Ainihin Abinda Ke Hana Super Eagle Cin Nasara
Manage episode 324212179 series 3311743
Rashin nasarar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya "Super Eagle" ta yi a wasan da ta buga da takwararta ta kasar Ghana ya janyo musayar ra'ayi a Najeriya.
Daga Ina matsalar ta samo asali?
Menene ba'ayi dai-dai?
Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?
561 episod