Ko kayyade Kudaden Kamfen Zai Kawo Zabe Mai Tsafta a 2023
Manage episode 343215567 series 3311743
Hukumar INEC ta kara jaddada bukatarta ga ’yan takara da jam’iyyu cewa su yi wa dokar da ta kayyade kudaden kamfen din zaben 2023 biyayya, a wani yunkuri na tabbatar da anyi zabe mai inganci.
Shin sanya iyakar kudin da za a kashe a yakin neman zabe zai yi tasiri wurin samun sahihin zabe?
Saurari bayanai da ga bakin INEC da masu ruwa da tsaki a harkokin zabe.
559 episod