar Belgium.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4
21:03
21:03
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:03
A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4
21:51
21:51
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:51
A cikin shirin tarihin Afirka,Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya duba tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
1
Tarihin Thomas Sankara (Kashi na 20/20)
19:45
19:45
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:45
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
…
continue reading
1
Tarihin Thomas Sankara kashi na 19/20
21:39
21:39
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:39
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma n…
…
continue reading
1
Tarihin Thomas Sanakar kashi na 18/20
19:46
19:46
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:46
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
…
continue reading
1
Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20
21:22