Yadda Rashin Wutar Lantarki Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci
Manage episode 322374380 series 3311743
A yayin da kusan kowane bangare na rayuka ke kara dogaro da amfani da wutar lantarki, samuwar watar sai kara wuya take a Najeriya, inda a halin yanzu bukatar wutar ke karuwa saboda matsanancin zafi da tsadar man fetur.
Shirin Najeriya A Yau na dauke da yadda ’yan kasar ke rayuwa a cikin duhu, rashin tabbacin samun wutar da kuma musabbabin matsalatar, wadda ta sa cibiyoyin kiwon lafiya, masana’antu, da sauran bangarori kokawa.
565 episod