Abin Da Dokar Dan Takara Mai Zaman Kansa Ta Kunsa
Manage episode 322987452 series 3311743
Akwai yiwuwar korafe-korafe su ragu a fagen siyasar Najeriya idan dokar dan takara mai zaman kansa ta samu karbuwa a kasar.
Majalisar Dokokin kasar ta amince mai bukatar tsayawa takarar da bashida jamiyya, ko kuma ba ya son alaka da wata jam’iyya ya tsaya da sunansa, jama’a su zabe shi da halinshi.
Wadanne sauye-sauye wannan doka za ta kawo a siyasar Najeriya?
549 episod