Alaƙar Da Ta Rage Tsakanin Ecowas Da Nijar, Mali Da Burkina Faso
Manage episode 403362729 series 3311743
Bayan daukar lokaci ana kai ruwa rana tsakanin ECOWAS da Nijar, Mali da Burkina Faso, daga kashe kamar yadda watakila wasun ku ke da masaniya an janye takunkuman kasashen.
Ana ganin cire takunkuman da aka yiwa kasashen dake karkashin mulkin soji zai dawo da ‘yar alakar da ta rage a tsakaninsu duk da yake wasu na ganin shin alaƙa kamar irin ta da za ta ɗore a yanzu?
Shirin Najeriya a yau ya duba matakan da za su taimaka kyakkyawar alaka ta dore tsakanin kasashen da Ecowas.
714 episod