Manyan Dalilan da Suka Sa aka zabi Abdullahi Adamu Shugaban APC
Manage episode 323906529 series 3311743
Zaben tsohon gwamnan Jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bar tambayoyi da yawa a cikin zukatan jama'a.
Ganin cewa Abdullahi Adamu na daya daga cikin wadanda su ka kafa jam'iyyar PDP, ya yi gwamna sau biyu a karkashin inuwar PDP, ya taba zama sakataren kwamitin amintattu a PDP.
Wadanne dalilai ne suka sa har shugaba Buhari ya amince da nadin Abdullahi Adamu a matsayin jagora?
564 episod