Tallafin Da 'Yan Najeriya Ke Bukata
Manage episode 402537286 series 3311743
'Ƴan Najeriya sun samu kansu a yanayi na tsadar rayuwa sakamakon cire tallafin man fetur.
Wane tallafi 'ƴan Najeriya suka fi bukata a yanzu?
Wasu na bayyana tallafin kayan abinci da Gwamnatin Najeriya ke cewa tana bayarwa ba shine abin da ƴan ƙasar ke buƙata ba.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu.
751 episod