Yadda Sakacin Hukumomin Tsaron Najeriya Ya Hallaka Jama'a Da Dama
Manage episode 324400535 series 3311743
Binciken da kafar sadarwa ta Daily Trust ta gudanar ya gano cewa hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za'a kaiwa jirgin kasan Abuja zuwa kaduna hari ranar litinin din da ta gabata amma basu dauki matakan dakile harin da ya yi sandiyyar mutuwar 'yan Najeriya da dama ba.
Daga ina matsalar take?
saurari asirin da wannan bincike ya tona.
563 episod