A good story is always refreshing. Join me on a journey through stories, experiences and a whole lot more. If you like the episodes and content we share, make sure you subscribe for more contents. Instagrams: @kambili_puthappu_
…
continue reading
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
…
continue reading

1
Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?
21:06
21:06
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:06Tambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
19:27
19:27
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:27Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a ciki…
…
continue reading

1
Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe
20:20
20:20
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:20A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wa…
…
continue reading

1
Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama
19:58
19:58
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:58A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya
19:59
19:59
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:59Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya
19:38
19:38
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:38A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya
21:05
21:05
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:05Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
21:25
21:25
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
21:25Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.…
…
continue reading

1
TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a
20:09
20:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:09Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan …
…
continue reading

1
Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari
18:09
18:09
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:09A cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta. Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.Oleh RFI Hausa
…
continue reading
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirinOleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
20:00
20:00
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:00A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
…
continue reading

1
Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran
20:17
20:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:17Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi
19:42
19:42
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:42A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?
19:50
19:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:50A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare. A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
17:26
17:26
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
17:26Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.…
…
continue reading

1
Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe
19:50
19:50
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
19:50Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka. Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wa…
…
continue reading

1
Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?
20:17
20:17
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:17A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru SaniOleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
18:18
18:18
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:18Shirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?
18:48
18:48
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
18:48A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai. A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.Oleh RFI Hausa
…
continue reading

1
A cikin shirin zaku ji amsar tambaya game da sabon irin masara da aka samar
20:13
20:13
Main Kemudian
Main Kemudian
Senarai
Suka
Disukai
20:13Shirin tambaya da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da masu saurare suka aiko mana su. Danna alamar saurare don jin masoshin tambayoyin ta cikin shirin tare da Nasiru SaniOleh RFI Hausa
…
continue reading
The start of everything beautiful is from a cute smile. Today we discuss about an event that took place in my life which made me realise the confidence that a smile could give. Do follow us on Instagram @kambili_puthappu
…
continue reading
There are many mysteries to be solved and there a lot of questions to be asked about the past and technology they had. Hear about the two architectural monuments in this episode of KAMBILI PUTHAPPU ....... N.B:- BY PLACING THE COMPASS ON THE STONE I MEANT THE DIRECTIONAL COMPASS.Oleh Anandhu Anil
…
continue reading
Life is all about magical moments. Listen to my podcast to know about my magical moment . And make sure you guys follow me on instagram at Kambili_pothappu_Oleh Anandhu Anil
…
continue reading
Life il cheytha oru cheriya nalla karyam. Aa nalla karyam enik thanna santhosham.kooduthal kekan aayi stream into the episode. Try reaching me out @instagram in @kambili_puthappu_Oleh Anandhu Anil
…
continue reading
Nammuk orupad friends ind enkilum nammalkk Avril palareyum aduth ariyuka koode illayirikum . Ente life ile oru kunju experience kekuka . Do DM on Instagram profile : https://instagram.com/kambili_puthappu_?igshid=dlbq2gpvg8hbOleh Anandhu Anil
…
continue reading
Jeevithathil santhosham kandethuka ennu parayunnath ithiri buthimuttanu enkilum chila karyangal cheythu kazhiyumbol manasil oru pretheka santhosham ayirikum......do follow my Instagram page https://instagram.com/kambili_puthappu_?igshid=1tompwd8dmd1yOleh Anandhu Anil
…
continue reading
Kazhinju poya karyangal ath thiruthan avilla enkilum manasile chila thonalukal indallo. Ente manasil indaya kurach thonalukale kurichanu ee oru episode. You guys can reach me on instagram: https://instagram.com/kambili_puthappu_?igshid=1iwi01xkbf8epOleh Anandhu
…
continue reading